Alfijr ta rawaito Wasu da ake zargin ‘Yan Daba ne sun Tarwatsa masu zabe a Kadawa dake karamar hukumar Ungogo Kano
Masu zabe da jami’an wucin gadi sun tsorata yayinda wasu suka fara ficewa
Sai dai daga bisani jami’an tsaro sun kai dauki makarantar, yanzu haka ana kokarin ganin an cigaba da zabe
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
Allah ya shige mana gaba