Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Isa-Sabon Birni, a karkashin jam’iyyar APC, Abdulkadir Jelani Danbuga, ya rasu. Wani mamba mai wakiltar mazabar Sabon Birni ta …
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Isa-Sabon Birni, a karkashin jam’iyyar APC, Abdulkadir Jelani Danbuga, ya rasu. Wani mamba mai wakiltar mazabar Sabon Birni ta …
K. Alfijir…. 5.06. Am H. Rana:.. 6.15. Am Zuhur:……12.13. Pm Asar……… 3.33. Pm Magrib….. 6.10. Pm Isha……… 7.20. Pm Watannin Musulunci Goma Sha Biyu :- …
Daga Baba Usman Gama Wike ya bayyana wa jami’an tarayyar Turai cewa su taimaki tattalin arzikin Najeriya su daina shiga harkokin siyasar Najeriya An kama …
An gurfanar da Mohammed ne a kan tuhume-tuhume 18 da suka hada da jabun takardu, karkatar da kudade, da kuma hada baki da sauransu. Alfijir …
Gwamnatin Kano ta sanar cewa a ranar Juma’ar makon nan, 13 ga Oktoba za a daura auren zawara a karkashin shirinta na auren gata. Alfijir …
Majalisar shirya jarabawar ta kasa ta fitar da sakamakon shaidar kammala sakandare na shekarar 2023. Jinkirin da aka samu wajen fitar da sakamakon da ake …
’Yan Najeriya na kokawa kan tashin gwauron zabon gas din girki inda farashin kilo ke kaiwa N1,000 zuwa N1,200. Wakilinmu a Kano ya ziyarci wasu …
Daga Aminu Babba Dubun wasu ɓarayi ta cika ne a unguwar Ladanai layin Tsamiya Ring road dake birnin Kano Alfijir Labarai ta rawaito ɓarayin sun …
A wani yunkuri na ban mamaki, kamfanin BUA Ya Ƙara Farashin sikari, fulawa, da spaghetti, bayan sanar da Rage Farashin siminti. Alfijir Labarai ta rawaito …
K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana:.. 6.15. Am Zuhur:……12.13. Pm Asar……… 3.33. Pm Magrib….. 6.10. Pm Isha……… 7.21. Pm Watannin Musulunci Goma Sha Biyu :- …
Shugaban kasar Najeriya Tinubu ya sake fitar da sunayen Sabbin naɗe-naɗe a ofishin sa kamar yadda mai magana da yawun shugaban kasar ya fitar ranar …
Kungiyoyin sun roki shugaba Tinubu daya gaggauta korar shugaban hukumar NNPC Mele Kolo Kyari tare da gudanar da zuzzurfan bincike akan ma’aikatar ta NNPC. Alfijir …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya = …
Kotu ta yanke wa wani dan sanda hukuncin kisa ta hanyar ratayewa kan laifin harbe wata lauya mai juna biyu har lahira. Alfijir Labarai ta …
Sanatoci sun yi kira da a yi taka-tsantsan da mutunta doka a yayin da Tinubu ke takaddama a kan takardar sheda a yayin da ake …
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na shirin nada Olanipekun Olukoyede a matsayin babban shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya mayar da wani bangare na tallafin kudaden man fetur. Shugaba Tinubu yace ‘yan Najeriya dubu 500 za su …
K. Alfajar:. 5.05. Am H. Rana:.. 6.15. Am Zuhur:……12.13. Pm Asar……… 3.33. Pm Magrib….. 6.11. Pm Isha……… 7.21. Pm Daga cikin amfanin salati ga Annabi …
Buhari mutumin kirki ne wanda ya aminta da makusantansa amma suka bata masa suna. Alfijir Labarai ta rawaito tsohon Ministan Wasanni da Ci gaban Matasa, …