Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1696805441774 edit 2265937572048
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya Za Ta Binciki Yadda Buhari Ya Tafiyar Da Shirin N-Power

Posted onOctober 8, 2023October 8, 2023

Gwamnatin ta kuma ce ta dakatar da shirin gaba daya Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta sanar da dakatar da shirin N-Power har sai …

IMG 20231008 WA0308
Labarai

Sarkin Hausawan Afirka, Sardaunan Agadas ya karramawa Dan Adaidaita da ya tsinci Miliyan 15

Posted onOctober 8, 2023October 8, 2023

Sakamakon halayyar kirki da karramawa da martaba malam Bahaushe a idon duniya, Masarautar taga dacewar karrama Auwalu mai Adaidaita daya tsinci kudi Milyan 15, tare …

best seller i2
Labarai

Takaitattun labaran duniya na Safiyar Lahadi 08/10/2023 – 23/03/1445AH

Posted onOctober 8, 2023October 8, 2023

Daga Baba Usman Gama Atiku na neman kotun ƙoli ta ba shi damar shigar da sabuwar shaida kan Tinubu. Mai fashin bakin siyasa, Farfesa Farooq …

IMG 20231007 WA0127 edit 10731539781694
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau 8/10/2023, 23/03/1445 AH

Posted onOctober 8, 2023October 8, 2023

K. Alfijr: 5.05. Am H. Rana: 6.15. Am Zuhur: 12.13. Pm Asar: 3.34. Pm Magrib: 6.12. Pm Isha: 7.22. Pm Daga cikin amfanin salati ga …

Labarai, NNPP

Jam’iyyar NNPP ta yiwa Atiku Abubakar martani kan Kwankwaso

Posted onOctober 8, 2023October 8, 2023

NNPP ba ta je kotu domin kalubalantar nasarar Tinubu, don haka ba za ta yi shisshigi ba. Alfijir Labarai ta rawaito Jam’iyyar NNPP ta yi …

Screenshot 20220927 114744 com.facebook.katana edit 3794567887961
Labarai

An cafke wani matashi da laifin sare hannayen mahaifiyarsa da adda

Posted onOctober 8, 2023October 8, 2023

Shaidu sun ce matashin ya kuma yi wa mahafiyar tasa mai shekaru 65 mummunan sara a kanta, sannan ya yayyanke ta a kafarta da wasu …

FB IMG 1696751202309
Labarai

Girgizar kasa ta kashe sama da mutum 2000 a Afghanistan

Posted onOctober 8, 2023October 8, 2023

Mutanen da suka mutu sakamakon girgizar kasar da ta faru a yammacin Afghanistan sun zarta 2,000 sannan fiye da 10,000 sun jikkata a yayin da …

FB IMG 1696722211990 edit 4352982538397
Labarai

Martanin Kasashen Duniya Akan Harin Ramuwar Gayya Da Falasdinawa Suka Kai Isra’ila

Posted onOctober 8, 2023October 8, 2023

Daga Nasiru Hassan Yalwa Yayin da illahirin kasashen Turai da kuma kungiyarsu ta Tarayyar Turai (European Union) suka ce harin ramuwar gayyar da yau Asabar …

best seller i
Labarai

Takaitattun labaran Yammacin Asabar 07/10/2023, 22/03/1445AH

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin Tarayya ta sanar da dakatar da shirin N-Power har sai abin da hali ya yi.. Kotun Daukaka Kara ta dawo …

FB IMG 1696714134205
INEC, Labarai

Tufka Da Warwara! INEC ta musanta cire hannu Kan ɗaukaka ƙarar zaɓen gwamnan Kano

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

Hukumar zaɓen Najeriya INEC ta musanta rahotanni cewa ta yi watsi da ɗaukaka ƙarar da aka yi game da zaɓen gwamnan Kano na 2023. Alfijir …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniyar ranar Asabar 07/10/2023 22/03/1445AH

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin jihar Katsina za ta tura ɗaliban makarantun gwamnati karatu waje. Wani mutu tabin hankali ya kashe mutum 8 sannan ya …

FB IMG 1696695031022
Labarai, NNPP

Da Ɗumi Ɗuminsa! Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da ɗan majalisar tarayya na NNPP a Kano

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

Daga Rabiu Usman Kotun Daukaka ƙara dake zaman ta a birnin tarayya Abuja, ta tabbatar wa da ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Tarauni …

IMG 20231007 WA0112
Labarai

An kashe sama da sojojin Isra’ila 22 a fafatawar da ake tsakanin Palastinu da Isra’ila

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

Wannan shi ne Brigadier general Nimrod Aloni, Janar din sojin isra’ila wanda mayakan gwagwarmayar Falasdinawa na Hamas suka kama a harin ramuwar gayya da suka …

IMG 20231007 WA0146
Labarai

Anyi Jana’izar Mutum 4 Cikin Wanda Masu Garkuwa Suka Harba A Zariya

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

Da misalin karfe 10 na safiyar Asabar 7/10/2023 , aka gabatar da sallar jana’izar mutum hudu wanda Mahara (kidnappers) suka kashe nan take a daren …

IMG 20231007 WA0127 edit 10731539781694
Labarai

Takaitaccen Tarihin Hijra A Musulunci Da Watannin Shekarar Musulunci

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

TAKAITACCEN TARIHIN HIJRA A MUSULUNCI Farkon faruwar tarihin shekarar Musulunci (Hijra) wani abu ne mai fadi da kuma dogon tarihi. Amma dai ta samu asalinta …

FB IMG 1696677694460 edit 7421013814491
Labarai

Yadda Ake Fitar Da Nisabi Na Dinare (Gold) Da Nisabi Na Azurfa (Silver)

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

An samar da wannan nusabin ne domin kula da hakkin Allah ga yan uwa musulmi. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar Shari ah ta jihar Kano …

FB IMG 1696671911268
INEC, Labarai

INEC Tayi Amai Ta Lashe Kan Hukuncin Zaben Gwamnan Kano

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta janye wasikar ta ta farko da ke nuna daukaka kara kan hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben …

FB IMG 1696660118260
Labarai

Jami’an Yan Sandan Kano sun Cafke Yan Daba Da Muggan Makamai 29 Yayin Bikin Mauludi

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

Rundunar yan sandan jahar Kano ta cafke wasu yan Daba 29 a lokacin bukukuwan Takutaha a jahar, inda aka samu wukake 19, Almakashi guda 2, …

Fetur & Gas, Labarai

Matsalolin da ke janyo rufe gidajen mai a Najeriya da hanyoyin magance su – Danmalam

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

A Najeriya, ƙungiyar dillalan mai da iskar gas ta arewacin ƙasar, wato Arewa Oil and Gas Marketers Association, ta ce wasu manyan matsaloli ne suke …

IRAN, Labarai

Ni Na Nemi Obasanjo Ya Bar Tinubu A 2003 ya zama gwamnan jihar Lagos – In Ji Atiku

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

Atiku Abubakar ya bayyana wasu zarge-zargen da suka shafe shi da Bola Tinubu, da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a 2007. Alfijir Labarai ta rawaito …

Posts pagination

‹ 1 … 112 113 114 115 116 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab