Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Sojojin Juyin Mulki Sun Kyale Hambararren Shugaban Kasa Bazoum Ya Gana Da Likitansa

Posted onAugust 13, 2023August 13, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar Tarayyar Turai da Tarayyar Afirka sun bi sahun sauran mutane wajen nuna damuwa na tsare Bazoum din. Alfijir Labarai ta …

Labarai, NEMA

Gwamnatin Kano Da Hukumar NEMA Sunyi Rabon Kayan Agaji Ga Al’ummar Jihar

Posted onAugust 13, 2023August 13, 2023

Hukumar dake kula da bada agajin gaggawa ta Kasa (Nema) da hadin guiwar Gwamnatin Kano sun jagoranci rabon tallafi ga mutanen iftila’in ambaliyar ruwa ta …

Labarai

Labari Mai Dadi: Tattaunawar Malaman Najeriya Da Sojojin Juyin Mulkin Nijar An Sami Mafita

Posted onAugust 13, 2023August 13, 2023

Tattaunawa tsakanin shugaban juyin mulki na Nijar Janar Tiani da malaman addinin Musulunci na Nijeriya ta haifar da Da mai ido Alfijir Labarai ta rawaito …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Hukunta Wani Perm Secretary Kan Zargin Badaƙala

Posted onAugust 13, 2023August 13, 2023

Gwamnatin jihar Kano ta amince da gaggauta sauya babban sakatare na hukumar kula da ma’aikata, Mustapha Safiyanu Kabuga bisa zargin bugawa da sanya hannu kan …

Labarai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Magantu Kan Birijewa El-Rufai Da Ake Hasashe

Posted onAugust 12, 2023August 12, 2023

El-Rufai dai na cikin mutane 48 da shugaban kasa Bola Tinubu ya aika wa majalisar dattawa, sai dai har yanzu majalisar ba ta wanke shi …

Gwamnatin Kano, Labarai

Ilmi: Gwamnatin Kano Ta Soke Lasisin Makarantu Masu Zaman Kansu

Posted onAugust 12, 2023August 12, 2023

Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin duk wasu makarantu masu zaman kansu da ke aiki a jihar Alfijir Labarai ta rawaito Mai bai wa gwamna …

Labarai, Nigerian Army

Bamu Da Sha’awar Yin Katsalandan A Dimokuradiyya Ko Juyin Mulki – In Ji Sojojin Nijeriya

Posted onAugust 12, 2023August 12, 2023

Sojojin Najeriya

Labarai

Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji un! Masallata Sun Rasa Rayukansu A Masallacin Fadar Zazzau

Posted onAugust 11, 2023August 11, 2023

Wasu Masallata sun rasa rayukansu ta dalilin ruftawar wane sashe na ginin Babban Masallacin Kofar Fadar Sarkin Zazzau dake Zaria a yayin da suke gabatar …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Juma’a

Posted onAugust 11, 2023August 11, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya …

Labarai

Tirka-Tirka! An kulle Wani Otel Ɗin Ƴan Luwaɗi Da Wata Mashaya

Posted onAugust 11, 2023August 11, 2023

Ta kuma ce za ta ci gaba da kai samame irin wuraren da kuma hukunta duk wanda aka samu da hannu. Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai

El-Rufai Ya Hakura Da Zama Minista Ya Mika Sunan Wanda Zai Maye Gurbinsa

Posted onAugust 11, 2023August 11, 2023

Tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya janye sha’awar sa na kasancewa cikin majalisar ministocin shugaba Bola Tinubu. Alfijir Labarai ta rawaito majiyoyin daga fadar shugaban …

Labarai

Amurka Tayi Gargaɗi Da Jan Kunne kan sojojin Nijar Bisa Lafiyar Bazoum

Posted onAugust 11, 2023August 11, 2023

Mohamed Bazoum ya yi korafin cewa sojojin da suka yi masa juyin mulki sun tsare shi a wani wuri sannan suna tilasta masa cin busasshiyar …

ECOWAS, Labarai

ECOWAS Ta Umarci Dakarun Ta Su Gaggauta Ɗaura Ɗamarar Yaƙi A Nijar

Posted onAugust 10, 2023August 10, 2023

Shugabannin ƙasashen Ecowas sun ba da umarni ga dakarun sojin ƙungiyar su ɗaura ɗamarar kai yaƙi Nijar, bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a …

Labarai, Saudi Arabia

Sarki Salman Ya Naɗa Abdul Rahman Al-Sudais Sabon Ministan

Posted onAugust 10, 2023August 10, 2023

Kafin sabon naɗin, Dr. Al-Sudais shi ne shugaban kula da harkokin masallatan biyu masu alfarma wanda daga bisani aka juya ta koma Babbar Hukumar kula …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onAugust 10, 2023August 10, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya …

Labarai

Kotun Sauraron Korafin Zabe Ta Tumbuke Yarima Ta Baiwa Hafiz A Tarauni

Posted onAugust 10, 2023August 10, 2023

Kotun sauraron korafin zabe ta soke zaben Hon Mukhtar Yarima a matsayin Dan majalisar tarayya mai wakiltar Tarauni. Alfijir Labarai ta rawaito Kotun mai Alkalai …

Labarai

Jagororin Gwamnatin Juyin Mulkin Jamhuriyar Nijar Sun Naɗa Ministoci

Posted onAugust 10, 2023August 10, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Jagororin juyin mulki a Jamhuriyar Nijar sun nada sabbin ministoci a sabuwar gwamnati. Alfijir Labarai ta rawaito cikin wata doka da …

Labarai

Rundunar ‘Ƴan Sandan Najeriya Ta Cafke Wani Da Ake Zargi Da Safarar Kananan Yara

Posted onAugust 10, 2023August 10, 2023

Rundunar ‘yan sanda ta sanar da kama wani da ake zargin mai safarar kananan yara, Obinna Ibe, da laifin yin garkuwa da wasu ‘yan mata …

Labarai

Wata Sabuwa! Farashin Gas A Nijeriya Zai Kara Tashi A Mako Mai Zuwa

Posted onAugust 10, 2023August 10, 2023

Bayan Ibtila’in tsadar man fetur da ya saka al’umma a gaba, jama’a suka koma yin amfani da iskar gas, kamar yadda ‘yan kasuwa suka nuna …

Labarai

Yadda Kudaden Waje Suka Ƙara Tashin Gwauron Zabi A kasuwar Canji Yau Laraba

Posted onAugust 9, 2023August 9, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya …

Posts pagination

‹ 1 … 135 136 137 138 139 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab