Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

BEST SELLER
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano da Abuja Nigeria yau Asabar 25/11/2023, 11/05/1445 AH

Posted onNovember 25, 2023November 25, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). Kano K Alfijir – 5:13 Am H. Rana – 6.28 Am Zuhur …

Screenshot 20230904 185032 com.facebook.katana edit 7256232036912
Labarai

Ana Wata! Kotun Daukaka Ƙara ta kori ƴan majalisa 11 na PDP ta ayyana ƴan APC

Posted onNovember 25, 2023November 25, 2023

Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta soke zaɓen ’yan Majalisar Dokokin Jihar Plateau na jam’iyyar PDP su 11, sannan ta ayyana ’yan APC a …

Screenshot 20220927 114744 com.facebook.katana edit 3794567887961
Labarai

Ƴan Sanda sun cafke mai ƙerawa ƴan ta’adda makamai a Jigawa

Posted onNovember 25, 2023November 25, 2023

Rundunar ƴansanda a Jihar Jigawa ta samu nasarar kama wani mutum dan shekara 50, da take zargi da kera makamai a Karamar Hukumar Ringim. Alfijir …

FB IMG 1700890281094 edit 57980466034380
Labarai

Tinubu ya shawarci gwamnonin APC kan sanya muradun jama’a a gaba

Posted onNovember 25, 2023November 25, 2023

Da zarar al’ummar Najeriya da damuwarsu ta zama jigon tsare-tsare da ayyukanku, ba wai kawai mulki zai yi muku sauki ba, za ku inganta kimar …

FB IMG 1696883339680
Labarai

Shugaba Tinubu ya sake yin sabbin nade-naden mutane 8

Posted onNovember 24, 2023November 24, 2023

Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin sabbin sakatarorin dindindin guda takwas a ma’aikatan gwamnatin tarayya biyo bayan kammala tantancewar da ofishin shugaban ma’aikatan …

Daliban kano
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta ƙara tura ƙarin ɗalibai 50 karatu zuwa India

Posted onNovember 24, 2023November 24, 2023

Kashi na biyar na dalibai 50 daga cikin dalibai 1,100 da suka kammala karatun digiri na farko da gwamnatin jihar Kano ta dauki nauyin karatunsu …

Gidan Gyaran Hali
Labarai

Ƴan bindiga sun fasa gidan yari, sun kuɓutar da fursunoni

Posted onNovember 24, 2023November 24, 2023

Ƴan bindiga a yankin Amhara na Habasha mai fama da rikice-rikice sun fasa wani gidan yari tare da kuɓutar da ɗaruruwan fursunoni, kamar yadda mazauna …

Labarai

An daure wani Sufeton ƴan sanda shekara 2 a gidan gyaran hali kan laifin sayar da AK 47 ga ƴan fashi

Posted onNovember 23, 2023November 23, 2023

Wanda ake zargin ya amsa laifin da alkali mai shari’a Fati Umar Hassan ta karanta masa. Alfijir Labarai ta rawaito an yankewa tsohon sifeton ‘yan …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Alhamis 23/11/2023 – 08/05/1445AH

Posted onNovember 23, 2023November 23, 2023

Daga Baba Usman Gama Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta tabbatar da Abdullahi Sule na APC a matsayin gwamnan Jihar Nasarawa. Kotun ɗaukaka kara …

Screenshot 20231011 175007 com.whatsapp edit 3881248723885
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onNovember 23, 2023November 23, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Siya = 1145/ Siyarwa = 1152 …

Nassarawa Gov
Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Kotun ɗaukaka ƙara ta mayar wa Gwamna Sule na Nasarawa Kujerarsa

Posted onNovember 23, 2023November 23, 2023

Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman ta a Abuja ta yi watsi da hukuncin kotun sauraron ƙorafin zaɓen jihar Nasarawa, inda ta mayar wa Gwamna …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Alhamis 23/11/2023 – 09/05/1445AH

Posted onNovember 23, 2023November 23, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya yi alhinin mutuwar mutum 17 a hatsarin mota a jihar Neja. Shugaba Tinubu ya dawo Abuja daga Berlin, …

Adaidaita Sahu
Abuja, Labarai

Wata Sabuwa! Za a Kori Ƴan Keke-NAPEP Yan Adaidaita Sahu Daga Garin Abuja

Posted onNovember 23, 2023November 23, 2023

Wike ya ce daga watan Disamba sabbin motocin daukar mutane a kwaryar birnin Abuja za su fara aiki Alfijir Labarai ta rawaito ministan Babban Birnin …

IMG 20231123 092742
Labarai

Kotun Daukaka Kara ta sake magantuwa akan hukuncin da tayi akan Gwamnan Jihar Kano

Posted onNovember 23, 2023November 23, 2023

“Za a gyara kuskuren da zarar bangarorin da ke cikin lamarin sun shigar da kara a hukumance kan hakan,” Alfijir labarai ta rawaito kotun daukaka …

ALFIJIR 3 1347293163855
Labarai

Sharif Abba Ayagi na gayyatarku daurin Auren Sulaiman Abubakar Masoyin Jinin Shugaba S A W

Posted onNovember 22, 2023November 22, 2023

Iyalan Alhaji Abubakar Muhammad Bello Dana Alhaji Auwalu Inuwa Koki Suna gayyatar ƴan uwa da abokan arziki halartar auren ƴaƴansu Arushin AngoSuleiman Abubakar Da Zankadediyar …

📸Alibert
Labarai

Kotun Tarayya Ta Gargadi Wani Lauya Ya Gabatar Mata Da wani Dan Kasar Labanon

Posted onNovember 22, 2023November 22, 2023

Babbar kotun tarayya mai lamba biyu dake zaman ta a unguwar Gyadi-gyadi kano, ta gargadi wani lauya Yahaya Isah Abdurrashid dake aiki a chambar Dikko …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Laraba 22/11/2023 – 08/05/1445AH

Posted onNovember 22, 2023November 22, 2023

Daga Baba Usman Gama NNPP ta shigar da kara gaban Kotun Koli kan shari’ar gwamnan Kano. Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bukaci yan adaidaita da …

FB IMG 1700675824596
Kano, Labarai

Wasu matasa sunyi hargitsi yayin zanga-zanga kan hukuncin shari’ar gwamnan Kano

Posted onNovember 22, 2023November 22, 2023

Wani hargitsi ya tashi da yammacin ranar Laraba, lokacin da dandazon magoya bayan jam’iyyar NNPP suke gudanar da zanga-zanga a jihar Kano, dangane da hukuncin …

ALFIJIR 1
Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Emefiele ya mayar da N4tr, Lemo shi kuma $500m, $275m da N1.5tr a hannun Tunde P A na Buhari

Posted onNovember 22, 2023November 22, 2023

Rahotanni sun bayyana cewa tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Mista Godwin Emefiele, ya mayar da makudan kudade har Naira Tiriliyan 4 a asusun gwamnatin …

Screenshot 20230904 185032 com.facebook.katana edit 7256232036912
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta mangantu kan kundin hukuncin kotun daukaka ƙara

Posted onNovember 22, 2023November 22, 2023

Kundin hukuncin shari’ar zaben gwamnan Kano da Kotun Daukaka Kara ta Tarayya ta fitar ya haifar da rudani. Alfijir Labarai ta rawaito kwamishinan Shari’a na …

Posts pagination

‹ 1 … 92 93 94 95 96 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab