Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Gwamnatin Kano, Labarai

Fursunoni 12 Da Aka Yankewa Hukuncin Kisa Sun Shaki Iskar Yanci A Kano

Posted onMarch 7, 2023March 7, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a ranar Talatar ya yi wa fursunoni 12 da aka yanke wa hukuncin kisa afuwa, sannan …

Labarai

Ana Zanga-Zanga Kan
Shirin Kawo Sabon Kwamishinan Ƴan Sandan Kano

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito Magoya bayan jam’iyyar adawa ta NNPP a jihar Kano sun fara zanga-zanga kan shirin kawo Balarabe Sule, tsohon babban jami’in tsaro na …

Labarai

Kotu Ta Daure Wani Ma’aikacin Tsaftar Gidan Gyaran Hali Bisa Laifin Gagarumar Sata

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito wani ma’aikacin tsafta, Samson Daniel, an yanke masa hukuncin daurin watanni 10 a gidan yari bisa samunsa da laifin satar naira 900,000 …

INEC, Labarai

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Ƙasa (INEC) Ta Dakatar Da Wani  Kwamishinan Zabe

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito dakatarwar wacce ta zo kwanaki hudu gabanin gudanar da zaben gwamna a cikin wata wasika mai dauke da sa hannun sakatariyar INEC, …

Hadari, Labarai

Wani Mummunan Hadari Ya Rutsa Da Mutane 10 Ƴan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kano

Posted onMarch 7, 2023March 7, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar kiyaye abkuwar haɗurra ta Najeriya (FRSC), ta ce wasu mutane su goma ‘yan gida ɗaya kuma yan asalin jihar Kano sun …

INEC, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Hukumar INEC Ta Cire Sunan Alhassan Ado Doguwa

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito ta ruwaito cewa, hukumar zabe ta ayyana Doguwa a matsayin wanda ya lashe zaben mazabar Doguwa/Tudunwada a ranar 25 ga watan Fabrairu. …

Labarai

Soja Ya Bindige Kwamanda Da Wasu Sojoji 2 A Nijeriya

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito wani fusataccen sojan Nijeriya ya dauki bindiga ya kashe Kwamandansa, da wasu sojoji biyu, daga bisani ya kashe kansa da a sansanin …

Labarai

Posted onMarch 7, 2023March 10, 2023
Labarai

Ƴan Sanda Sun Ayyana Neman Wani  Ɗan Takarar Gwamna Ƴan Kwanaki Kafin Zaɓe

Posted onMarch 6, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar ta bayyana cewa tana neman dan takarar gwamna ‘yan kwanaki kafin zabe. Ɗan takarar gwamna na jam’iyyar All …

Labarai

Yadda Ta Kasance A Zaman Shari’ar Da Aka Fara Yiwa Alhassan Ado Doguwa

Posted onMarch 6, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya karkashin mai shari’a Muhammad Nasir Yunus  ya bayar da belin Naira Miliyan 500 ga Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar …

Labarai

Zaɓen Shugaban Ƙasa Ya Gaza Cimma Burin Ƴan Nijeriya, in ji Amurka

Posted onMarch 6, 2023

Alfijr ta rawaito Sama da mako guda bayan gudanar da zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya, Amurka ta ce zaɓen ya ya gaza cimma yadda ‘yan …

Labarai

An Gano Ƴan Siyasar Kano Da Ke Shirin Dauko Bakin ’Yan Daba – Yan Sanda 

Posted onMarch 6, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an ƴan sanda sun gano shirin wasu ’yan siyasa na dauko hayar Gungun ’yan daba zuwa Jihar Kano don tayar da rikici …

Labarai

Yan Bindiga Sun Harbe Mahaifin Shugaban Karamar Hukumar Rimin Gado

Posted onMarch 5, 2023March 5, 2023

Alfijr ta rawaito wausu yan bindiga da ba a tantanceba, sun kashe hakimi Maigari a karamar hukumar Rimin Gadoa jihar kano, Aih Dhiru Abba . …

Labarai

Ronaldo Ya Lashe Kyautar Gwarzon Ɗan Wasa A Roshn Saudi League

Posted onMarch 4, 2023March 4, 2023

Alfijr ta rawaito Shahararren dan wasa Cristiano Ronaldo ya lashe kyautar gwarzon dan wasan watan Fabrairu na kungiyar Al-Nassr ta kasar Saudiyya. Ronaldo ya bayyana …

Labarai

Na Rantse Da Allah Ban Harbi Kowa Ba Kuma Bani Da Bindiga! In Ji Doguwa

Posted onMarch 4, 2023March 4, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban masu rinjaye na Majalisar Wakilai, Alhasan Ado Doguwa da ke fuskantar shari’a bisa zargin kisan kai a jihar Kano ya danganta …

Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Allah Ya Yiwa Dan Gidan Gen Sani Abacha Rasuwa

Posted onMarch 4, 2023March 4, 2023

Allah ya yiwa Abdullahi Sani Abacha Rasuwa, ya rasu a yau Asabar. Allah ubangiji ya gafarta masa Allah ya bawa iyaye da ƴan uwa hakurin …

Labarai

Kwamishinan Ƴan Sanda Zai Binciki Gwamna Kan Motsinsa A Ranar Zabe

Posted onMarch 4, 2023March 4, 2023

Alfijr ta rawaito Kwamishinan ‘Yan sandan Jihar Ogun, Frank Mba, a ranar Juma’a ya nuna cewa zai binciki zargin yunkurin Gwamna Dapo Abiodun zuwa wasu …

Labarai

An Ja Hankalin Buhari Da Yabi Umurnin Babban Kotu

Posted onMarch 4, 2023March 4, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito wani Jigon a jam’iyyar APC a jihar Zamfara, Alhaji Sani Abdullahi Wamban Shinkafi, ya ja hankalin shugaban kasa …

Labarai

APC Ta Bukaci Malami Emefiele Da Suyi Murabus Daga Mukamansu

Posted onMarch 3, 2023March 3, 2023

Alfijr ta rawaito Mataimakin shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (Arewa maso Yamma) na kasa, Mallam Salihu Lukman, ya bukaci gwamnan babban bankin Najeriya ya yi …

Labarai

Ma aikatar Shari’a Ta Jihar Kano Ta Magantu Kan Maganar Shirin Sakin Doguwa

Posted onMarch 3, 2023March 3, 2023

Alfijr ta rawaito Ma’aikatar Sharia ta jihar Kano(Ministry of justice ta musanta rade-radin cewar Antoni janar zai yi amfani da ikon sa na doka domin …

Posts pagination

‹ 1 … 180 181 182 183 184 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab