Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Wata Sabuwa! Ministan Da Ya Maye Gurbin El-Rufai Ya Sume A Wurin Tantancewa

Posted onOctober 4, 2023October 4, 2023

Majalisar Dattawa ta karbi bakuncin sabbin ministoci uku da Shugaba Bola Tinubu ya nada a zaurenta domin tantancewa Alfijir Labarai ta rawaito sabon ministan da …

FB IMG 1696422892533
Labarai

Allah Ya yi wa jarumar Fina-finai Kannywood, Hajiya Binta Ola rasuwa.

Posted onOctober 4, 2023October 4, 2023

Allah ya yi wa shahararriyar Jarumar Fim Hajiya Binta Ola Rasuwa Ta rasu da tsakar daren ranar Talata a gidanta dake Sabuwar unguwa kofar Kaura, …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya a Safiyar Laraba 04/10/2023 19/03/1445AH

Posted onOctober 4, 2023October 4, 2023

Daga Baba Usman Gama Majalisar Dattawa ta hana sabbin Sanatoci tsayawa takarar shugabancin majalisar. Rundunar sojin Najeriya za ta yi bincike a kan zargin rashin …

FB IMG 1696410352896
Labarai

Satar da garkuwa da mutane yanzu muka fara -In Ji Ɗan Bindiga Dogo Giɗe

Posted onOctober 4, 2023October 4, 2023

Ina so in gayawa duniya, su karya suke yi, ni bana son sulhun wallahi bani son sulhu, wallahi bana son zaman lafiya. Alfijir Labarai ta …

Screenshot 20231004 101027 com.facebook.katana edit 5926735114197
Labarai

Yan bindiga sun sake sace dalibai mata a Jami’ar FUDMA, Katsina

Posted onOctober 4, 2023October 4, 2023

Wasu mutane dauke da makamai sun mamaye gidajen kwanan daliban jami’ar Gwamnatin tarayya da ke Dutsinma, FUDMA suka sace dalibai mata guda biyar. Alfijir Labarai …

FB IMG 1696376537860
Labarai

Barnar da ke kunshe cikin littafin Queen Primer wajen koyar da shi a makarantu – Dr Bashir Al Furqan

Posted onOctober 4, 2023October 4, 2023

Dr. Bashir Aliyu Umar Limamin Masallacin Al Furqan na Kano yayi Tsokaci Akan wani Littafi Mai Suna Queen Primer New Edition da ake Amfani Dashi …

Screenshot 20231003 225634 com.facebook.katana edit 593682779074
Labarai

An yanke wa wani kanal din soji hukuncin kisa

Posted onOctober 3, 2023October 3, 2023

Kanal Mike Mikombe na daga cikin wadanda aka samu da laifi a Kongo. Alfijir Labarai ta rawaito wani mai mukamin kanal a Jamhuriyyar Dimokuradiyar Kongo …

Screenshot 20231003 222821 com.facebook.katana edit 11744167625809
Labarai

Ƴan bindiga sun kashe wani kansila a Funtua

Posted onOctober 3, 2023October 3, 2023

Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina ta tabbatar da kisan wani kansila a ƙaramar hukumar Funtua da ke jihar Katsina ta arewa maso yammacin Najeriya. …

Labarai

Tinubu Ya Sake Aikewa Da Sunayen Ministoci Guda 3 Da Zai Nada

Posted onOctober 3, 2023October 3, 2023

Tinubu ya bukaci Majalisar ta amince da nadin cikin gaggawa Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Koda Bola Tinubu, ya aike wa Majalisar Dattawa sunan Balarabe …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Talata

Posted onOctober 3, 2023October 3, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa   1. Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1696341661273
Gobara, Labarai

Ibtila’i! Gobara a wurin tace man fetur na sata ta kashe akalla mutum 18

Posted onOctober 3, 2023October 3, 2023

Gobara a wurin tace man fetur na sata ta kashe akalla mutum 18 a ƙauyen Ibaa na karamar hukumar Emuoha da ke jihar Ribas. Wani …

FB IMG 1696340580978
Labarai

Alhassan Doguwa ya samu lambar yabo bisa biyawa ɗalibai kudin Makaranta

Posted onOctober 3, 2023October 3, 2023

Dan majalisa Mai Wakiltar Kananan Hukumomin Tudun wada da Doguwa a Majalissar Kasa Rt Hon Alhassan Ado Doguwa ya shawarci masu hannu da shuni da …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran DuniyaA Safiyar Talata 03/10/2023 18/03/1445AH

Posted onOctober 3, 2023October 3, 2023

Daga Baba Usman Gama ‘Yan bindiga sun shiga Jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Sokoto ranar Litinin da daddare inda suka je kasuwar mini market suka …

FB IMG 1696321252328
Labarai

Kalubale ga manya arewa! malamai da yan siyasa da sarakuna – Barr Bulama bukarti

Posted onOctober 3, 2023October 3, 2023

Sarakunan gargajiya sun kasa tashi suyi abinda ya dace , malaman addini sun kasa tashi abinda ya dace suyi , yan siyasa sun kasa tashi …

DSS, Labarai

DSS ta kama wata kan barazanar kai harin kunar bakin wake kan shari’ar kano

Posted onOctober 3, 2023October 3, 2023

Hukumar tsaro ta farin kayata ta DSS, ta kama Fildausi Musa Ahamadu, mai shekaru 23, bayan ta yi barazanar kashe kanta tare da kashe duk …

IMG 20231002 WA0419
Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! CSU ta saki bayanan karatun Tinubu Gasu

Posted onOctober 2, 2023October 3, 2023

Jami’ar Jihar Chicago (CSU) ta fitar da bayanan karatun Shugaba Bola Tinubu, biyo bayan bukatar da Atiku Abubakar, dan takarar jam’iyyar PDP ya yi a …

Screenshot 20231002 194740 com.whatsapp edit 15897414636113
Labarai, NLC

NLC ta dakatar da yajin aikin sai baba-ta-gani bisa sharadai kamar haka:

Posted onOctober 2, 2023October 3, 2023

Majalisar zartaswar NLC ta kasa ta bayar da umarnin cewa dukkan mambobinta da su umarci mambobinsu da su koma bakin aiki a gobe 3 ga …

Labarai

Kotu ta kori Gwamnan APC na Jihar Nasarawa ta bayyana Ɗan Takarar  PDP a matsayin Gwamna

Posted onOctober 2, 2023October 2, 2023

Tirabunal ta kori Gwamna Sule ta kuma ce ɗan takarar PDP ne ya lashe zaɓen Nassarawa Alfijir Labarai ta rawaito Kotun sauraren kararrakin zaben gwamna …

Labarai

Ta’addanci! Yan bindiga sun kashe mutane tara a jahar Filato

Posted onOctober 2, 2023October 2, 2023

A ranar Litinin ne aka tabbatar da mutuwar mutane tara bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari kauyen Adu da ke gundumar Kwal a karamar …

Labarai, WAEC

Da Ɗumi Ɗuminsa: Hukumar WAEC ta nada sabon shugaba a Najeriya

Posted onOctober 2, 2023October 2, 2023

Hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta Afrika ta Yamma (WAEC) ta nada Dr. Amos Josiah Dangut a matsayin shugaba a Najeriya. Dr. Dangut ya maye …

Posts pagination

‹ 1 … 114 115 116 117 118 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab