Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1715334396580
Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Allah Ya Yiwa Dan Majalisar Wakilan Najeriya Rasuwa

Posted onMay 10, 2024May 10, 2024

Allah ya yi wa ɗan Majalisar Wakilan Nijeriya Hon. Isa Dogonyaro rasuwa yau Juma’a. Marigayin shi ne yake wakiltar mazaɓar Garki da Babura daga jihar …

Screenshot 20240510 113236 Facebook
Labarai

Ibtila’i! Fasinjoji 85 Sun Tsallake Rijiya Da Baya A Wani Hatsarin Jirgin Sama 10, Sun Jikkata

Posted onMay 10, 2024May 10, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Wani jirgin sama samfurin 737 dauke da mutane 85 ya tsallake rijiya da baya a filin jiragen sama na Dakar, da …

IMG 20240509 WA0147
Labarai

Yan Sanda Sun Kama Wani Mutum Bisa Zargin Kashe Abokinsa Da Sace Motarsa A Kano

Posted onMay 9, 2024May 9, 2024

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Sadiq Zubairu, bisa zargin kisan abokinsa Bello Bukar Adam ma’aikacin kamfanin rarraba hasken wutar …

FB IMG 1715268720230
Labarai

Majalisar Wakilai Ta bukaci A dakatar da Sabon Harajin Internet

Posted onMay 9, 2024May 9, 2024

A Yau Alhamis, 9 ga watan Mayu, Majalisar Wakilai ta bayar da umarnin dakatar da Babban Bankin na CBN da gaggawar dakatar da aiwatar da …

IMG 20240221 102737
Labarai

Wata Sabuwa! Yadda Kudaden Waje Suke Kara Tashin Gauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onMay 9, 2024May 9, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1715255487941
Labarai, NLC

Za mu Gudanar Da Gagarumar Zanga-zanga Idan Ba a Soke Harajin Tsaron Intanet Ba  — In Ji Ƙungiyar Kwadago

Posted onMay 9, 2024May 9, 2024

Ƙungiyar ƙwadago ta TUC a Najeriya ta yi barazanar gudanar da gagarumar zanga-zanga tare da dakatar da al’umura a faɗin ƙasar matuƙar gwamnatin tarayya ba …

FB IMG 1709064507855
CBN, Labarai

Babban Bankin Ya Fitar Da Jerin Sunayen Bankunan Ajiya Masu Lasisi A Kasar

Posted onMay 8, 2024May 8, 2024

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya fitar da jerin sunayen bankunan ajiya masu lasisi dake gudanar da harkokinsu a Nigeria. Alfijir Labarai ta rawaito Domin kara …

Screenshot 20240508 101240 Facebook
Labarai

17 suspected forex hawkers nabbed in Kano

Posted onMay 8, 2024May 8, 2024

The suspects confessed to the offence and will be charged to court. The police have arrested 17 suspected forex hawkers for illegal operation of Bureau …

FB IMG 1713292953070
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano Ya Sauke Shugaban Hukumar Tattara kudaden Haraji (KIRS) Dambo Ya Nada Wani

Posted onMay 8, 2024May 8, 2024

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Dr. Zaid Abubakar a matsayin sabon shugaban hukumar tara haraji ta jihar Kano (KIRS). Alfijir …

IMG 20240507 WA0186
APC, Labarai

Takaddama: APC ta bukaci Majalisar dokokin Ribas ta tsige Gwamna Fubara

Posted onMay 7, 2024May 7, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Jam’iyyar APC ta umurci majalisar dokokin jihar Ribas, karkashin jagorancin Rt. Hon. Martin Amaewhule, ya fara shirin tsige Gwamna Siminilayi Fubara …

IMG 20240221 102737
Labarai

Yadda Kudaden Waje Suke Kara Tashin Gauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Talata

Posted onMay 7, 2024May 7, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1715112728117
Labarai

Dalla-Dalla! Yadda Tsarin Cirar Kudin Tsaro Zai Kasance A Najeriya.

Posted onMay 7, 2024May 7, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Bayan fitar rahotannin sabon tsarin biyan kudin tallafin tsaro da ofishin mai baiwa shugaban kasa shawara kan fannin tsaro Mal. Nuhu …

IMG 20240507 WA0098
Gwamnatin Kano, Labarai

Labari Mai Dadi! Gwamnan Kano Ya Sanya Hannu A Dokar Gwajin Lafiya Kafin Aure A Kano

Posted onMay 7, 2024May 7, 2024

Gwamnan Abba Kabir Yusuf, ya amince tare da sanya hannu ga dokar gwajin lafiyar ga wadanda suke shirin yin aure a jihar Kano a hukumance, …

FB IMG 1715081196442
Labarai

Da Dumi Duminsa! Kano pillars ta dakatar da Mai horaswa Abdu Mai kaba.

Posted onMay 7, 2024May 7, 2024

Kungiyar Kwallon kafa ta Kano pillars (Sai Masu Gida) ta dakatar da Mai horaswa Abdu Mai kaba, nan take Tare da kafa kwamitin bincike a …

FB IMG 1709368775063
Labarai

Rashin Imani! Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Jariri Dan Wata 4

Posted onMay 7, 2024May 7, 2024

Maharan sun kutsa har cikin uwar dakin ma’aurata suka dora musu bindiga a kai, sannan suka kwace jaririn suka tsere Alfijir labarai ta rawaito ’Yan …

IMG 20240111 112459
Labarai

Yadda Kudaden Waje Ke Kara Tashin Gauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onMay 6, 2024May 6, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20240506 WA0026
Labarai

Labari Mai Dadi: An Bude Katafaren Gidan Abinci Mai Suna 12 Plus Eatering & Catering Services Zoo Rd Kano

Posted onMay 6, 2024May 8, 2024

12 Plus Eatering And Catering Services gidan abinci ne da aka samar sa shi domin ya kawo muku nau ikan abincin gida dana wajen masu …

FB IMG 1704886903715
IRAN, Labarai

Dalilan Da Ya sanya Masu Zuba Jari Na Waje Ke Gujewa Nijeriya -Atiku Abubakar

Posted onMay 6, 2024May 6, 2024

Dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abuabar, ya bayyana cewa masu zuba jari daga kasashen waje za su ci gaba …

FB IMG 1714985811214
Gobara, Labarai

Ibtilai! Gobara ta kone wani sashe na gidan tsohon Gwamnan Kano

Posted onMay 6, 2024May 6, 2024

Gobara ta kone wani sashe na gidan tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau a Daren Lahadi. Kakakin tsohon Gwamnan Dr Sule Yau Sule ya tabbatarwa …

FB IMG 1714985593986
Labarai

Fiire razes former Kano gov. Shekarau’s residence in Kano

Posted onMay 6, 2024May 6, 2024

A fire outbreak has destroyed parts of the residence of a former governor of Kano state, Malam Ibrahim Shekarau. Alfijir labarai reports that the fire, …

Posts pagination

‹ 1 … 41 42 43 44 45 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab