Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Jaruma Saratu Daso Ta Tallafawa Sama Iyayen Marayu 200 Da Kayan Sallah

Posted onApril 17, 2023April 17, 2023

Alfijr ta rawaito Kimanin iyayen marayu Sama da 200 ne suka Amfana da tallafin kayan Sallah daga Shahararriyar Jarumar Masana’antar Kannywood Saratu Gidado wadda akafi …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onApril 17, 2023April 17, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa    1. Dollar zuwa Naira …

Labarai

NUC Ta Yabawa Farfesa Adamu Gwarzo Yayin Ziyarar Gani Da Ido A Jami’ar Da Zai Sake Buɗewa

Posted onApril 17, 2023April 17, 2023

Alfijr ta rawaito tawagar jami’o’i ta kasa (NUC), ta kai ziyarar tantance kayan aiki zuwa jami’ar Canada da ke Najeriya, Abuja. Tawagar ta hada da …

INEC, Labarai

INEC Ta Buƙaci Kamawa Da Gurfanar Da Wadanda Suka Yiwa Jami’inta Tsirara

Posted onApril 17, 2023April 17, 2023

Alfijr ta rawaito Kwamishinan INEC na kasa, Festus Okoye, ya bukaci hukumomin tsaro da su kama masu laifin da suka wulakanta Kwamishinanta na Adamawa. INEC …

Labarai

Na Yafewa Kanawa Nima Ina Neman Yafiyarku – Ganduje

Posted onApril 16, 2023April 16, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan Ganduje ya yi kira ga al’ummar jihar Kano da su yafe masa. Yayi wannan kiarn ne Yayin da ya halarci tafsirin …

Labarai

An Kashe Mutum 6 A Zaben Ranar Asabar A Kano

Posted onApril 16, 2023April 16, 2023

Alfijr Ta rawaito an kashe mutum shida, an jikkata wasu da dama a kauyen Utai na Karamar Hukumar Wudil ta Jihar Kano, yayin karashen zaben …

Labarai

Wata Sabuwa! INEC Ta Dakatar Da sakamakon Zaɓen Gwamna A Adamawa

Posted onApril 16, 2023April 16, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar zaɓen mai zaman kanta INEC ta ce ta ayyana dakatar da tattara sakamakon zaɓen gwamna a jihar Adamawa Cikin wata sanarwa …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Aisha Binani Ta Kafa Tarihi A Adamawa Da Nijeriya

Posted onApril 16, 2023April 16, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana Aisha Binani a matsayin wadda ta lashe zaben gwamnan jihar Adamawa. Hakan …

Labarai, NNPC

Barr M B Shehu Fagge Ya Lashe Zaɓen Dan Majalisa A Fagge

Posted onApril 16, 2023April 16, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC Ta Bayyana Barr M B Shehu Fagge a matsayin wanda ya lashe zaɓen da …

Labarai

Yadda Ake Tufka Da Warwara A Zaɓen Gwamna A Adamawa

Posted onApril 16, 2023April 16, 2023

Alfijr ta rawaito an hana ‘yan jarida shiga cibiyar tattara sakamakon zaben jihar Adamawa da jami’an ‘yan sanda da ke ofishin hukumar zabe mai zaman …

Labarai

EFCC Ta Kama Wadansu Da Maƙudan Kudaden Siyan Kuri’u A Kano Da Katsina

Posted onApril 15, 2023April 15, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta ce ta kama wasu mutane 12 da ake zargi da sayan kuri’u …

Labarai

Alhassan Ado Doguwa Ya Lashe Zaɓen Tudunwada Da Doguwa

Posted onApril 15, 2023April 15, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC ta bayyana Alhassan Ado Doguwa, a matsayin wanda ya lashe zaben mazabar Doguwa da Tudunwada. Jami’in …

INEC, Labarai

An Fara Tattara Sakamakon Zaɓen Da Aka Gudanar A Kano

Posted onApril 15, 2023April 15, 2023

Alfijr ta rawaito An kammala kada kuri’a a rumfunan zabe 206 a kananan hukumomi 15 na jihar Kano inda aka sake zaben ranar Asabar. A …

DSS, Labarai

DSS Sun Kama Baffa Hotoro Wanda Yayi Kalaman Batanci Ga Annabi S A W

Posted onApril 15, 2023April 15, 2023

Alfijr ta rawaito jami’an hukumar tsaro ta farin kaya DSS sun samu nasarar kama wani Malamin addinin Musulunci Malam  Baffa Hotoro da ake zarginsa da …

INEC, Labarai

INEC Ta Bayyana Sunayen Mutane 200 Da Za A Gurfanar A Gaban Kuliya

Posted onApril 15, 2023April 15, 2023

Alfijr ta rawaito Babban Sakataren Yada Labarai na Shugaban INEC, Rotimi Oyekanmi, ne ya shaida wa PUNCH a wata tattaunawa ta musamman a ranar Juma’a, …

INEC, Labarai

Wasu Ƴan Daba Sun Mamaye Rumfunan Zabe Tare Da Ƙwace Akwatun Zabe

Posted onApril 15, 2023April 15, 2023

Alfijr ta rawaito a cikin tsauraran matakan tsaro a zaben cike gurbi na zaben Imo, wasu da ake zargin barayin siyasa ne sun tarwatsa tare …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Juma’a

Posted onApril 14, 2023April 14, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa   1. Dollar zuwa Naira …

Labarai

Ba Zamu Tambayi Abinda yasa Shafi Addini Ba – In Ji Hukumar Kidaya

Posted onApril 14, 2023April 14, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar kidaya ta kasa (NPC) ta yi karin haske kan cewa hukumar kidayar jama’a ta shirya yin tqmbayoyi dasuka jibanci ginshikin addini …

Labarai

NSCDC Ta Kama Wasu Mutane 93 Da Ake Zargi Da Manyan Laifuka A Kano

Posted onApril 14, 2023April 14, 2023

📸 NSCDC Facebook Alfijr ta rawaito Hukumar Tsaro da Civil Defence (NSCDC) reshen jihar Kano, ta ce ta kama mutane akalla 93 da ake zargi …

Labarai

Magisk The Magic Mask for Android

Posted onApril 14, 2023May 11, 2023

If you don’t know what you are doing here, skip to the flashing section. The main one is an Atmel SAMD21, this chip is in …

Posts pagination

‹ 1 … 169 170 171 172 173 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab