Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Ta Tabbata An Ga Watan Sallah Karama A Kasar Saudiyya

Posted onApril 20, 2023

Alfijr ta rawaito hukumomin kasar Saudiyya sun sanar da ganin watan Shawwal na sallah a yau Alhamis 20 ga watan Afrilun 2023 1444AH An ga …

Labarai

INEC Ta Caccaki Ƴar Takarar Gwamna A APC Aisha Binani

Posted onApril 20, 2023April 20, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta caccaki ‘yar takarar gwamna a jam’iyyar APC a jihar Adamawa, Aishatu ‘Binani’ Dahiru, …

Labarai

Sojoji Sun Kashe Ƴan Ta’adda 63, Sun Kuɓutar Da Mutane 150 Da Tarin Makamai

Posted onApril 20, 2023April 20, 2023

Alfijr ta rawaito Sojojin sun kwato danyen man fetur da iskar gas na mota da suka sata na Naira miliyan dari biyu da hamsin da …

Labarai

Mutum 80 Sun Mutu A Turmutsutsun Rabon Kayan Sallah

Posted onApril 20, 2023April 20, 2023

Alfijr ta rawaito Mayakan ƙungiyar Houthi sun tabbatar da mutuwar aƙalla mutum 80 a wani turmutsutsu da ya auku yayin rabon kayan ƙaramar sallah a …

EFCC, Labarai

Zargin Damfarar Biliyan 3! Kotu Ta Dage Shari’ar Yayan Gwamna Yahaya Bello

Posted onApril 20, 2023April 20, 2023

Alfijr ta rawaito Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja karkashin Mai Shari’a Obiora Egwuatu ta sanya ranar 30 da 31 ga watan Mayu domin …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallah

Posted onApril 19, 2023April 19, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya ta ayyana Juma’a 21 da Litinin 24 ga watan Afrilu a matsayin ranakun hutu, domin gudanar da shagulgulan bukukuwan karamar …

Labarai

Ibtila’i: Gobara Ta Ƙone Wani Gidan Rediyo

Posted onApril 19, 2023April 19, 2023

Alfijr ta rawaito Gobara ta kone gidan rediyon jihar Oyo (BCOS), a Ibadan babban birnin jihar. Rahotanni sun bayyana cewa gobarar ta tashi ne daga …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Laraba

Posted onApril 19, 2023April 19, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa Siya = 737/ Siyarwa = …

Labarai

Wasu Jami’an Tsaro Suka Hallaka Mai Jego Da Jaririyarta

Posted onApril 19, 2023April 19, 2023

Alfijr ta rawaito rundunar ƴan sanda sun tabbatar da cewar jami’an tsaron Civil Defence sun harbe wata mai msta da jaririyarta yar kimanin wata takwas …

Labarai

Shugaba Buhari Ya Buƙaci Shugaban Immigration CG Ya Fice Daga Ofishinsa

Posted onApril 19, 2023April 19, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaba Buhari ya bukaci shugaban hukumar kula da shige da fice ta kasa (Immigration CG) ya bar ofishin, sannan ya mikawa babban …

Labarai

Wasu Manyan Lauyoyin Kano Sun Yi Ƙarar Mawaƙi Dauda Rarara

Posted onApril 19, 2023April 19, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu rukunin lauyoyi a nan Kano sun yi karar Mawakin nan Dauda Kahutu Rarara wajen Maimartaba Sarkin Katsina da Maimartaba Sarkin Daura. …

Labarai

Wata Mata Ta Maka Mijinta Gaban Kuliya Kan Kin Kaita Kasar Saudiyya

Posted onApril 18, 2023April 18, 2023

Alfijr ta rawaito wata Mata Mai Suna Karima Nuhu Mai Shekaru 45 Ta maka mijinta Musa Falalu a gaban wata kotun shari’a da ke zamanta …

Labarai

Android 11 on the Xiaomi Mi A1 via ShapeShiftOS: A lackluster, near-stock experience

Posted onApril 18, 2023May 12, 2023

As always, the latest OnePlus 7 and OnePlus 7T series OxygenOS 12 MP2 update is rolling out in a phased manner. Hence, it may take …

APC, Labarai

Jam’iyyar APC Ta Bayyana Cewar Ita Bata Ma San An Fara Shari’ar Ba

Posted onApril 18, 2023

Alfijr ta rawaito Jam’iyyar APC ta Kano ta ce, ita bata ma soma shari’a da jam’iyyar NNPP kan zaben Gwamnan Kano ba. Kakakin Jam’iyyar Ahmad …

Labarai

INEC Ta Bayyana Fintiri Wanda Ya Lashe Kujerar Gwamnan Adamawa

Posted onApril 18, 2023April 18, 2023

Alfijr ta rawaito INEC Ta Bayyana Dan takarar PDP Ahmadu Umaru Fintiri a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Adamawa kamar yadda jami’in zabe Farfesa …

Labarai

Kotu Ta Yi Watsi Da Buƙatar APC Da Gawuna Kan Shari’ar Zaɓen Abba Gida Gida

Posted onApril 18, 2023April 18, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta yi watsi da da buƙatar Jami’yyar APC da ɗan takararta na Gwamnan Kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna …

Labarai

Yadda Ta Kasance A Shari’ar Da Ake Zargin Rarara Da Cinye ₦10m

Posted onApril 18, 2023April 18, 2023

Alfijr ta rawaito Dauda Adamu Kahutu (Rarara) ya bukaci Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ta yi watsi da karar da aka shigar da shi a …

Labarai

Gwamnan Borno Zulum Ya Gwangwaje Ma aikata Da Ƴan Fansho A Jihar

Posted onApril 18, 2023April 18, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamna Babagana Zulum ya saki albashin ma’aikata a jihar na watan Afrilu domin su samu damar gudanar da bukukuwan karshen azumin watan …

Labarai

Ƴan Ta’adda Sun Kashe Mai Unguwa Sun Yi Awon Gaba Da Wasu A Jihar Kaduna

Posted onApril 18, 2023April 18, 2023

Alfijr ta rawaito wani mazaunin garin Kaduna Malam Uban Marayu, ya bayyana cewa ‘yan bindigar sun mamaye al’ummar ne a daren Lahadi, inda suka tafi …

Labarai

Dalilan Dakatar Da Hukuncin INEC Kan Zaben Gwamnan Jihar Adamawa

Posted onApril 18, 2023April 18, 2023

Alfijr ta rawaito Yajin aikin gargadin da ma’aikatan sufurin jiragen sama ke yi a kasar ya kawo cikas ga matakin da Hukumar Zabe Mai Zaman …

Posts pagination

‹ 1 … 168 169 170 171 172 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab