Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Wata Sabuwa: Ma’aikatan Jiragen Sama Zasu Fara Yajin Aikin Gaggawa

Posted onApril 13, 2023

📸Aviation Facebook Alfijr ta rawaito Kungiyoyin Sufurin Jiragen Sama a Najeriya sun fitar da sanarwar yajin aikin gargadi ga ma’aikatan sufurin jiragen sama a fadin …

Labarai

An Kori Ƴan Sandan Da Suka Yi Harbi Yayin Rakiyar Mawaƙi A Kano

Posted onApril 13, 2023April 13, 2023

Alfijr ta rawaito jami’an Æ´an sanda ukun wadanda ke tare da Rarara mawaki a Kano, kuma sun yi ta harbin iska daga bindigu na hukuma, …

Labarai

Sojoji Sun Garkame Wasu Gidajen Uwa Ba Kwaba Da Sharholiya A Maiduguri

Posted onApril 13, 2023

Alfijr ta rawaito Dakarun sojin Najeriya sun yi dirar mikiya a gidajen karuwai masu karancin shekaru a Maiduguri da ke Kasuwan Fara, yankin Shagari a …

Labarai

Ƴan Takarar Majalisar NNPP Su 9 Sun Maka APC Da INEC Gaban Kuliya

Posted onApril 13, 2023April 13, 2023

Alfijr ta rawaito Æ´an takara su tara da suka fafata a zaben ‘yan majalisar dokokin da aka kammala kwanan nan a karkashin jam’iyyar New Nigeria …

Labarai

Wani Katafaren Beni Hawa 7 Ya Ruguje A Jihar Lagos

Posted onApril 13, 2023April 13, 2023

Alfijr ta rawaito Ma’aikatar tsare-tsare da raya birane ta jihar Lagos ta tabbatar da rugujewar wani bene mai hawa bakwai wanda ba a amince da …

Labarai

Sojin Sama Sun Ragargaje Ƴan Bindiga A Karamar Hukumar Birnin Gwari Kaduna

Posted onApril 12, 2023April 12, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Kaduna, ta ce farmakin da sojojin saman Najeriya suka kai a yankin karamar hukumar Birnin Gawri da ke jihar, sun …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Ta Wapa A Yau

Posted onApril 12, 2023April 12, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa   1. Dollar zuwa Naira Siya = …

Labarai

APC Ta Garzaya Kotu Kan Rashin Cancantar Abba Gida Gida Tsayawa Da Lashe Zaɓe A Kano

Posted onApril 12, 2023April 12, 2023

Alfijr ta rawaito Jam’iyyar APC reshen Kano ta shigar da kara a gaban kotun sauraren kararrakin zaben gwamna da ke neman kalubalantar nasarar Abba Kabir …

Labarai

An Kama ÆŠan Takarar Shugaban Kasa Peter Obi A London

Posted onApril 12, 2023April 12, 2023

Alfijr ta rawaito an tsare dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Mista Peter Obi a Landan, kasar Birtaniya inda ya je bikin Easter, kakakin …

Labarai

Wani Tsohon Gwamna Ya Rasu A Asibitin Abuja

Posted onApril 11, 2023April 11, 2023

Alfijr ta rawaito majiya mai tushe ta bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Anambra Dr Chinwoke Mbadinuju ya rasu a asibitin Abuja. Dan marigayin, Cheta, ya …

Labarai

An Kama Wani ÆŠan Sanda Da Cin Zarafin Zabgawa Wani Mari

Posted onApril 11, 2023April 11, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta tabbatar da kama wani sanda da aka gani a bidiyo yana cin zarafin wani mai mota. Kakakin …

Labarai

Ƴan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mutum 1, Sun Harbe Mutum 2 A Jihar Kano

Posted onApril 11, 2023April 11, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani mutum mai shekaru 60 a duniya tare …

Labarai

An Cafke Wasu Ƴan Sanda Biyar Kan Zargin Kashe Wani Dan Kasuwa

Posted onApril 11, 2023April 11, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yansandan Jihar Filato ta tabbatar da cafke wasu ‘yan sanda biyar da ake zargi da harbe wani dan kasuwa mai suna …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Ta Wapa A Yau

Posted onApril 11, 2023April 11, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

Labarai

An Sokawa Wani Limami Wuka Yana Tsaka Da Sallah A Masallacin Omar

Posted onApril 10, 2023April 10, 2023

Alfijr ta rawaito wani mai suna Serif Zorba yayi yunkurin kisan kai, lokacin da ya daba wa Imam Sayed Elnakib mai shekaru 65 wuka a …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Biya China Da IMF Tare bankin Islama Basussuka Naira Triliyan 3.63

Posted onApril 10, 2023April 10, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya karkashin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta yi ta yi nasarar biyan bashin Naira Tiriliyan 3.63 da ke bin asusun lamuni …

Labarai

Gwamna Ganduje Ya Jagoranci Musuluntar Da Mutane 138

Posted onApril 10, 2023April 10, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamna Ganduje ya jagoranci musuluntar da mutane 138 a gidan gwamnatin jihar. Gwamnan Kanon ya jagoranci aikin ne a daren daren jiya …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Jagoranci Tabbatar Da ÆŠaurin Rai Da Rai Kan Mutane 37 A Kano

Posted onApril 10, 2023April 10, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA), reshen jihar Kano, ta ce ta samu hukuncin daurin rai da rai ga …

Labarai

Shugaba Buhari Ya Rattaba Hannu Akan Sabbin Dokoki Guda 4, A Kasar

Posted onApril 10, 2023April 10, 2023

Alfijr ta rawaito shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan dokar da ta kayyade mataimakin shugaban kasa ko mataimakin gwamna da ya cika wa’adin …

Labarai

Kotun koli Ta Magantu kan Wani Kuskure Da Ta Tafka Akan Rikicin Shugabancin Jamiyya

Posted onApril 9, 2023April 10, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun koli ta umurci alkalan zaben Najeriya, INEC, da ta yi aiki tare da amincewa da Edozie Njoku a matsayin shugaban jam’iyyar …

Posts pagination

‹ 1 … 170 171 172 173 174 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab