Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai, Zamfara

Yari Ya Raba Tirela 240 Na Kayan Abinci Saboda Watan Azum

Posted onMarch 26, 2023March 26, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, kuma zabebben Sanata mai wakiltar Zamfara ta Yamma, Honarabul Abdulaziz Yari Abubakar ya kaddamar …

Labarai

INEC Ta Sanya Ranar Baiwa Zaɓaɓɓun Gwamnoni Shaidar Cin Zaɓe

Posted onMarch 26, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya ta ce ta saka ranakun da za ta bayar da takardar shaidar cin zaɓe ga …

Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un
Allah Ya Yiwa Alh Muhd Lawal (BANI MBAKA) Rasuwa

Posted onMarch 26, 2023March 26, 2023

Alhaji Muhd Lawal ya rasu ne bayan yar garejiyar rashin lafiya da ya sha fama da ita a gidansa da ke Abuja ranar Juma’a da …

Labarai

Mataimakin Gen Abacha, Oladipo Diya Ya Rasu

Posted onMarch 26, 2023

Alfijr ta rawaito Laftanar Janar Oladipo Diya, wanda ya yi mataimakin shugaban ƙasar Najeriya zamanin mulkin Janar Sani Abacha ya rasu. Janar Oladipo Diya ya …

Labarai

Hukumar EFCC Ta Damke Wasu Masu Sana’ar PoS Su 80

Posted onMarch 26, 2023March 26, 2023

Alfijr ta rawaito EFCC ne suka cafke awasu ma’aikatan PoS 80, Sakamakon sayar da Naira a kan kudi da ya haura hankali a Akure, babban …

Labarai

Wasu Bata Gari Sun Farfasa Sakatariyar Hukumar Yaƙi Da Ƴan Daba

Posted onMarch 25, 2023March 25, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu ƴandaba sun lalata sakatariyar hukumar yaki da dabanci ta Zamfara a rikicin da ya barke a jihar a ranar 21 ga …

Labarai

Ibtila’i: An Tsinci Gawar Ɗan Takarar Gwamna A Mace

Posted onMarch 25, 2023

Alfijr ta rawaito Wani dan takarar jam’iyyar Labour a zaben fidda gwani na gwamna da za a yi a jihar Imo, Cif Humphrey Anumudu an …

Labarai

Mun Kammala Shirin Kama Wasu Gwamnonin Da Zarar Wa’adinsu Ya Kare — EFCC

Posted onMarch 24, 2023March 24, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa EFCC ta ce ta kammala shirye-shiryen kxama wasu gwamnonin da wa’adin mulkinsu ke karewa wadanda …

Labarai

Matashiyar Ƴar Jarida Ta Taya Abba K Yusuf Murnar Zama Zababben Gwamnan Kano

Posted onMarch 24, 2023March 24, 2023

Alfijr ta rawaito matashiyar ƴar jarida kuma yar takarar Majalisar jihar Kano a karamar hukumar Tarauni Haj Ruƙayya Umar ta taya murnar lashe zaben da …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Juma’a

Posted onMarch 24, 2023March 24, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Siya = 735/ Siyarwa = …

Labarai

Mutane 25 Ne Suka Mutu, 10 Suka Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Da Ya Afku A Bauchi

Posted onMarch 24, 2023March 24, 2023

Alfijr ta rawaito a kalla mutane 25 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin da ya afku a hanyar Hadeja zuwa Potiskum a karamar hukumar …

Labarai

Обзор Форекс рынка на 8 05 2023 Портал TradeLikeaPro

Posted onMarch 24, 2023May 9, 2023

Содержание: Самые дорогие вещи в мире (Фото + Цены), Описания и История Основы Форекс Фундаментальный анализ это… EUR/USD: фундаментальный анализ Именно этот закон заложен в …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Damke Wani Malamin Addini Da Wasu Tarin Ƴan Yahoo

Posted onMarch 24, 2023March 24, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) sun yi babban kamu a birni Ilorin na jihar Kwara a …

Labarai

Mai Martaba Sarkin Kano Ya Taya Zababben Gwamnan Kano Murnar Lashe Zaɓe

Posted onMarch 23, 2023March 23, 2023

Alfijr ta rawaito mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya taya zabbben Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf murna bisa nasarar da …

Labarai

An Kama Tsohon Mataimakin Majalisar Dattawa Da Matarsa Kan Laifin Safarar Sassan Bil’adama

Posted onMarch 23, 2023March 23, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito Rahotanni daga kasar ingila sun ce wata kotu ta tabbatar da samun tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike …

Labarai

Majalisar Dokokin Kogi Ta Dakatar Da Mambobi 9 Da Wasu Ciyamomi 5

Posted onMarch 23, 2023March 23, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito cewa Majalisar dokokin jihar Kogi ta dakatar da mambobinta tara a yau alhamis. Rahotanni sun ce an dakatar …

CBN, Labarai

Babban Bankin Najeriya Ya Nemi Afuwar Ƴan Kasar

Posted onMarch 23, 2023March 23, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan babban bankin Najeriya CBN Mista Godwin Emiefele, ya nemi afuwar ƴan Najeriya bisa matsalolin da ake fuskanta yayin tura kuɗi ta …

Labarai

Wasu Ƴan Bangar Siyasa Sun Yi Yunkurin Hallaka Nasiru Zango A Kano

Posted onMarch 23, 2023March 23, 2023

Alfijr ta rawaito fitaccen dan jarida Nasiru Salisu Zango ya kai kara wajen daraktan hukumar tsaro ta farin kaya DSS a Kano, kan yunkurin kashe …

Labarai

Ƙungiyar NLC Ta Umarci Ma’aikata Su Tsunduma Yajin Aiki

Posted onMarch 22, 2023March 22, 2023

Alfijr ta rawaito ƙungiyar kwadago ta Najeriya NLC, ta umarci ma’aikata da su tsunduma yajin aiki daga ranar Larabar 29 ga wannan watan da muke …

Labarai

An Ga Watan Ramadan A Sassa Da Dama Na Najeriya

Posted onMarch 22, 2023March 22, 2023

Alfijr ta rawaito mai alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya tabbatar da Kwamitin Duban Wata …

Posts pagination

‹ 1 … 171 172 173 174 175 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab