Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: ASUU

IMG 20240623 WA0013
ASUU, Labarai

ASUU Tayi Fatali Da Nadin Gawuna Da Wasu A Matsayin Shugabannin gudanarwar Jami’o’i

Posted onJune 23, 2024June 23, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU reshen jami’ar Bayero Dake Kano, ta yi watsi da nadin da aka yiwa Dakta Nasiru Gawuna …

IMG 20230923 WA0013
ASUU, Labarai

Ana Wata! ASUU Ta Shiga Yajin Aiki A Jami’o’i Biyu A Kano

Posted onMay 29, 2024May 29, 2024

Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ASUU ta tsunduma yajin aikin gargaɗi na makonni biyu a wasu jami’o’i biyu na Gwamnatin Jihar Kano. Alfijir labarai ta ruwaito jami’’o’in …

FB IMG 1693849912844
ASUU, Labarai

Shugaba Tinubu ya gwangwaje malaman jami’a kan kudirinsu na tafiya yajin aiki

Posted onOctober 20, 2023October 20, 2023

Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin biyan malaman Jami’a ta ASUU albashinsu da aka riƙe lokacin da suke yajin aiki. Alfijir Labarai ta rawaito …

ASUU, Labarai

Yadda Aka Fafata A Shari’ar ASUU Da Gwamnatin Tarayya

Posted onMarch 28, 2023March 28, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun masana’antu ta kasa a ranar Talata ta ayyana matsayin Ministan Kwadago da Aiki na mikawa kotu kan lamarin kungiyar Malaman Jami’o’i …

ASUU, Labarai

Ya Kamata A Zabtare Albashinmu A Bawa Malaman Jami’a, In Ji Sanata Ali Ndume

Posted onNovember 11, 2022

Alfijr ta rawaito Sanata Ali Ndume ya shawarci gwamnatin tarayya da ta zabtare albashin ‘yan majalisa da kashi 50 cikin 100 domin biyan malaman jami’o’i …

ASUU, Labarai

Yadda Ta Kasance A Zaman Kungiyar Malaman Jami’o’i ASUU A Jiya Litinin

Posted onNovember 8, 2022

Alfijr ta rawaito Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta kawo karshen taron ta na NEC da yammacin jiya Litinin, tare da yanke shawarar cewa …

ASUU, Labarai

Wata Sabuwa! Jami’ar Jos Ta Sake Tsunduma Yajin Aiki

Posted onNovember 5, 2022

Alfijr ta rawaito Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) da ke jami’ar Jos (UNIJOS) ta fara wani sabon yajin aiki don nuna rashin amincewa da biyan rabin …

ASUU, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Wani Sabon Yajin Aikin Zai Sake Kunno Kai Tsanin Gwamnatin Najeriya Kungiyar Da ASUU

Posted onNovember 4, 2022November 4, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya ta biya malaman jami’o’i karkashin inuwar kungiyar malaman jami’o’i ASUU na tsawon kwanaki 18 na aiki a cikin watan Oktoba. …

ASUU, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Kungiyar ASUU Ta Janye Yajin Aikin Da Ta Kwashe Tsawon Watanni Takwas Tana Daka Shi

Posted onOctober 14, 2022October 14, 2022

Alfijr ta rawaito Duk da cewa kungiyar ba ta fitar da sanarwar a hukumance ba amma, an dauki matakin ne a karshen taron majalisar zartarwa …

ASUU, Labarai

Za a Kawo Karshen Yajin Aikin ASUU Nan Da Kwanaki i Biyu– In Ji Shugaban Majalisar Wakilai

Posted onOctober 11, 2022October 11, 2022

Alfijr ta rawaito Rikicin masana’antu da ke ci gaba da yaduwa tsakanin Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU da Gwamnatin Tarayya na iya kawo karshe nan da …

ASUU, Labarai

Gwamnati Ta Yi Amai Ta Kuma Lashe! Kan Umarninta Na Bude Jami’o’in Ƙasar

Posted onSeptember 27, 2022September 27, 2022

Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta janye umarninta na saka shugabannin Jami oi su bude makarantu don dalibai su ci gaba da karatu. Alfijr Labarai …

ASUU, Labarai

Wata Kotu Ta Umarci ASUU Da Ta Koma Bakin Aikinta

Posted onSeptember 21, 2022September 21, 2022

Alfijr ta rawaito Kotun Ma’aikata da ke zamanta a babban birnin Abuja ta umarci kungiyar malaman jami’o’i ta janye yajin aikin da take yi. Alfijr …

ASUU, Labarai

Yadda Ta Kasance A Zaman Kotu Tsakani F G. Da ASUU Kenan

Posted onSeptember 12, 2022September 12, 2022

Alfijr ta rawaito Kotun Masana’antu ta Najeriya ta dage cigaba da sauraron karar da gwamnatin tarayya ta shigar a gaban kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) kan …

© 2025 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab