Babban Bankin Najeriya Ya dage takunkumin makonni shida na karษar sabbin kwastomomi a Online Bank na, OPay, Kuda, Palmpay, da Moniepoint.
Wannan amincewa yana ba wa waษannan fintechs damar ci gaba da karษar sabbin abokan ciniki bayan dakatarwar wucin gadi, daga babban bankin kasar

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai ๐๐