Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Safiyar Asabar 02/12/2023 – 18/05/1445AH

Posted onDecember 2, 2023December 2, 2023

Daga Baba Usman Gama Dakarun sojoji tare da haɗin gwiwar jami’an DSS, sun cafke shugaban ƙungiyar ISWAP na shiyyar Arewa ta Tsakiya da Arewa maso …

IMG 20231202 090046
Labarai

An bayar da shawarar kafa tarayyar kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso

Posted onDecember 2, 2023December 2, 2023

Tuni dama suka kirkiri wata kungiya mai suna Alliance of Sahel States da zummar karfafa tsaro da bunkasa tattalin arziki a tsakaninsu. Alfijir labarai ta …

IMG 20231202 084436
Airport, Labarai

Hukumar FAAN ta hana tafiya da jakar ‘Ghana Must Go’ a filayen jirgin sama

Posted onDecember 2, 2023December 2, 2023

Hukumar Kula da filayen Jiragen sama ta Ƙasa (FAAN) ta haramta amfani da jakar tafiye-tafiye da aka fi sani da Ghana Must Go ga matafiya …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Juma’a 01/12/2023 – 17/05/1445AH

Posted onDecember 1, 2023December 1, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin tarayya ta ce sabon tsarin mafi karancin albashi zai fara aiki daga ranar ɗaya ga watan Afrilun 2024. Gwamna Abba …

📸Facebook
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Juma a

Posted onDecember 1, 2023December 1, 2023

  Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  Dollar zuwa Naira Siya = …

Screenshot 20221202 154709 com.facebook.katana edit 16234138425645
Labarai

Kotu ta yi wa mutum biyu ɗaurin rai-da-rai a kan laifin luwaɗi da yara a Jigawa

Posted onDecember 1, 2023December 1, 2023

Wata babbar kotun jihar Jigawa da ke zama a Dutse karkashin jagorancin Mai shari’a Muhammad Abubakar Sambo ta yanke wa Isah Haruna hukuncin ɗaurin rai-da-rai …

FB IMG 1701431352542
Labarai

Ibtila’i! Jirgin sama mai saukar ungulu na NAF ya yi hatsari a Fatakwal

Posted onDecember 1, 2023December 1, 2023

Rundunar sojin saman Najeriya NAF ta sanar da cewa jirginta mai saukar ungulu kirar MI-35P ya yi hatsari a Fatakwal, jim kadan da tashinsa. Alfijir …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Juma’a 01/12/2023 – 17/05/1445AH

Posted onDecember 1, 2023December 1, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin tarayya ta ce nan da ‘yan watanni kadan sabon tsarin albashi zai soma aiki a kasar. ‘Yan sanda da hadin …

Screenshot 20221014 081451 com.android.chrome edit 14830240241485
Labarai

kilu Taja Bau! An Daure Sarkin Fulanin Jahar Kwara Daurin Rai Da Rai

Posted onDecember 1, 2023December 1, 2023

Wata babbar kotun jihar Kwara da ke zamanta a Ilorin ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai a kan Sarkin Fulanin jihar Kwara, Alh Usman Adamu, da …

FB IMG 1701415978328
Labarai

wata Sabuwa! kundin kasafin Bogi Shugaba Tinubu ya ba mu — In Ji Yan Majalisa

Posted onDecember 1, 2023December 1, 2023

Bikin gabatar da kasafin kudin a Najeriya da shugaban kasar ya yi ga majalisar dokoki ya bar baya da kura, inda wasu `yan majalisar ke …

IMG 20231130 160513
Labarai

Baya Ta Haihu! Kotu Tace Zaɓen Dan Majalisar Kunchi/Tsanyawa Bai Kammala ba

Posted onNovember 30, 2023November 30, 2023

Kotun daukaka kara da ke Abuja ta yi watsi da hukuncin da kotun sauraron kararrakin zabe ta Majalisar Dokoki ta kasa da ta jihar Kano …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Alhamis 30/11/2023 – 16/05/1445AH

Posted onNovember 30, 2023November 30, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu zai tafi Dubai taron sauyin yanayi Shari’ar Kano: Majalisar NJC ta ce za a kafa kwamiti da zai yi …

Screenshot 20220924 192856 com.facebook.katana edit 26000360936136
Labarai

Wani Dan Sandan Ya Harbi Mutane A Cikin Keke NAPEP A Jihar Kaduna

Posted onNovember 30, 2023November 30, 2023

Masu Keke-NAPEP sun tare babbar hanyar Nnamdi Azikiwe da ke Kaduna na tsawon sa’o’i bayan wani dan sanda ya bude wa fasinjojin wani Keke-NAPEP wuta. …

FB IMG 1697408742655
Labarai, NNPP

Rashin adalci a shari’ar zaɓen Kano na iya haddasa tashin hankali – NNPP

Posted onNovember 30, 2023November 30, 2023

Jam’iyyar adawa ta NNPP a Najeriya ta ce hana ta kwace mata zaben da ta ci a jihar Kano, zai iya janyo tashin hankalin da …

IMG 20231130 105554
Labarai

Kwastam Sun Kama Albarusai 975 Da Aka Boye A Cikin Shinkafar Waje

Posted onNovember 30, 2023November 30, 2023

Jami’an Kwastam sun kama albarusai 975 da aka boye cikin buhanan shinkafa da aka yi fasa-kwauri zuwa Najeriya daga kasar waje. Alfijir labarai ta rawaito …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya bada umarnin kwashe masu taɓin-hankali a kan tituna zuwa aisbiti

Posted onNovember 29, 2023November 29, 2023

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bayar da umarnin kwashe illahirin masu larurar ƙwaƙwalwa da ke gararamba a kan titunan jihar a birni da …

IMG 20231110 WA0013
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onNovember 29, 2023November 29, 2023

  Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  Dollar zuwa NairaSiya = 1157 …

IMG 20231129 WA0004
Labarai

Kungiyar ‘yan Jarida ta kasa reshen Freedom Radio ta taya Wasila Ibrahim Ladan murnar zama sakatariya ta Kungiyar ‘yan Jaridu NAWOJ

Posted onNovember 29, 2023November 29, 2023

Wannan na cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugabar kungiyar kwamrade Aisha Muhammad Yalleman da kuma sa hannun sakataren kungiyar Kwamrade Muzamil Ibrahim …

FB IMG 1701269748995
Labarai

Farfesa Jega Ya Caccaki Kotun Ɗaukaka Ƙara Kan Hukuncin Zaɓen Gwamnan Kano

Posted onNovember 29, 2023November 29, 2023

Tsohon shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega ya buƙaci a gudanar da bincike kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara …

FB IMG 1692044339473
Kano, Labarai

Kwamishinan yan sandan Kano ya bada umarnin kamo sufeton da ya harbi mutane uku a Kurna

Posted onNovember 29, 2023November 29, 2023

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Usaini Gumel, ya bayar da umarnin kamo wani Sufeto da aka zargi da nuna rashin kwarewa inda har kai ga …

Posts pagination

‹ 1 … 90 91 92 93 94 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab