Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

IMG 20231013 WA0356
Labarai

Dubun Wani Ɓarawon Babura A Bankin Union Dake Kano

Posted onOctober 13, 2023October 13, 2023

Jama’ar unguwar Sharada sun cafke wani matashi mai suna Jibrin Rimin kebe a Kano, a lokacin da yake kokarin satar Babur a bankin Union Bank …

FB IMG 1697218100005
Gwamnatin Kano, Labarai

Kwankwaso Da Abba Sun Jagoranci Auren Gatan Mutum 1,800 A Kano

Posted onOctober 13, 2023October 13, 2023

Gwamnatin Jihar Kano Karkashin jagorancin, Abba Kabir Yusif ta kaddamar da auren zawarawa 1,800 wanda aka gudanar a Babban Masallacin Juma’a na Gidan Sarkin Kano. …

FB IMG 1697216379982
Labarai

Gayyatar Muhammadawa Maulidin Shugaba Annabi Sallahu Alaihi Wasallim

Posted onOctober 13, 2023October 13, 2023

Abduljalal Isa na Gayyatar yan uwa masoya Manzon Allah Sallahu Alaihi Wasallim maulidin da aka saba yi a duk shekera. Za a gabatar da Maulidin …

FB IMG 1696883339680
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Sake Sabbin Naɗin Shugabannin Wasu Hukumomi A Najeriya

Posted onOctober 13, 2023October 13, 2023

Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin sabbin shugabannin hukumomi da ma’aikatu da dama a karkashin ma’aikatar masana’antu, kasuwanci da zuba jari ta tarayya, …

best seller i
Labarai

Takaitattun labaran duniya na Alhamis 12/10/2023CE – 27/03/1445AH

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Ola Olukoyede a matsayin sabon shugaban hukumar EFCC. Saidai Jigo a jam’iyyar APC Daniel Bwala ya …

FB IMG 1696923226032
Gwamnatin Kano, Labarai

An Bayyana kuɗin da maniyata zasu ajiye a Hajjin 2024 a Kano

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta kaddamar da shirye-shiryen aikin Hajjin shekarar 2024 a hukumance. Alfijir Labarai ta rawaito Darakta Janar na hukumar …

FB IMG 1697127697278 edit 3959534304081
IRAN, Labarai

Atiku Da Obi sun yi martani kan rahoton BBC kan rashin samun hujjar zargin takardun Tinubu

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

Tsagin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da takwaran sa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, sun nuna rashin amincewarsu da rahoton BBC …

Screenshot 20231011 175007 com.whatsapp edit 3881248723885
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kara Tsefewa A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

Labarai, NCC

Shugaba Tinubu Naɗa Sabon Shugaban Hukumar NCC

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

Tinubu Ya Naɗa Ɗan Asalin Jihar Katsina, Shugaban Hukumar Kula Da Sadarwa Ta Ƙasa (NCC) Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, Ya …

FB IMG 1693849912844
EFCC, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Tinubu ya Nada Sabon Shugaban Hukumar EFCC

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

Shugaban Nigeria Bola Tinubu ya nada Mista Ola Olukoyede a matsayin shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC. …

FB IMG 1696527773380
IRAN, Labarai

Ƙilu Zata Ja Bau: An Gano Yadda Takardar Shaidar Karatun Atiku Ke Ɗauke Da Sunan Sadiq Abubakar

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya fito ya bayyana dalilin da yasa satifiket ɗin sa na jarabawar kammala sakandare (SSCE) ke dauke da suna …

FB IMG 1646080775740
EFCC, Labarai

EFCC ta gurfanar da mutumin da ya zambaci matar Sarkin Bichi miliyan 20

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

Mai Shari’a Zuwaira Yusuf ta bayar da belin wanda ake zargi kan Naira 500,000 da mutum biyu da za su tsaya masa wadanda wajibi ne …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Alhamis 12/10/2023CE – 27/03/1445 AH

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

Daga Baba Usman Gama EFCC ta na binciken tsofaffin gwamnoni, wasu tsofaffin ministoci da jami’an gwamnati da ake zargin sun sace biliyoyi. Rundunar sojojin saman …

IMG 20231009 WA0752
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Alhamis 12/10/2023, 27/03/1445 AH

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana:.. 6.15. Am Zuhur:……12.12. Pm Asar……… 3.33. Pm Magrib….. 6.09. Pm Isha……… 7.20. Pm Watannin Musulunci Goma Sha Biyu :- …

FB IMG 1696883339680
Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Shugaba Tinubu sake sabbin nade-naden mukamai

Posted onOctober 11, 2023October 11, 2023

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya sake amincewa da nada wasu mutane 6 a matsayin wadanda zasu Shugabanci hukumomin dake karkashin ma’aikatan sadarwa, kirkira da …

Screenshot 20221203 105846 com.facebook.katana edit 16220257093876
Labarai, Sojojin Najeriya

Ƴan Sandan Sun Kama Wadanda ake Zargi Da Kashe Ɗan Jarida

Posted onOctober 11, 2023October 11, 2023

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta sanar da kama wasu mutane uku da ake zargi da kashe wakilin VON, Hamisu Dan Jibgan tare da wadanda …

IMG 20231011 WA0707 edit 4033655971778
Labarai

Sayyada Raihan Imam Jarumar Kannywood Na Gayyatar Mauludin Annabi (S A W)

Posted onOctober 11, 2023October 11, 2023

Jaruma Sayyada Raihan Imam (Ƙamshi) na Gayyatarku bikin Mauludin Manzon Allah (S.A.W.) a ranar Alhamis, wato 27 ga Rabi’ul Awwal, wanda ya yi daidai da …

Screenshot 20230609 152317 com.whatsapp edit 4598654027421
Labarai

Yadda Kudaden Waje Suke Kara-kaina A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onOctober 11, 2023October 11, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Siya = 1033 / Siyarwa = …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya na Safiyar Laraba 11/10/2023CE – 26/03/1445AH

Posted onOctober 11, 2023October 11, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin tarayya ta ce ta na tunanin kafa kotu ta musamman da za ta saurari shari’ar rashin gaskiya da almundahana. Rundunar …

Labarai

Alfijir Labarai Na Gayyatarku Ɗaurin Auren Iyalan Alh Yusuf Dandada Da Abubakar Iya Sambo

Posted onOctober 11, 2023October 11, 2023

Iyalan Marigayi Alh Yusuf Dandada Durumin Iya Dana Alh Abubakar Iya Sambo na Gayyatarku Ɗaurin Auren Yayansu Ka fatanin Iyalan na Gayyatar yan uwa da …

Posts pagination

‹ 1 … 110 111 112 113 114 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab