Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Allah Ya Yiwa Wani Alkalin Babbar Kotun Jiha Rasuwa

Posted onApril 24, 2023April 24, 2023

Allah Ya yi wa Mai Shari’a Sikiru Adeyinka Oyinloye na Babbar Kotun Jihar Kwara rasuwa. Marigayin ya rasu ne a ranar Asabar bayan fama da …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onApril 24, 2023April 24, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 735/ Siyarwa = …

Labarai

Wani Ya Kashe Makwabcinsa Kan Wurin Ajiye Mota

Posted onApril 24, 2023April 24, 2023

Alfijr ta rawaito Wani mutum ya cakawa makwacinsa wuka ya kashe shi saboda sababin da suka samu a kan wurin ajiye mota. Lamarin ya faru …

Labarai

Peter Obi Ya Kai Ziyara Bazata Masallaci Tare Da Sauke Kabakin Arziki

Posted onApril 23, 2023April 24, 2023

Alfijr ta rawaito Dan takarar shugaban kasa na LP Peter Obi ya ziyarci masallaci, ya ba da gudummawa Mista Peter Obi ya shawarci Musulmai da …

Labarai

Bikin Sallah Lokacine Da Musulmai Ke Kara Nunawa Juna kauna Da Yafiya – Yalleman

Posted onApril 23, 2023April 23, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar ‘yan Jaridu ta kasa reshen Freedom Radio ta taya alummar Musulmai Murnar Bikin Ƙaramar Sallah Ta Bana Wannan sako na cikin …

Labarai

Sarkin Kano Ya Bukaci Da Samarwa Da Al’umma Saukin Rayuwa

Posted onApril 23, 2023April 23, 2023

Alfijr ta rawaito mai martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya bukaci hakan ne lokacin da ya kai ziyarar barka da sallah gidan Gwamnatin jihar …

Labarai

Yadda Ta Ke Kasancewa A Balaguron Zababben Shugaban Ƙasa Tinubu

Posted onApril 23, 2023April 23, 2023

Alfijr ta rawaito zababben shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu mai jiran ranar 29 ga watan Mayu domin rantsuwar kama aiki, zai iso Najeriya a gobe …

Labarai

Cutar Sanƙarau Ta Hallaka Mutane 118 A Wasu Jihohin Najeriya

Posted onApril 23, 2023April 23, 2023

Alfijr ta rawaito cutar Sankarau da ta Kunno kai ta kashe mutane 18 a cikin jihohi 22 na Najeriya, daga watan Oktoban Bara zuwa farkon …

Labarai

An Gargaɗi Tinubu Kan Yunkurin Kwankwaso Na Komawa APC

Posted onApril 22, 2023April 22, 2023

Alfijr ta rawaito zababben shugaban jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi watsi da yunkurin Rabi’u Musa Kwankwaso na yin watsi da Jam’iyyarsa ta …

Labarai

Mutane 5 Sun Mutu A Wani Hatsarin kwale-kwale A Jihar Kano

Posted onApril 22, 2023April 22, 2023

Alfijr ta rawaito akalla mutum biyar ne suka mutu sakamakon hatsarin kwale-kwale da ya rutsa da su a Jihar Kano. Mai magana da yawun ‘yan …

Labarai

An Kori Jami’an ‘Yan Sanda 18 Bisa Laifuka Daban Daban

Posted onApril 22, 2023April 22, 2023

Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kori ‘yan sanda 18 bisa laifuka daban-daban da suka hada da cin zarafi da rashin da’a da …

Labarai

Dating Chat For These Looking For Hooking Up Or Settling Down

Posted onApril 22, 2023May 9, 2023

Many individuals are eager to search out sizzling partners to have one of the best sexual encounters primarily based on the no-strings hooked up intercourse …

Labarai, Sojojin Najeriya

Hadin Kai Da Jaddada Zuminci Shine Zai Kaimu Ga Tudun Mun Tsira – Admin Forum

Posted onApril 21, 2023April 21, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar shugabannin admin groups ta Kano tayi kira ga al umma da Ƴaƴanta wajen tabbatar da hadin kai da tabbatar da inganta …

Labarai

Shugaba Buhari Shima Ya Roki Ƴan Najeriya Da Su Yafe Masa

Posted onApril 21, 2023April 21, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaba Buhari ya roki ‘yan Najeriya da ya yi wa laifi su gafartawa masa, sannan kuma ya godewa ‘yan Najeriya da suka …

Labarai

Ibtila’i! Wasu Ƴan Bindiga Sun Harbe Ƴan Sanda 5, Tare Da Wasu Ma aurata

Posted onApril 21, 2023April 21, 2023

Alfijr ta rawaito ‘yan sanda biyar da ma’aurata sun rasa ransu, yayin da wasu ‘yan bindiga 5 a safiyar Juma’a a mahadar Okpala da ke …

Labarai

Sakon Abba Gida Gida Ga Al’ummar Musulmin Kano Da Kasa

Posted onApril 21, 2023April 21, 2023

Alfijr ta rawaito Zababben Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya taya al’ummar Musulmi da sauran al’ummar Kano murnar kammala azumin watan Ramadan da kuma …

Labarai

Sakon Sallah Da Bankawa Da Al’ummar Nijeriya – Shugaba Buhari

Posted onApril 21, 2023April 21, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis ya ce sakamakon zaben 2023 ya yi daidai da alkawarin da ya yi na barin …

Labarai

Inna lillahi Wa Inna ilaihir Raji’un Allah Ya Yiwa Minshawi Mamudu Rasuwa

Posted onApril 21, 2023April 21, 2023

Allah ya yiwa Minshawi Mamudu Aminu Rasuwa. Ya Rasu ne bayan garejiyar rashin lafiya. Marigayin kanine ga Hajiya Surayya Aminu mai Lakanin Sai Mama, tsohuwa …

DSS, Labarai

DSS Ta Kama Wasu Ƴan Bindiga A Kano Daf Da Fara Bikin Sallah

Posted onApril 20, 2023April 20, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar tsaron farin kaya DSS ta ce ta kama wasu ‘yan bindiga biyu ranar Alhamis a Kano tare da kwato tarin makamai …

Labarai

Sultan Sa’ad Abubakar Ya Ayyana Ranar Juma’a Itace Ranar Idin Karamar Sallah

Posted onApril 20, 2023April 20, 2023

Alfijr ta rawaito Sarkin Musulmi kuma jagoran addinin Musulunci a Najeriya, Saad Abubakar, ya ayyana ranar Juma’a a matsayin ranar farko ga watan Shawwal a …

Posts pagination

‹ 1 … 167 168 169 170 171 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab