Sarki Aminu Ado Bayero ya yi kira ga jama’ar Kano da su kwantar da hankalin su kuma su zauna lafiya a yayin da ake ci …
Sarki Aminu Ado Bayero ya yi kira ga jama’ar Kano da su kwantar da hankalin su kuma su zauna lafiya a yayin da ake ci …
Daga Aminu Bala Madobi Jami’an tsaro a Kano sun ce sun karbi umarnin kotu kuma za su yi amfani da shi tare da samar da …
Daga Aminu Bala Madobi An sallami wata sojar Najeriya daga aiki bayan da ta sace kayan adon zinare da aka ce sun kai Naira miliyan …
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin a kama tsigaggen Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero cikin gaggawa saboda yunƙurin haifar da …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamna Abba Kabir Yusuf ya mika wa Sarki Muhammadu Sanusi II takardar fara aiki a matsayin Sarkin Kano. Alfijir labarai ta …
Hafsat Chuchu : Babbar Kotun Kano Ta Yanke Wa Malamin Da Ya Yi Wa Nafiu Hafiz Wankan Gawa Hukunci. Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba …
Daga Aminu Bala Madobi Tun bayan bayyanar sabbin masarautu da tsohuwar gwamnatin tsohon gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje tayi ake cigaba da kai ruwa rana …
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bukaci ɗaukacin ’yan canjin kuɗaɗen ƙasashen ƙetare su sake rajista domin ci gaba da harkokinsu. Alfijir labarai ta rawaito babban …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Wannan ya biyo bayan muhawarar da aka tafka a zauren Majalisar dokokin jihar dazu dazun nan An yi la’akari da kudurin dokar gyara masarautun jihar …
Majalisar dokokin jahar kano ta gudanar da karatu na daya akan kudirin gyaran dokar kafa masarautun kano a karo na biyu wacce shugaban masu rinjaye …
Gwamna Yusuf Ya Yi Haɗin gwiwa da Gwamnatin Ƙasar Netherland domin Tsaron Abinci, Sauyin Yanayi Alfijir labarai ta ruwaito Gwamnai Abba Kabir Yusuf ya nemi …
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (NSCDC) reshen jihar Kano, ta ce ta ceto mutane 13 da aka yi fataucin su a jihar. Alfijir labarai …
Lauyoyin Murja Kunya sun zare hannunsu daga kare ta bayan ta karya umarnin kotu Alfijir labarai ta ruwaito Lauyoyin Murja Ibrahim Kunya sun ce sun …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
A shekarar 2019 dai aka yi wa dokar masarautu a jihar gyara inda aka ƙirƙiro ƙarin masarautu gudu huɗu masu daraja ta ɗaya a jihar. …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnatin jihar Kano, ta rufe tare asibitin Kwanar Ganduje dake unguwar Sharada Karamar Hukumar birni. Alfijir labarai ta ruwaito babban daraktan hukumar kula da cibiyoyin …