Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Jariri dan wata tara da haihuwa wanda aka haifa tare da laluran rashin lafiya a Saminaka Quarters, dake …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Jariri dan wata tara da haihuwa wanda aka haifa tare da laluran rashin lafiya a Saminaka Quarters, dake …
Alfijr ta rawaito babban kantin WellCare ya rubuta wasikar neman gafara ga gwamna Ganduje kan ya yi gaggawar shiga tsakani tare da sake bude su. …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Asabar a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito babban Bankin Najeriya CBN ya musanta rahotonnin da ke cewa gwamnan bankin Godwin Emefiele ya alaƙanta rashin wadatattun takardun buga sababbin kuɗi …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane 93 da ake zargi da laifin damfarar jama’a a lokacin yakin …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin gwamna Bello Muhammad Matawalle ta bada Umurnin Kama Duk wani wanda yaki karbar …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito bisa ka’idojin da Gwamnatin Jihar zamfara ta fitar na cewa duk lokacin da zata rantsar da wani wanda …
Alfijr ta rawaito Majalisar Dokoki ta Kasa ta goyi bayan sabuwar manufofin gwamnatin tarayya na hada-hadar kudi amma ta dorawa Babban Bankin Najeriya (CBN) alhakin …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya ta ce za ta mutunta umarnin da Kotun Kolin kasar ta bayar a kan karar da wasu gwamnonin jihohi uku …
Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara ta sake tabbatar da Sadiq Wali a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jam’iyyar PDP a ranar …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan wata doka ta Gudanar da Sauye-sauyen Shugaban Kasa. Wannan ci gaban ya fito ne …
Alfijr ta rawaito Hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC) ta bayar da umarnin cewa dukkan jami’o’in Najeriya su tafi hutu daga ranar 22 ga …
Alfijr ta rawaito Uwargidan tsohon shugaban Nijeriya, Marigayi Janar Sani Abacha, wato Hajiya (Dr) Maryam Abacha ta ja hankalin al’umma musamman mazaje da su rika …
Alfijr ta rawaito EFCC ta ce ta gurfanar da wasu makusantan gwamnan jihar Kogi a gaban kotu, ciki har da matarsa, Rashida Bello. Hukumar tana …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa Siya = 744/ Siyarwa = …
Alfijr ta rawaito Hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta JAMB ta soke rajistar ɗalibai 817 a jarrabawar gama sakandare ta 2023 (UTME). Magatakardar hukumar, Farfesa …
Alfijr ta rawaito Kotun Koli ta dakatar da matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na hana amfani da tsohuwar takardar Naira daga ranar 10 ga …
Alfijr ta rawaito Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa, INEC, ta ce amfani da adireshin IReV wajen yada sakamakon zaben na rumfunan zabukan kasar …