AUREN fitacciyar jarumar Kannywood A’isha Aliyu Tsamiya ya daɗe da mutuwa. Alfijir Labarai ta rawaito mutane sun daɗe su na raɗe-raɗi kan idan auren ya …
AUREN fitacciyar jarumar Kannywood A’isha Aliyu Tsamiya ya daɗe da mutuwa. Alfijir Labarai ta rawaito mutane sun daɗe su na raɗe-raɗi kan idan auren ya …
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wani da ake zargin ƙasurgumin ɓarawon akuyoyi ne da ya kware wajen satar awaki ta …
Jami’an ‘yan kato da gora (bijilente) a jihar Bauchi sun kama wasu mutane biyu wadanda suke yin tsire na sayarwa da naman Kare. Alfijir Labarai …
Majiyar ta ce “Mun tsira da kyar a yau, an kai wa ayarin motocinmu hari ne a tsakanin garin Beneshiekh da Mainok mai tazarar kasa …
“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). Kano K Alfijir – 5:11 Am H. Rana – 6.25 Am Zuhur …
Matsayin Najeriya mai mafi yawan ɓaƙar fata a duniya, ƙasar na fama da wani “kamun-kazar-kuku” da gungun ‘yan siyasa da suka yi wa fannin shari’a. …
Daga Baba Usman Gama Gwamnatin Tarayya ta sanar da ƙudirinta na kirkiro Hukumar Kula da Filaye ta Kasa. Tinubu ya taya ‘yan Laberiya murna tare …
Hukumar Da’ar Ma’aikata, CCB, ta ce ta gurfanar da Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin-Gado, a gaban …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Siya = 1131/ Siyarwa = 1137 …
Rundunar ƴan sanda reshen Jihar Oyo ta kama wani Malami mai shekaru 45 bisa zargin mallakar sassan jikin mutum ɗanye cikin makon nan. Alfijir Labarai …
Kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International a Najeriya ta gudanar da taron manema labarai da masu fafutuka da kungiyoyin kare hakkin dan adam …
Hukumar da ke yaƙi da yi wa tattalin arziki zagon ƙasa ta EFCC a Najeriya ta bayyana takaicinta kan yadda ta ce wasu jami’an sojin …
“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). Kano K Alfijir – 5:10 Am H. Rana – 6.24 Am Zuhur …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu zai halarci taron G20 a Jamus ‘don janyo hankalin masu zuba jari’. Tinubu ya dakatar da yanke kashi 40 …
Ɗan takarar gwamnan Kano na jamiyyar APC da kotu ta ce shi ne yayi nasara a zaben gwamnan Kano na 2023 Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, …
Gawuna ya samu nasara a kotun ɗaukaka ƙara. Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da zaɓen gwamna Bala Mohammed na Bauchi. Gwamnatin Kano zata daukaka kara …
Gamayyar Ƙungiyoyin Matasa Masu Rajin Kare Jihar Kano. Sakamakon wata sanarwa da wasu daidaiku ke yi game da shirin nan na AGILE a Jihar Kano. …
Rukuni na hudu, ɗauke da ɗalibai 150 da gwamnatin Kano mai ci ta dauki nauyin karatunsu a ƙasashen waje sun tashi zuwa ƙasar India domin …
Gawuna ya fara da ƙafar dama bayan kotun daukaka kara ta bashi nasara a wajaje guda Uku Alfijir Labarai ta rawaito a zaman da kotun …