Babban Kwamandan rundunar Alhaji Shehu Rabiu ne ya bayyana hakan yayin zantawar sa da manema labarai a yammacin wannan rana.
Yana me bayyana wasu daga Cikin guraren da jami’an vigilantee ke gudanar da sintiri ba dare babu rana tare da wasu daga Cikin jami’an tsaro.
Daga Nan ya bukaci Mahukunta musamman Gwamnatin kano da masu hannu da shuni harma da masu rike da madafun iko da su Cigaba da tallafawa jami’an vigilantee da kayan aiki domin tabbatar da inganta tsaron rayuka da dukiyoyin Al’ummar kano baki daya.
A karshe ya bayyana Kalubalen da suke fuskanta na rashin Abin hawa musamman Motocin da suke amfani dasu.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t