Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da ɗage ranar da za a ɗaura auren masoya 1,500 da su ka nemi shiga shirin Auren Gata da gwamnatin jihar ta shirya.
Hakan na ƙunshe ne cikin wani saƙon murya da mataimakin kwamandan Hisbah na Kano, Dr Mujahiddeen Aminuddeen ya aikewa Jaridar Alfijir Labarai, kwamandan ya ce an dage ranar ne don baiwa hukumar damar kammala shirin auren ne a nitse.
Ya kara da cewar nan gaba kadan za a sanar da sabuwar ranar daurin auren yayin da ake ci gaba da karbar sakamakon gwajin lafiya da masoyan ke yi.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t