
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana Aisha Binani a matsayin wadda ta lashe zaben gwamnan jihar Adamawa.
Hakan na zuwa ne bayan zaben cike gurbi da INEC ta gudanar ranar 15 ga watan Afrilu.
Baturen zaben Adamawa, Barista Hudu Yunusa ya sanar a safiyar ranar Asabar.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ
Allah ya yatayata riko ya bata ikon adalci