Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1701259806342
Labarai

Wasu matasa sun rufe hanyar Kurna bisa zargin yan sanda da harbin mutane uku a Kano

Posted onNovember 29, 2023November 29, 2023

Wasu matasa a unguwar Kurna dake karamar hukumar fagge sun gudanar da zanga-zangar lumana a safiyar wannan rana ta Laraba, Saboda nuna fushin su kan …

FB IMG 1701255547603
Labarai

Hukumar NJC zata hukunta wadanda suka kawo rudanin kan hukuncin kotun daukaka kara a gwamnan Kano 

Posted onNovember 29, 2023November 29, 2023

 Hukumar dake kula da shari’a ta kasa (NJC) ta sha alwashin hukunta jami’an shari’a da suke da alhaki wajen haifar da rudani game da  hukuncin …

Screenshot 20220924 192856 com.facebook.katana edit 26000360936136
Labarai

Taaddanci! An Kashe Wani Basarake Tare Da Wasu Yan Sanda 2 Da Farar Hula

Posted onNovember 29, 2023November 29, 2023

Kakakin ’yan sandan jihar, Henry Okoye, ya tabbatar da faruwar lamarin, yana mai cewa sun shiga farautar wadanda suka aikata wannan mummunar ta’asa. Alfijir labarai …

ALFIJIR 1
Labarai

Da Dumi Duminsa! Kotun daukaka kara ta kori dan majalisar dokokin APC, ta bayyana dan PDP

Posted onNovember 28, 2023November 28, 2023

Kotun daukaka kara da ke da zama a Abuja, ta yanke wani hukunci mai tsauri da ya haifar da tsige kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa, …

20231128 204211
Labarai

Shugaba Tinubu zai sake barin Najeriya ranar Laraba

Posted onNovember 28, 2023November 28, 2023

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zai bar ƙasar a ranar Laraba zuwa birnin Dubai na Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa domin halartar taron sauyin yanayi na COP28. …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran Daniya Na Yammacin Talata 28/11/2023 – 14/05/1445AH

Posted onNovember 28, 2023November 28, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin tarayya za ta karɓi rancen dala biliyan ɗaya don cike gibin kasafin kudi. Tinubu ya sake naɗa Mele Kyari shugaban …

IMG 20231128 WA0004
EFCC, Labarai

EFCC ta fitar da hanyoyi takwas na kare kai daga masu damfara da katin ATM

Posted onNovember 28, 2023November 28, 2023

EFCC ta koka kan yadda take yawan samun rahotanni na waɗanda aka cire wa kuɗi daga banki ba tare da saninsu ba kuma akasari ta …

FB IMG 1701179486543
Labarai

Riƙaƙƙen ɗan dabar da ƴan sanda ke nema ruwa-a-jallo a Kano ya miƙa kansa

Posted onNovember 28, 2023November 28, 2023

Hantar Daba, ɗaya daga cikin riƙaƙƙun ‘yan daba a jihar Kano, ya miƙa kansa ga rundunar ƴansanda a jihar. Alfijir labarai ta raqaito cewar ‘yan …

IMG 20231128 WA0000
Labarai

Gidauniyar Zaks foundation ta saukewa ɗaliban wasu makarantu kabakin arziki

Posted onNovember 28, 2023November 28, 2023

Gidauniyar Zaks Foundation for Humanity (ZFH), wata kungiya mai zaman kanta da ke Abuja, wadda ke bi makarantu domin tallafa musu wajen magance matsalolin da …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Litinin 27/11/2023 – 13/05/1445AH

Posted onNovember 27, 2023November 27, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu zai gabatar wa majalisa kasafin kuɗi na 2024. Alkalin alkalan Najeriya ya nemi alkalai su kare mutuncin shari’a. Gwamnatin …

📸Facebook
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onNovember 27, 2023November 27, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1701102601528
Labarai

Alkalin alƙalai Najeriya yayi caccaka kan yadda ake ta zanga zangar hukuncin zaɓe a kasar

Posted onNovember 27, 2023November 27, 2023

Ya roƙi alƙalai da kada su damu da ra’ayin masu Zanga-Zanga, yayin da suke yanke hukuncin a kan batutuwa Alfijir Labarai ta rawaito babban alkalin …

FB IMG 1696417537151 edit 786631287899
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Abba Kabir ya nada sabon shugaban ma’aikatan jihar Kano

Posted onNovember 27, 2023November 27, 2023

Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nada Alhaji Abdullahi Musa a matsayin sabon shugaban ma’aikatan gwamnatin jihar. Alfijir Labarai ta rawaito hakan …

FB IMG 1662410415944
Labarai

Kotun Muslunci ta sassautawa masu laifi 147 tare da sake duba hukuncin yankewa wani kafa da hannu a kano

Posted onNovember 27, 2023November 27, 2023

Wata kotun shari’ar Musulunci ta bayar da umarnin yanke kafar hagu da hannun daman wanda ake tuhuma bisa laifin sata. Alfijir Labarai ta rawaito babban …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Litinin 27/11/2023 – 12/05/1445AH

Posted onNovember 27, 2023November 27, 2023

Daga Baba Usman Gama Ministan shari’a Lateef Fagbemi (SAN) ya bukaci ‘yan kasa da su goyi bayan ayyukan gyara kasa na Shugaba Tinubu. Haramta holewa …

Abdullahi Abbas edit 124311129776862
APC, Labarai

Abdullahi Abbas Zai Maka Dederi A Kotu Kan Zargin  Neman Batawa APC Suna

Posted onNovember 27, 2023November 27, 2023

Shugaban jam’iyyar APC a jihar ya ce ya shiga tsaka mai wuya bayan kalaman da Dederi ya yi. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Jam’iyyar APC …

Kayan Amaren Kebbi
Labarai

Labarai Mai Dadi! Ɗan Majalisa Ya Aurar Da Marayu 100 A Jihar Kebbi

Posted onNovember 26, 2023November 26, 2023

Wani ɗan majalisar wakilan Najeriya a jihar Kebbi ya aurar da ‘yan mata marayu guda 100 a wajen wani ƙasaitaccen biki da aka gudanar ranar …

IMG 20231110 WA0013
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Lahadi

Posted onNovember 26, 2023November 26, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

BEST SELLER
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano da Abuja Nigeria yau Lahadi 26/11/2023, 11/05/1445 AH

Posted onNovember 26, 2023November 26, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). Kano K Alfijir – 5:14 Am H. Rana – 6.29 Am Zuhur …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Lahadi 26/11/2023 – 11/05/1445AH

Posted onNovember 26, 2023November 26, 2023

Daga Baba Usman Gama Kotu ta bada dama Ajaka da SDP su binciki kayayyakin zaɓen Kogi. CBN ya umarci bankuna su ƙara narka jarin kuɗaɗe …

Posts pagination

‹ 1 … 91 92 93 94 95 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab