Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji un!Allah Ya Yiwa Kwamishinan Kananan Hukumomi Rasuwa

FB IMG 1717318249326

Allah ya yiwa commissioner for local government andchieftaincy affairs bauchi state , hon. Ahmed Aliyu Jalam (Maikankana )  rasuwa sakamakon hadarin motor ranar asabar 1st June, 2024

Hatsarin ya faru a babbar hanyar Misau- Darazo wanda ya kai ga rasuwarsa nan take.

Hon Ahmed Jalam ya kasance mai sadaukar da kaiga jama’a, wanda jajircewarsa ga ci gaban al’ummomin yankinsa ba ta wuce ba.

Gwamna Bala Mohammed a madadin iyalansa gwamnati da mutanen  jihar Bauchi yana mika ta’aziyyarsa ga iyalinsa da dukkanal’ummar jihar, ya kuma yi addu’ar Allah Ya gafarta masa kurakuransa Yaba shi Aljanna Firdausi. .

Marigayi Ahmed Aliyu Jalam ya rasu ya bar mata da ‘ya’ya masu yawa kuma za a yi jana’izarsa yau, Lahadi 2nd June, 2024 a mahaifarsa, Jalam karamar hukumar Dambam ta jihar Bauchi da misalin karfe 11:00am.

Allah ya jikan shi da rahama, ameen.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *