Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

IMG 20240608 WA0000
Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Yiwa Yan Kwadago Tayin N62,000 A Mafi Karancin Albashi

Posted onJune 8, 2024June 8, 2024

Gwamnatin Najeriya ta yi wa ƙungiyoyin ƙwadagon ƙasar tayin ba su naira 62,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi a ƙasar. Alfijir labarai ta rawaito hakan …

IMG 20240111 112459
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Juma a

Posted onJune 7, 2024June 7, 2024

Muna neman afuwarku yan uwa masu albarka, mun samu matsalar na ura ne! Amma cikin ikon Allah mun warware da fatan Allah ya kara karemu. …

Screenshot 20240531 175111 WhatsAppBusiness
Labarai, NLC

Ƙungiyar ƙwadago ta janye yajin aiki a Najeriya

Posted onJune 4, 2024June 4, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Manyan ƙungiyoyin ƙwadago biyu a Najeriya, wato Nigeria Labour Congress da kuma Trade Union Congress sun sanar da dakatar da yajin …

FB IMG 1717367892511
Labarai, NLC

Yarjejeniyar Da Aka Cimma Yayin Zaman Da Kungiyar Kwadago Da Gwamnatin Tarayya

Posted onJune 4, 2024June 4, 2024

Ana kyautata zaton nan gaba kadan kungiyar kwadago ta Nigeria ta janye yajin aiki da ta shiga don neman karin mafi karancin albashi. Kungiyar za …

IMG 20240603 WA0277
Labarai

Kotu Ta yankewa matar aure hukuncin kisa bisa laifin kashe tsohon mijinta

Posted onJune 3, 2024June 3, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Wata babbar kotu a Birnin Kebbi ta yanke wa wata mata Farida Abubakar hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe …

IMG 20240603 WA0276
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Sulhu: Gwamnatin tarayya ta gayyaci kungiyar kwadago kan yajin aiki.

Posted onJune 3, 2024June 3, 2024

Daga Aminu Bala Gwamnatin tarayya ta kira wani taron gaggawa na kwamitoci uku kan sabon mafi karancin albashi ta hanyar Hukumar Kula da Ma’aikata ta …

FB IMG 1717430688983
CBN, Labarai

Da Dumi Duminsa! CBN Ya Dage Takunkumin Daya Kakabawa A OPay, Kuda, Palmpay, da Moniepoint

Posted onJune 3, 2024June 3, 2024

Babban Bankin Najeriya Ya dage takunkumin makonni shida na karɓar sabbin kwastomomi a Online Bank na, OPay, Kuda, Palmpay, da Moniepoint. Wannan amincewa yana ba …

IMG 20240219 094633
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onJune 3, 2024June 3, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1717413358154
Labarai

Hisba Ta Kama Fitaccen Ɗan TikTok, Rabi’u Suleiman, Mai Laƙabin Lawancy.

Posted onJune 3, 2024June 3, 2024

Lawancy wanda hukumar ta taɓa kama shi a cikin 2023, amma aka sake shi bayan ya tuba, har ya fito ya ce ya daina fitsara …

FB IMG 1704087088969
Kano, Labarai

Ta’addaci! Jerin Sunayen ’Yan Daba 13 Da Ake Nema Ruwa A Jallo A Kano

Posted onJune 3, 2024June 3, 2024

’Yan sanda sun fitar da jerin sunayen manyan ’yan daba 13 da suke farauta a birnin Kano Alfijir labarai ta ruwaito Rundunar ’yan sandan jihar …

FB IMG 1717359396567
Labarai

Hisbah ta kama fitaccen mai amfani da shafukan sada zumuntar nan G-Fresh

Posted onJune 2, 2024June 2, 2024

Babban daraktan hukumar Mallam Abba Sufi ne ya tabbatar wa da Yan Jaridu kamen. Alfijir labarai ta ruwaito a wata hira da BBC, Sufi ya …

FB IMG 1712825798625
Labarai

Shugaba Tinubu Yayi Zazzafan Martani Akan Kungiyar IPOB

Posted onJune 2, 2024June 2, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Tursasa wa mutane su yi zaman gida da kungiyar IPOB ke yi cin amanar ƙasa ne – Tinubu Alfijir labarai ta …

FB IMG 1717318249326
Bauchi, Labarai

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji un!Allah Ya Yiwa Kwamishinan Kananan Hukumomi Rasuwa

Posted onJune 2, 2024June 2, 2024

Allah ya yiwa commissioner for local government andchieftaincy affairs bauchi state , hon. Ahmed Aliyu Jalam (Maikankana )  rasuwa sakamakon hadarin motor ranar asabar 1st …

IMG 20240103 WA0021
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Asabar 24/11/1445AH – 01/06/2024CE

Posted onJune 1, 2024June 1, 2024

Daga Baba Usman Gama An bayar da belin Abba Kyari bayan shafe watanni 27 a tsare. Tsohon Gwamnan Kano Kwankwaso ya ɗora alhakin matsalolin yankin …

Screenshot 20240531 175111 WhatsAppBusiness
Labarai, NLC

Ƙungiyar Ƙwadago Ta Shiga Yajin Aiki Kan Mafi Ƙarancin Albashi

Posted onMay 31, 2024May 31, 2024

Shugaban NLC na ƙasa, Kwamared Joe Ajaero ne ya sanar da hakan a wani taron manema labarai da ya gudana a Babban Ofishin NLC na …

IMG 20240221 102737
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Juma a

Posted onMay 31, 2024May 31, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1717155182395
Kano, Labarai

Yadda Ta Kasance A Shari’ar Mutumin Da Ya Cinnawa Masallaci Da Masallata Wuta A Kano

Posted onMay 31, 2024May 31, 2024

Babbar kotun shari’ar Musulunci da ke zama a Kano ta ɗage sauraron ƙarar da take yi kan wani matashi da ya cinna wa masallaci wuta …

FB IMG 1717093859719
Labarai

EFCC Ta Fara Bincike Kan Zargin Da Ake Yiwa Madugun Kwankwasiyya Na Almundahanar Wasu Kudade

Posted onMay 30, 2024May 30, 2024

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta fara gudanar da bincike a kan zargin karkatar da wasu …

Screenshot 20240530 183553 Facebook
Labarai

Labari Mai Dadi! Dakarun Nijar sun cafke Ɗan Bindiga Ɓaleri Da Nijeriya Ke Nema Ruwa A Jallo

Posted onMay 30, 2024May 30, 2024

Jami’an tsaro a Jamhuriyar Nijar sun yi nasarar cafke ƙasurgumin ɗan bindigar nan Ɓaleri, wanda ake nema ruwa a jallo a Najeriya. Alfijir labarai ta …

IMG 20230923 WA0013
ASUU, Labarai

Ana Wata! ASUU Ta Shiga Yajin Aiki A Jami’o’i Biyu A Kano

Posted onMay 29, 2024May 29, 2024

Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ASUU ta tsunduma yajin aikin gargaɗi na makonni biyu a wasu jami’o’i biyu na Gwamnatin Jihar Kano. Alfijir labarai ta ruwaito jami’’o’in …

Posts pagination

‹ 1 … 40 41 42 43 44 … 262 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab