Alfijr ta rawaito Wata gobara ta tashi a kasuwar garin Maiduguri jihar Borno wato Kasuwar Monday Market.
Gobarar, ta tashi ne a daren jiya ta yi ɓarnar mai tarin yawa wanda har yanzu ba a tantance ba.
Hotunan bidiyo sun nuna yadda wutar ke ci ganga ganga ga hayaƙi ya turnuƙe sararin samaniyar
Wutar ta cigaba da ci har wayewar garin Lahadi, in da mutane ke ta kokarin kawo dauki.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇