APC Tayi Asarar Dukkan Kananan Hukumomin Da Aka Ayyana Zuwa Yanzu A Kaduna

Alfijr ta rawaito jam’iyyar APC ta kasa samun nasara a sakamakon zaben karamar hukumomin jihar da aka gudanar a ranar Asabar.

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana sakamakon kananan hukumomi hudu a cibiyar tattara sakamakon zaben jihar.

Giwa

APC – 19,922
PDP – 22,302
LP – 565
NNPP – 3,114

Kaura 

APC – 1,847
PDP – 7,847
LP – 25,744
NNPP – 320

Kajuru

APC – 3,940
PDP – 9,253
LP – 14,875
NNPP – 1,221

Makarfi

APC -13,767
PDP – 22,098
LP – 759
NNPP -5,219

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijr Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *