DSS Sun Kama Baffa Hotoro Wanda Yayi Kalaman Batanci Ga Annabi S A W


Alfijr ta rawaito jami’an hukumar tsaro ta farin kaya DSS sun samu nasarar kama wani Malamin addinin Musulunci Malam  Baffa Hotoro da ake zarginsa da yin kalaman ɓatanci ga Annabi S A W.

Jami’an na DSS sun kama Baffa Hotoro ne a garin Kaduna a yau Asabar biyo bayan kalaman na Hotoro da yayi ga shugaba S A W sun tayar da kura wanda ake kallon batun amatsayin raini ga Annabi Muhammadu S A W.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ


2 Replies to “DSS Sun Kama Baffa Hotoro Wanda Yayi Kalaman Batanci Ga Annabi S A W

  1. Akashe shi idan kalamansa sunyi nuni da hakan . Allah ya sauwake. Kuma ya kare mu daga harshen mu.allah ya karawa annabi Muhammad daraja daukaka da shl da ahalin gidan sa
    Malamai akiyaye harshe .Banda zumudi.
    wajen furta kalamai ga annabi .annabi ya wuce wasa duk.ansan iyaka.na abudu wa iya ka nas ta enhn.da Allah ake nufi shi kadai Miuke bautawa .kuma.shi kadai Mike Neman tai.makon sa .to.karmu manta it’s kan ta kalmatut tauhid Bata cika ba .Sai da sunan. Sa .to Ashe kaga dole mune mu tai.makon sa .ma ana tawassu li dashi .Shima nema.tai.mako ne.amma.yadda aka che ayi .shin ya zaka.fassara wa Nan taushi di da kuma.tawassuli .kaha abu ne Mai.fadi..allah yasa mudace amin.wan Nan wata me albar ka.allah ya bamu ikon gabadatar da ibadun mu cikin Aminci . it’s yen mu Allah ya gavar ta musu yasa aljannah ce makoma agare su.amin ya rabbil alaminn..khair in Sha Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *