Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Tufka Da Warwara: Gwamnatin Najeriya Ta Musanta Ƙarin Farashin Man Fetur

Posted onJanuary 21, 2023January 22, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya ta musanta yin ƙarin farashin man fetur, duk kuwa da ƙaruwar farashin man a faɗin ƙasar. Kafafen yaɗa labaran ƙasar …

Labarai

Daraktar Kamfen Ɗin Tinubu, Najatu Mohammed Ta Fice Daga APC

Posted onJanuary 21, 2023January 21, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Naja’atu Muhd Daraktar kungiyoyin farar hula na kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban kasa na jam’iyyar APC, ta fice da ga jam’iyyar …

Labarai

Wani Limami Da Matarsa Da Ƴaƴansa 5 Sun Rasu A Haɗarin Mota

Posted onJanuary 21, 2023January 21, 2023

Alfijr ta rawaito wani limami a kasar Saudiyya da matarsa ​​da ‘ya’yansu biyar sun rasu a wani haɗarin mota da ya rutsa da su a …

Labarai

Mutane 2 sun Mutu Wasu Sun Jikkata Yayin Da Ƴan Ƙungiyar Asiri Suka Yi Ta Harbe-Harbe

Posted onJanuary 21, 2023January 21, 2023

Alfijr ta rawaito Mutane biyu sun mutu, da dama sun jikkata yayin da wasu ‘yan kungiyar asiri suka yi ta harbe-harbe da bindiga a Osogbo, …

Labarai

Ana Zargin Dan Sanda Da Kashe Wani Matashi Da Harbi A Wuyansa A Kano

Posted onJanuary 21, 2023January 21, 2023

Alfijr ta rawaito wasu ƴan Sandan kwalli da ake zargin sun harbi wani matashi mai suna Muntari a wuyansa biyo bayan tsama dake tsakaninsu. Ƴan …

Labarai

Wata Jami’ar Nijeriya Ta Hana Ɗalibai Amfani Da Wayoyin Zamani

Posted onJanuary 21, 2023January 21, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’ar Bingham da ke Karu, a Jihar Nasarawa ta fitar da sanarwar hana dalibai amfani da wayoyin zamani. Sanarwar, mai ɗauke da …

Labarai, Zamfara

Bayan Wani Hadari Da Yayi Sanadin Mutuwar Mutun 6 Matawalle Ya Dakatar Da Yakin Neman Zabensa

Posted onJanuary 20, 2023January 20, 2023

Daga Shu’aibu I. Wanzan Alfijr ta rawaito gwamna Bello Mohammed (Matawallen Maradun) ya dakatar da gangamin yakin neman zaben sa a karamar hukumar Bukkuyum domin …

Labarai

Hatsari Ya Rutsa Da Tawagar Gwamna ‘Yan Majalisu Sun Jikkata

Posted onJanuary 20, 2023January 20, 2023

Alfijr ta rawaito ayarin motocin Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benue ta yi hatsari a kusa da garin Utokon da ke karamar hukumar Ado na …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Juma’a

Posted onJanuary 20, 2023January 20, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Siya = 750 / Siyarwa …

Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Ƙara Farashin Kuɗin Man Fetur

Posted onJanuary 20, 2023January 20, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya ta ƙara farashin man fetur a hukumance da kashi 8.8 inda a halin yanzu farashin ya koma naira 185 daga …

Labarai

Wata Zanga-Zanga Kan Adawa Da Inshorar Lafiya NHS Ta Barke A Ingila

Posted onJanuary 19, 2023January 19, 2023

Alfijr ta rawaito daruruwan mutane ne suka taru a kan titunan Landan, babban birnin kasar Ingila, domin nuna adawa da manufofin gwamnati kan Tsarin Kiwon …

Labarai, Saudi Arabia

An Sanya Ranar Da Za’a Fara Jigilar Maniyyatan Hajjin Bana 2023 – GACA

Posted onJanuary 19, 2023January 19, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar Jiragen Sama ta ƙasar Saudiyya (GACA), ta saki jadawalin yadda aikin jigilar maniyyata da alhazai zai kasance yayin Hajjin 2023. Jadawalin …

Labarai

Tsohon Mijin Jaruma Funke Akindele ya dawo Musulunci

Posted onJanuary 19, 2023January 19, 2023

Alfijr ta rawaito AbdulRasheed Bello, wanda aka fi sani da JJC Skillz, ya bayyana cewa ya dawo Muslunci, addininsa na asali da ya bari. Marubucin …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onJanuary 19, 2023January 19, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa    1. Dollar zuwa Naira …

Labarai

NDLEA Tayi Sammacin Shugaban Karamar Hukuma Kan Faifen Bidiyon Shaye-Shaye

Posted onJanuary 19, 2023January 19, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta gayyaci wani shugaban karamar hukuma a Jihar Neja bisa zarginsa …

Labarai

Wata Annobar Cuta Diphtheria Ta Kashe Mutum 25 A Kano

Posted onJanuary 19, 2023January 19, 2023

Alfijr ta rawaito Kimanin mutane 25 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar diphtheria wadda wasu suke kira mashako ko sarkewar numfashi a Kano zuwa …

Labarai

Dara Taci Gida: Kotu Ta Daure Wani Alkali Da Mataimakansa A Kano

Posted onJanuary 18, 2023January 18, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun Majistare mai lamba 14 ta aike da wani alkali da ma’aikatan Hukumar Shari’a gidan gyaran hali saboda zarginsu da wawure Naira …

Labarai

Ɗan Shugaban Kasa Ya Sace Jirgin Sama Mallakar Gwamnati

Posted onJanuary 18, 2023January 18, 2023

Alfijr ta rawaito an kama daya daga cikin ƴaƴan shugabaan Equatorial Guinea kan zargin sa da sace tare da sayar da wani jirgin sama mallakin …

Labarai

Ƴan Bindiga Sun Harbe Sufeton Ƴan Sanda Sun Kuma Ƙwace Bindiga Daya

Posted onJanuary 18, 2023January 18, 2023

Alfijr ta rawaito an kama wasu da ake zargin ‘yan kungiyar tsaro ta Gabas, ESN ne da laifin kashe wani sufeto ‘yan sanda a ofishin …

CBN, Labarai

Kotu Tayi Sammacin Gwamnan Babban Bankin Najeriya

Posted onJanuary 18, 2023January 18, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun birnin tarayya Abuja ta sammaci Gwamnan Bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele, da ya bayyana gabanta ranar Laraba dangane da shari’ar …

Posts pagination

‹ 1 … 191 192 193 194 195 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab