Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta haramta amfani da wasu litattafai a Daukacin Makarantun jihar

Posted onOctober 6, 2023October 6, 2023

Gwamnatin Kano ta haramta amfani da wasu litattafai a Daukacin Makarantu Masu Zaman Kansu dana Sakai a Fa’din Jihar. Alfijir Labarai ta rawaito hakan ya …

Screenshot 20231006 223645 com.android.chrome edit 10738206858777
Labarai

Labari Mai Dadi! An shirya mai da Cocin Bradford Methodist katafaren masallaci

Posted onOctober 6, 2023October 6, 2023

Kansila Hazel Johnson ya ce tubar ba ta buƙatar izinin tsarawa saboda amfani da shi a matsayin wurin ibada bai canza ba Alfijir Labarai ta …

FB IMG 1696613171940
Labarai

Bankin Musulunci Na TAJBank Ya Samu Ribar Naira Biliyan 6 A Zangon Farko

Posted onOctober 6, 2023October 6, 2023

Bakin TAJBank, bankin da ake a kan gaba a Nijeriya wajen aiki da kimiyya da fasaha da ke gudanar da harkokinsa ba tare da bayar …

FB IMG 1696608891010
Labarai

Yadda Nisabin Zakka Da Sadaki Da Diyyar Rai, Zai Kasance A Shekarar, 1445 Ah 2023/24

Posted onOctober 6, 2023October 6, 2023

Yadda zata kasance a shekarar musulunci ta 1445 AH wajen fitar da hakkin Allah. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar Shari ah ta jihar Kano ta …

FB IMG 1696596268908
APC, Labarai

Jam’iyyar APC ta yi martani tare da caccaka ga Atiku Abubakar

Posted onOctober 6, 2023October 6, 2023

Atiku Abubakar, Yace Sakamakon shari’ar da Kotun koli zatayi wa shugaban kasa, Bola Tinubu ne kawai zai kawo ƙarshen Takaddamar Siyasar da shugaban kasa. Alfijir …

Screenshot 20231006 133605 com.facebook.katana edit 3114434061501
Labarai

Ƴan sanda sun kama wadanda ake zargi da sace daliban Jami’a a Najeriya

Posted onOctober 6, 2023October 6, 2023

An shafe tsawon shekaru Jihar filato na fama da rikicin ƙabilanci. Alfijir Labarai ta rawaito Yadda an kama wasu ƴan bindiga da ake zargin su …

FB IMG 1696417537151 edit 786631287899
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Zata gina Gadar Sama Data kasa wasu Muhimman wurare a jihar

Posted onOctober 6, 2023October 6, 2023

Gwamnan jahar Kano ya aikewa da majalisar jahar Kano Dan Kwaryakwaryar kasafin kudi kimanin sama da (=N= 58b). Alfijir Labarai ta rawaito Kasafin Kudin ya …

Labarai

Bayanan Atiku Abubakar soki-burutsu ne kawai — In Ji Tinubu

Posted onOctober 6, 2023October 6, 2023

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya yi watsi da bayanan da abokin takararsa na babbar jam’iyyar hamayya ta PDP a zaben da ya gabata, Atiku …

FB IMG 1696575644420 edit 8390611110175
Labarai

Kotun Soji Ta Kama Wani General Da Laifin Satar Fiye Da Biliyan Daya A Najeriya

Posted onOctober 6, 2023October 6, 2023

Kotun Sojin Najeriya ta musamman da ke zamanta a Abuja ta ce ta samu Maj-Gen Umaru Muhammed da laifin satar $1.476m. Alfijir Labarai ta rawaito …

FB IMG 1696546333977
Labarai

Rundunar Sojan Ruwa Ta Kama Kwale-kwale Da Muggan Kwayoyin Miliyan N200

Posted onOctober 6, 2023October 6, 2023

Rundunar sojin ruwan Nijeriya ta kama wani Kwale-kwale dauke da wasu kulli da ake zargin muggan kwayoyi ne a Ibeshe, Iworo da Badagry a jihar …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onOctober 5, 2023October 5, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

best seller 3
Labarai

Takaitattun Labaran Duniyana Yammacin Alhamis 05/10/2023 20/03/1445 AH

Posted onOctober 5, 2023October 5, 2023

Daga Baba Usman Gama Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Chidoka Osita, ya bukaci Shugaba Tinubu da ya sauka daga kan mukaminsa a mutunce saboda zargin …

FB IMG 1696527773380
Labarai

Jawabin Atiku Abubakar kan takardun karatun Shugaba Tinubu da ya karbo a CSU

Posted onOctober 5, 2023October 5, 2023

Tsohon mataimain shugaban kasar Nijeriya, Atiku Abubakar, ya roki jiga-jigan ‘yan adawa, Peter Obi, da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ‘yan takaran shugaban kasa a zaben …

no phone
Labarai

KAMFANIN ZIRGA-ZIRGAR JIRAGEN SAMA NA CHIROMA TOURS LTD YA YI MUKU TANADI NA MUSAMMAN

Posted onOctober 5, 2023October 5, 2023

Kamfanin Chiroma Tours Ltd yayi fice wajen shiryawa matafiya kasashen duniya kyakkyawar visa da ingantaccen masauki a duk inda suka tsinci kansu a duniya, kama …

Faransa, Labarai

Rundunar sojin Faransa za ta soma kwashe dakarunta daga Nijar a ‘wannan makon’

Posted onOctober 5, 2023October 5, 2023

‘Yan kasar Nijar sun kwashe wata da watanni suna gudanar da zanga-zangar kyamar Faransa da neman ta kwashe dakarunta daga kasar Alfijir Labarai ta rawaito …

FB IMG 1696502956074 edit 5194758305976
Labarai

Bayan ƙorafin bawa sojojin lalataccen abinci kuma kadan rundunar ta magantu kan lamarin

Posted onOctober 5, 2023October 5, 2023

Teba ake dafa mana mu ci, idan za mu fita aiki, wani lokacin ma sai garin ya lalace. Alfijir Labarai ta rawaito rundunar sojin ƙasa …

Screenshot 20231005 110321 com.android.chrome edit 3478762294779
Labarai

Tirka-Tirka! Jami’ar Chicago ta mayar da martani ga takardar shaidar Tinubu da aka mika wa INEC

Posted onOctober 5, 2023October 5, 2023

Jami’ar Jihar Chicago (CSU) ta bayyana a wata takardar shaidar cewa takardar shaidar da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya baiwa hukumar zabe mai zaman kanta …

best seller i2
Labarai

Takaitattun labaran duniya a safiyar Alhamis 05/10/2023, 20/03/1445AH

Posted onOctober 5, 2023October 5, 2023

Daga Baba Usman Gama Fadar shugaban kasa tace takardun karatun Tinubu ba na bogi ba ne. Atiku zai gudanar da taron manema labarai na kasa …

FB IMG 1696447864569
Labarai

Fadar Shugaban Najeriya ta magantu kan zargin takardar karatun Tinubu na bogi

Posted onOctober 4, 2023October 4, 2023

Fadar shugaban kasa ta yi watsi da ikirarin da ake na cewa takardar shedar da shugaban kasa Bola Tinubu ya baiwa hukumar zabe mai zaman …

FB IMG 1692044339473
Labarai

Budadddiyar Wasika Ga Kwamishinan Ƴan Sandan Jihar Kano CP

Posted onOctober 4, 2023October 4, 2023

Daga ACP Deniel Itse Amah Ya Shugabana Kwamishinan yan sanda, Ina fatan wannan sakon ya same ka cikin koshin lafiya. Ko da yake an Maida …

Posts pagination

‹ 1 … 113 114 115 116 117 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab