Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Sanata Kwankwaso Zai Zo Kano Yaƙin Neman Zaben Shugaban Ƙasa Na jam’iyyar NNPP

Posted onFebruary 22, 2023February 22, 2023

Alfijr ta rawaito magoya bayan jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar na shirin karbar shugaban jam’iyyar kuma dan …

Labarai

Aisha Buhari Tace Aikin Yan Kutse Ne, Labarin Da Aka Wallafa Da Sunanta

Posted onFebruary 21, 2023February 21, 2023

Alfijr ta rawaito Uwargidan Shugaban Najeriya, Aisha Buhari, ta musanta wallafa sanarwar da Babban Bankin Najeriya CBN ya wallafa a shafinta na Instagram ranar Talata, …

Labarai

Jihohi 3 Sun Maka Malami San A Gaban Kotun Sauraron Kararrarkin Zaɓe

Posted onFebruary 21, 2023February 21, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatocin Jihohi uku Kaduna, Kogi da Zamfara sun shigar da karar babban lauyan gwamnatin tarayya (AGF), Abubakar Malami (SAN) da Gwamnan Babban …

Labarai

Wata Sabuwa An Yi Garkuwa Da Jagoran PDP Kwana 4 Kafin Zabe

Posted onFebruary 21, 2023February 21, 2023

Alfijr ta rawaito ƴan bindiga sun yi garkuwa da Shugaban Jam’iyyar PDP na Gundumar Dan Mahawayi da wani mutum daya ana gab da zabe. Harin …

Labarai

Kotu Ta Wanke Shugaban Ƴan Sandan Najeriya IGP Alkali Baba

Posted onFebruary 21, 2023February 21, 2023

Alfijr ta rawaito Justice Omotoso wanda ya yi amfani da sashe na 7 (6) na dokar ‘yan sanda ta shekarar 2020, wanda ya sanya wa’adin …

INEC, Labarai

A Kasa A Tsare A Raka, Ba Zai Yi Aiki Ba A Zaɓen Bana – INEC

Posted onFebruary 21, 2023February 21, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya, INEC ta ce tsarin a kasa a tsare, a raka ba zai yi aiki ba …

Labarai

Anyi Kira Ga Kabilar Kanuri Mazauna Kano Akan Zaben 2023

Posted onFebruary 21, 2023February 21, 2023

Daga Rabiu Usman Alfijr ta rawaito anyi kira ga kabilar Kanuri mazauna jihar kano dasu fito suyi zaben shekarar 2023 babu tashin hankali ko hayaniya …

Labarai

Hukumar Hisbah Ta Damƙe Mawaƙi Al’Ameen G fresh A Kano

Posted onFebruary 21, 2023February 21, 2023

Alfijr ta rawaito Mawaƙi G Fresh Ya gurfanane bisa zargin wasa da Sallah wanda sashin Kai Sumame na Hukumar ta Hisbah suka nemo shi, suka …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onFebruary 20, 2023February 20, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya …

Labarai

Daliban Jami’a 8 Sun Kone Ƙurmus Wasu Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota

Posted onFebruary 20, 2023February 20, 2023

Alfijr ta rawaito wasu daliban jami’ar sun kone kurmus. , ranar Asabar. Rahotanni sun ce daliban sun mutu ne a lokacin da wata motar safa …

Labarai

An Ɗauke CP Na Kano Bayan NNPP Ta Yi Ƙorafin Ya Kama Mambobinta

Posted onFebruary 20, 2023February 20, 2023

Alfijr ta rawaito Kwana ɗaya bayan da jam’iyyar adawa ta NNPP ta yi kira da a ɗauke kwamishinan Ƴan Sanda na jihar Kano, Mamman Dauda, …

Labarai

Jam’iyyar NNPP Ta Shirya Zanga-Zanga Kan A Kori CP Kano Daga Mukaminsa

Posted onFebruary 20, 2023February 20, 2023

Alfijr ta rawaito jam’iyar NNPP, ta yi barazanar fara zanga-zanga a fadin kananan hukumomi 44 na jihar Kano domin nuna adawa da kamawa da tsare …

Gov Abba, Labarai

Jami’ar Bayero Kano Ta Kori Dalibai Guda 27

Posted onFebruary 20, 2023February 20, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’ar Bayero ta Kano (BUK) ta kori dalibanta 27, ta kuma dakatar da wasu takwas da ta samu da aikata magudin jarabawa. …

Labarai

Buhari Ya Aiko Da Sako Daga Adis Ababa, Kan Rikicin Fetur Naira, Da Tinubu

Posted onFebruary 19, 2023February 19, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaba Muhammadu Buhari ya aike da sako ga ‘yan Najeriya daga Addis Ababa, ya ce ya na sane da wahalhalun da wasu …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Wani Kantin Kayan Waya Ya Shirya Karɓar Tsohon Kuɗi ku Siyi Kayansa A Kano

Posted onFebruary 19, 2023February 19, 2023

Alfijr ta rawaito Kantin siyar da kayan waya na yan birni da ke Zoo Road gidan Ɗan Asabe wato ABBA WAYA ya na karbar tsohon …

Labarai

Karancin Naira: Gwamna Ya Umurci Jami’an Tsaro Da Su Kamo Wasu Masu PoS

Posted onFebruary 19, 2023February 19, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Ebonyi David Umahi ya umurci jami’an tsaro da su kama tare da gurfanar da ma’aikatan POS da ke karbar makudan …

Gwamnatin Kaduna, Labarai

Wasu Fusatattu Sun Ragargaza Ɗan El-Rufai Ya Sha Da Kyar A Kaduna

Posted onFebruary 18, 2023February 18, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu Fusatattun Matasa A Jihar Kaduna Sunyi Kokarin Hallaka Dan Gwamna Nasir El-rufa’i Dan gwamnan jihar Kaduna Bello El-rufa’i ya tsallake Rijiya …

Labarai

Dan Sanda Ya Harbe Wata Tsohuwa Ƴar Shekaru 65 Har Lahira

Posted onFebruary 18, 2023February 18, 2023

Alfijr ta rawaito Wani dan sanda da ke bakin aiki ya hallaka wata tsohuwa mai shekara 65 har lahira a yayin wata takaddama a garin …

Labarai

Tsohuwar Hadima Ta Bukaci Aisha Buhari Da IGP, DG DSS Su Biyata Miliyan 100 Diyya

Posted onFebruary 18, 2023February 18, 2023

Alfijr ta rawaito Tsohuwar mai taimaka wa Aisha Buhari da IGP, DG DSS kan tsare su ba bisa ka’ida ba, ta bukaci a biya ta …

Labarai

Fadar Shugaban Kasa Ta Gargadi Gwamna Ganduje, Da El-Rufai, Da Sauransu

Posted onFebruary 18, 2023February 18, 2023

Alfijr ta rawaito Fadar Shugaban Kasa ta gargadi Gwamna Ganduje, El-Rufai, da sauran su kan kalaman da fadar Shugaban kasa ta yi a ranar Juma’a …

Posts pagination

‹ 1 … 181 182 183 184 185 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab