Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Allah Ya Yiwa Tsohon Mataimakin Shugaban BUK Farfesa Ibrahim Umar Rasuwa

Posted onJanuary 31, 2023

Alfijr ta rawaito Allah ya yiwa Farfesa Ibrahim Umar ya rasuwa a daren Litinin, sanarwar ta fito ne daga bakin ɗan sa, Farouk Ibrahim Umar …

Labarai

Wani Ɗan sanda Ya Manta Bindigarsa Wajen Karɓar Cin Hanci A Mota

Posted onJanuary 30, 2023January 30, 2023

Alfijr ta rawaito wani ɗan sanda a ƙasar Ghana ya shiga tsaka-mai-wuya bayan da ya mance da bindigarsa a cikin wata motar haya. Direban motar …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onJanuary 30, 2023January 30, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa    1. Dollar zuwa Naira …

Labarai

Gwamnan Babban Bankin Najeriya Ya Mayarwa Da Ganduje Martani

Posted onJanuary 30, 2023January 30, 2023

Alfijr ta rawaito Godwin Emefiele wanda ke zaman gwamnan babban bankin kasa CBN, yace bai fahimci alakar batun sauyin kudi da batun tsaro wanda gwamnan …

Labarai

Na Tuba Na Bi Allah Na Kuma Daina Zage-Zage —Murja Kunya

Posted onJanuary 30, 2023January 30, 2023

Alfijr ta rawaito Murja Ibrahim Kunya, ta yi alkawarin daina zage-zage a shafukan sada zumunta na TikTok. Hakan na zuwa ne bayan rundunar ƴan sandan …

Labarai

Muhimman Ayyuka 5 Da Shugaba Buhari Zai Kaddamar Yau A Kano

Posted onJanuary 30, 2023January 30, 2023

Alfijr ta rawaito shugaban kasa Muhammadu Buhari zai iso birnin Kano don fara ziyarar aiki a yau Litinin. Ayyukan da shugaban zai kaddamar a jihar …

Labarai

APC Ta Tafka Asarar Ficewar Ƴan Majalisar Tarayya 3 A Katsina

Posted onJanuary 30, 2023January 30, 2023

Alfijr ta rawaito Yan Majalisar Tarayya Masu Ci Guda Uku Na Jihar Katsina Sun bar Jam’iyyar APC sun koma Jam’iyyar PDP a jiya 29-01-2023. Sun …

Labarai

Different Types of Sugar Daddies

Posted onJanuary 30, 2023May 2, 2023

Different types of sugars daddies At this time there are a lot of different sugar daddy arrangements out there, this means you will be vast …

Gwamnatin Kano, Labarai

Ta Tabbata Shugaba Buhari Zai Kai Ziyararsa Birnin Kano

Posted onJanuary 29, 2023January 29, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano, Umar Ganduje a yanzu ya janye matakin da ya dauka tun da farko kan ziyarar shugaban kasa Mohammadu Buhari, …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Damƙe Ƴar TikTok Ɗin Nan Murja Kunya A Kano

Posted onJanuary 29, 2023January 29, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an ƴan sanda sun kama fitacciyar jarumar wasan barkwanci a TikTok, Murja Kunya a otal din Tahir da ke Kano. Ƴan sandan …

Kannywood, Labarai

Tsohon Furodusan Kannywood Ya Aurar Da Ƴarsa A Yau Lahadi

Posted onJanuary 29, 2023January 29, 2023

Alfijr ta rawaito Fitaccen mashiryin fina-finan Hausa, wanda ya shirya fina-finai da dama a masana antar Kannywood, cikinsu har da Fitaccen shirin mai suna, ”Mutu …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa:An kara Lokacin Canjin Kudade A Nijeriya

Posted onJanuary 29, 2023January 29, 2023

Alfijr ta rawaito da Bankin CBN ya kara wa’adin kashe tsofaffin N200, N500 da N1000. Gwamnan babban banki ya saduda da Kiraye-Kiraye Da matsin lamba …

Labarai

Dalilai 4 Da Ba Zamu Saurari Koken Ɗage Lokacin Karɓar Tsoffin Kuɗi Ba – Buhari

Posted onJanuary 29, 2023January 29, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya ta fayyace wasu dalilai hudu da suka sa ba za ta saurari batun kara wa’adin daina karbar tsoffin kudin naira …

BBC, Labarai

BBC Ta Rufe Daya Daga Cikin Manyan Tashoshinta, Bayan Buɗeta Sama Da Shekaru 85

Posted onJanuary 28, 2023January 28, 2023

Alfijr ta rawaito a wani bangare na matakan mayar da hankali kan shirye-shirye na dijital a ranar Juma’a BBC ta dakatar da aikin rediyon Larabci, …

Labarai

Kudawan Dambe Za Su Yi Taro Don Zakulo Fitattun Jarumai

Posted onJanuary 27, 2023January 28, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar magoya bayan damben gargajiya ta kasa bangaren Kudu za ta gabatar da taro ranar Asabar Kano. Kungiyar karkashin jagoranci shugabanta Alhaji …

Labarai

Jirgin Kasa Daga Abuja Zuwa Kaduna Yayi Hadari

Posted onJanuary 27, 2023January 27, 2023

Alfijr ta rawaito Jirgin kasa mai shigowa daga Kaduna da yammacin yau Juma’a, ya kaucewa Hanyar layin dogo kusa da tashar jirgin Kubwa dake Abuja …

Labarai

Kotu Ta Ɗaure Wani Malami Rai Da Rai Bisa Lalata Da Ɗalibansa 8

Posted onJanuary 27, 2023January 27, 2023

Alfijr ta rawaito wata kotun hukunta laifukan lalata da maza da mata a Jihar Lagas ta yankewa wani malamin Islamiyya, Adam Farouk, hukuncin daurin rai …

Labarai

Zan Chanjawa Mutane Tsofaffin Kudadensu Da Sabbi Idan Na Zama Shugaban Ƙasa – Kwankwaso

Posted onJanuary 27, 2023January 27, 2023

Alfijr ta rawaito ɗan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce baya goyon-bayan tsarin da aka bi wajen sauya takardun …

Labarai

Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Tayi Sammacin Gwamnan Bagudu

Posted onJanuary 27, 2023January 27, 2023

Alfijr ta rawaito majalisar dokokin jihar Kebbi ta gayyaci gwamnan jihar, Abubakar Atiku Bagudu kan amfani da bashin Nera Milyan Dubu 18.7 daga gwamnatin tarayya. …

Labarai

Shugaba Buhari Zai Kaddamar Da Injiniyoyin Mota 500 A Kano

Posted onJanuary 26, 2023January 26, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamna Ganduje Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai zo jihar domin kaddamar da injiniyoyi …

Posts pagination

‹ 1 … 189 190 191 192 193 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab