Daga Baba Usman Gama
Shugaba Tinubu zai tafi Dubai taron sauyin yanayi
Shari’ar Kano: Majalisar NJC ta ce za a kafa kwamiti da zai yi bincike domin a dauki mataki a kan masu laifi a kotu.
Masani kan harkokin siyasa Akinleye ya yi nuni da cewa sai jam’iyyar PDP ta yi haɗaka kafin ta ƙara jin ƙamshin mulkin Najeriya.
Rundunar yan sanda ta kama tare da tsare wasu jami’an sibil difens guda 3 a jiya Laraba, kan harbin wasun dalibai 2 a makarantar sakandare na Life Camp.
An gargaɗi ’yan acaɓa kan ɗaukar fasinjoji 2 da daddare a Gombe.
Allah ya yi wa wasu tsoffin yan majalisar dokokin tarayya da suka wakilci jihar Kwara a majalisar wakilai, Yinusa Yahya da AbdulYekeen Sidiq Alajagusi, rasuwa.
An kashe basarake da ’yan sanda biyu a jihar Imo.
Ministar Jin Kai da Walwala, Dakta Betta Edu ta bayyana cewa za’a biya basukan masu cin gajiyar N-Power a watan Janairu 2024.
Gamaiyar kungiyoyin arewa ta CNG a takaice ta sha alwashin maida hankali kacokan kan shawarar hanyoyin magance kalubalen tsaro da ke addabar yankunan arewacin Najeriya.
Wani bidiyo da ya yadu a ranar Laraba, ya nuno yanda aka tilastawa wasu barayi shan barasa da suka sata a wani babban kanti a kasar Afrika ta Kudu.
Henry Kissinger, fitaccen tsohon jami’in difloma-
siyyar Amurka ya mutu yana da shekara 100.
Hamas da Isra’ila sun sake tsawaita yarjejeniyar tsagaita wuta.
Makomar Man United na hannun Bayern Munich a Champions League.
UCL: Real Madrid ta sami nasara akan Napoli da ci 4:2 a wasan jiya.
UCL: Arsenal ta sami nasara akan Lens da ci 6:0 a wasan jiya.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp