Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Ɗan Bindiga Ya Harbe Ɗan Sanda Ya Kuma Ɗauke Bindigarsa

Posted onJanuary 1, 2023January 1, 2023

Alfijr ta rawaito an harbe wani ɗan sanda har lahira sun kuma ɗauke bindigarsa a harabar wani banki da ke kan titin DSP Alamieyeseigha a …

Gwamnatin Kano, Labarai

Idan Gwamnati Ta Ci gaba Da Yin Karyar Korata Zan Mayar Da Martani-Baba Impossible

Posted onDecember 31, 2022December 31, 2022

Alfijr ta rawaito Tsohon Kwamishinan Addini na Jihar Kano, Dakta Muhammad Tahar Adam ya ce bisa radin kansa ya yi murabus daga mukaminsa, inda ya …

Labarai

Jawabin Buhari Na Shekarar 2023, A Karshen Mulkinsa

Posted onDecember 31, 2022December 31, 2022

Alfijr ta rawaito shugaban kasa Muhammadu Buhari ke gabatar da jawabin sabuwar shekara ta 2023, wadda ita ce ta karshe a matsayin shugaban kasa. Ya …

Labarai

Ta Tabbata Cristiano Ronaldo Ya Sauya Sheka

Posted onDecember 31, 2022December 31, 2022

Alfijr ta rawaito A hukumance Cristiano Ronaldo zai taka leda a Saudiyya. Kulof din Al-Nassr na Riyad ya kulla yarjejeniya mafi girma a wannan kakar …

Labarai

Sha Da Amfani Da Markadaddun “Ya “Yan Itatuwa Na Inganta Lafiyar Jiki-Kwararre

Posted onDecember 30, 2022December 31, 2022

Alfijr ta rawaito Wani masanin ilimin abinci mai gina jiki, Mista Pradeep ya bukaci mutane su rika amfani da nikakkun ‘ya’yan itatuwa dan Inganta lafiyarsu. …

Labarai

Nasarorin Da KAROTA Suka Samu Na Kama Tarin Masu Laifi A 2022

Posted onDecember 30, 2022December 30, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano KAROTA ta sami nasarar kama masu laifi 3,245 daga watan Janairu zuwa Disambar 2022. …

Labarai

Alfijr Na Gayyatarku Nadin Sarautar Aminu Bello Na Freedom Radio

Posted onDecember 29, 2022December 29, 2022

Alfijr ta rawaito za a gudanar da gagarumin binkin nadin sarauta na shugaban sashin kasuwanci na gidan radiyo freedom Alh Aminu Bello a matsayin matawallen …

Labarai

Sarkin Kwallon Kafa Na Duniya Ya Mutu Yana Da Shekara 82

Posted onDecember 29, 2022December 29, 2022

Alfijr ta rawaito Shahararren Dan Wasan Kwallon Kafa Na Brazil Pele Ya Mutu, bayan ya dade yana fama da cutar Cancer, kamar yadda wakilinsa Joe …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onDecember 29, 2022December 29, 2022

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa    Alfijr Labarai Siya = …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Kama Wadanda Suka Kwato Bindigogi Kaloli 49

Posted onDecember 29, 2022December 29, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’an ‘yan sanda sun kama wasu da ake zargi, sun kwato bindigogi iri-iri 49. Rundunar ‘yan sanda a Kaduna ta ce ta …

Labarai

Da Dumi-Ɗuminsa: Fashewar Wani Abu Ta Kashe Mutune 3, A Zuwan Shugaba Buhari jihar Kogi

Posted onDecember 29, 2022December 29, 2022

Alfijr ta rawaito Rahotanni daga jihar Kogi na nuna cewa an samu fashewar wani abu tare da kashe mutane uku a Okene, a ranar da …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Buhari Ta Bayyana Shirin Kara Albashin Ma’aikata Don Rage Radadi

Posted onDecember 29, 2022December 29, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya karkashin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta bayyana shirin kara albashin ma’aikata a shekarar 2023. Ministan kwadago da samar da ayyukan …

Labarai

Kotu Ta Yanke Masa Hukuncin Rataya Bayan Kashe Kishiyar Mahaifiyarsa A Kano

Posted onDecember 29, 2022December 29, 2022

Alfijr ta rawaito Babbar kotun mai zaman ta a sakatariyar Audu Bako a Jihar Kano, ƙarƙashin Mai Shari’a Aisha Mahmud, ta yanke wa wani matashi, …

Labarai

AbdulSamad Ya Ba Da Gudummawar Dala Miliyan 12.3 Ga Jami oi 22 A Nijeriya

Posted onDecember 28, 2022December 28, 2022

Alfijr ta rawaito Abdul Samad Rabiu, ya ba da gudummawar Naira biliyan 5.5 (dala miliyan 12.3) ga jami’o’i da cibiyoyin ilimi 22 na Najeriya. Taimakon …

Labarai

Whatsapp Zata Daina Aiki Da Wayoyi 49, Cikin Kamfanoni 4 Nan Da 31 Ga Dec

Posted onDecember 28, 2022December 28, 2022

Alfijr ta rawaito WhatsApp zai daina aiki akan nau’ikan wayoyi 49 na miliyoyin masu amfani da app daga Disamba. 31. A kwanan nan ne dandalin …

Labarai

Babban Burina Fatan Mutuwa Da Imani – Alh Aminu Dantata

Posted onDecember 28, 2022December 28, 2022

Alfijr ta rawaito Dattijon dan kasuwa kuma fitaccen dan kasuwa, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, ya bayyana cewa ya daina jin dadin rayuwa kuma yana fatan …

Labarai

Fruitizz Kano Ya Shirya Muku Garabasar Walimar Sabuwar Shekara

Posted onDecember 27, 2022December 27, 2022

Alfijr ta rawaito Katafaren shagon da ya ƙware tare da shahara a birnin Kano, wajen samar muku da dukkan Nau’ikan Juice na gida da na …

Labarai

Wasu Ƴan Banga Sun Kona Gidan Shugaban Jam’iyyar APC

Posted onDecember 27, 2022December 27, 2022

Alfijr ta rawaito rahotanni sun ce maharan Hoodlum sun kona gidan Shugaban jam’iyyar APC, an kuma kashe mutum daya dan shekara 39, Eseni Egwu, hakan …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Talata

Posted onDecember 27, 2022December 27, 2022

Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa Siya = 720/ Siyarwa = …

Labarai

Atiku Alama Ce Ta Hidima, Sadaukarwa Ga Al’umma – Shugaba Buhari

Posted onDecember 27, 2022December 27, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yaba wa Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi kan hidima da sadaukar da kai. Buhari ya bayyana …

Posts pagination

‹ 1 … 192 193 194 195 196 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab