An Bayyana Karashen Sunayen Ministocin Tinubu Har Da Jihar Kano

Tinubu zai nada Matawalle, Lalong, Bagudu da Oyetola da Geidam ministoci

Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya mika sunan Dokta Ahmed Tijjani Gwarzo a matsayinw wanda zai nada minista daga Jihar Kano.

Tinubu ya kuma zabi tsohon gwamnan Zamafara, Bello Matawalle da takwarorinsa na Kebbi, Filato, Osun da Yobe, a matsayin ministocinsa.

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ne ya sanar da haka yayin karanta sunayen ragowar ministoci 19 da Tinubu ya aike wa majalisar a ranar Laraba.

Sauaran wadanda shugaban kasan ke son nadawa minista su ne:

AHMED TIJJANI

BOSUN TIJJANI

DR MARYAM SHETTI

ISHAK SALAKO

TUNJI ALAUSA

TANKO SUNUNU

ADEGBOYEGA OYETOLA

ATIKU BAGUDU

BELLO MATAWALLE

IBRAHIM GEIDAM

SIMON BAKO LALONG

LOLA ADEJO

SHUAIBU ABUBAKAR

TAHIR MAMMAN

ALIYU SABI

ALKALI AHMED

HEINEKEN LOKPOBIRI

UBA MAIGARI

ZEPHANIAH JISSALO

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/BW0j8s7exuQ7ojpyCVMtfI

One Reply to “An Bayyana Karashen Sunayen Ministocin Tinubu Har Da Jihar Kano”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *