Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Tufka Da Warwara! CBN Ya Kuma Ƙaryata Cewar Bankuna Su Ci Gaba Da Karɓar Tsaffin 500 Da 1000

Posted onFebruary 17, 2023February 17, 2023

Alfijr ta rawaito Babban Bankin Najeriya CBN ya kuma musanta rahoton tattaunawarsu da BBC na cewar ‘yan Najeriya na iya kai tsofaffin takardun kudi na …

Labarai

Kudaden Waje Sun Ƙara Tashin Gwauron Zabi A kasuwar Canji Yau Juma’a

Posted onFebruary 17, 2023February 17, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Siya = 760/ Siyarwa = …

CBN, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! CBN Ya Umurci Bankuna Su Ci Gaba Da Karɓar Tsofaffin 1,000 da 500

Posted onFebruary 17, 2023February 17, 2023

Alfijr ta rawaito  Bankin CBN ya umurci bankunan kasar su ci gaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗin naira 1,000 da 500 waɗanda yawansu bai zarta …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Kotu Ta Aike Da Amininin Murja Idris Mai Wushirya Gidan Gyaran Hali

Posted onFebruary 16, 2023

Alfijr ta rawaito wata kotu dake zamanta a filin Hoki Zoo Road Kano ta aike da Jarimin dandalin TikTok ɗin nan Idris Mai Wushirya aminin …

Labarai

Kotu Ta Karɓe Gidan Shugaban Kamfanin Al Khashafi Travel Kan Badakalar Miliyan 535

Posted onFebruary 16, 2023February 16, 2023

Alfijr ta rawaito wata kotu da ke zaman ta a Kano Miller Road ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a Maryam A Sabo ta karbe wani Katafaren gida …

Labarai

Shugaba Buhari Ya Umarci Cigaba Da Amfani Da Tsohuwar 200

Posted onFebruary 16, 2023February 16, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaba Buhari ya bai wa babban bankin ƙasar CBN umurnin ya sake fito da tsofaffin takardun naira 200 domin a ci gaba …

Labarai

Khalifan Tijjaniyya Ya Ziyarci Kano Shekaru 3 Bayan Sauke Shi Daga Sarautar Dabo

Posted onFebruary 15, 2023February 15, 2023

Alfijr ta rawaito yau Laraba ne dai tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II ya kawo ziyara jihar Kano, kimanin shekaru uku da tsige shi a matsayin …

Labarai

Yadda Kudaden Waje Suka Ƙara Tashin Gwauron Zabi A Yau Laraba

Posted onFebruary 15, 2023February 15, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa   1. Dollar zuwa Naira …

Labarai

Hukumar Hisba Tayi Wa Matashi Askin Tal Kwabo

Posted onFebruary 15, 2023February 15, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar hisba reshen jihar Kebbi ta yiwa wani matshi aski mai taken talkobo a babban birnin jihar Kebbi, Birnin Kebbi. Matashin yaron …

Labarai

Yadda Ta Kasance A Zaman Kotu Kan Sake fasalin Naira A Yau Laraba

Posted onFebruary 15, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun kolin Najeriya ta dage ci gaba da sauraren karar kan shirin musanya naira na babban bankin Najeriya (CBN) har zuwa ranar …

BBC, Labarai

Wata Sabuwa! An Kai Sumame A ofisoshin BBC Da Ke Indiya

Posted onFebruary 14, 2023February 14, 2023

Alfijr ta rawaito ‘ƴan sanda sun garƙame kofar shiga ginin ofishin BBC a New Delhi. Jami’an haraji a Indiya sun kai samame a ofishohin BBC …

Labarai

Buhari Ya Roki Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa Da Ta Dakatar Da Hana Ƴan Najeriya Biza

Posted onFebruary 14, 2023February 14, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE), da ta dakatar da hana ‘yan Najeriya biza zuwa yankin gabas …

CBN, Labarai

Bankin CBN Ya Bayyana Makomar Tsoffin ₦200 da ₦500 da kuma ₦1000

Posted onFebruary 14, 2023February 14, 2023

Alfijr ta rawaito bankin CBN tun a farko ya sanya ranar 31 ga watan Janairu a matsayin wa’adin tsohon takardun kudi, ya kasance a wurare …

Labarai

Wani Miji Ya Nemi Matarsa Ta Bashi Miliyan 10, Kafin Ya Saketa A Kano

Posted onFebruary 14, 2023February 14, 2023

Alfijr ta rawaito wata amarya mai suna Fatima Bashir Khalil wadda aka fi sani da ‘Yar Albarka ta bayyana a gaban wata shari’ar shari’ar jihar …

Labarai

Kotu Ta Umarci Gwamna Ganduje Da Ya Dawo Da Muhuyi Mukaminsa

Posted onFebruary 13, 2023February 13, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun Masana’antu ta Ƙasa da ke zamanta a Kano, a yau Litinin ta umurci gwamnatin jihar Kano da ta yi biyayya ga …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onFebruary 13, 2023February 13, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa    1. Dollar zuwa Naira …

Labarai, Nigerian Army

Sojoji Sun Kama Haramtattun Jiragen Ruwa 492 Da Tarin Miyagun Kwayoyi – Magashi

Posted onFebruary 13, 2023February 13, 2023

Alfijr ta rawaito Ministan Tsaro, Maj.-Gen. Bashir Magashi, ya ce a kalla jiragen ruwa 492 ne rundunar sojojin Najeriya, AFN ta kama daga shekarar 2015 …

Labarai

Kungiyar Musulmai Ta Bukaci Sauya Lokacin Kidaya (Census)

Posted onFebruary 13, 2023February 13, 2023

Alfijr ta rawaito Wata kungiyar Musulmai mai suna Islamic Forum ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta sauya lokacin fara kidaya na 2023, saboda …

Labarai

Akalla Mutane 20 Sun Mutu Yayin Da Cutar sankarau Ta Barke A Jigawa

Posted onFebruary 13, 2023February 13, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Jigawa ta ce fiye da mutum 20 ne ake fargabar sun mutu sanadin cutar sanƙarau da ta ɓulla bana a …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Bada Umarnin Daukar Fasinjoji Kyauta A Motocin Kanawa

Posted onFebruary 12, 2023February 12, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da Motocin Kanawa Bus Service da su fito su fara jigila kyauta domin kai …

Posts pagination

‹ 1 … 182 183 184 185 186 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab