Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onJanuary 26, 2023January 26, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa Siya = 744/ Siyarwa = …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Gbajabiamila Ya Yi Barazanar Damke Gwamnan Babban Bankin CBN

Posted onJanuary 26, 2023January 26, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban Majalisar Wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila ya ce zai bayar da sammacin kama Godwin Emefiele, gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) da manajan …

Labarai

CBN Ta Haramta Karbar Dala Ta Hada-Hadar Kasuwancin Cikin Gida

Posted onJanuary 26, 2023January 26, 2023

Alfijr ta rawaito babban bankin Najeriya CBN ya haramta karbar dala kan hada-hadar kasuwanci a cikin gida yayin da ya kaddamar da shirin nan na …

Labarai, Zamfara

Jam’iyar APC Ta Yi Babban Kamu A Jihar Zamfara

Posted onJanuary 26, 2023January 26, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito jam’iyar APC a Jihar Zamfara ta yi Babban Kamu, a in da dan takarar kujerar sanatan Zamfara ta …

Labarai

An Naɗa Saban PRO Na Kungiyar Masu Maganin Gargajiya A Kano

Posted onJanuary 26, 2023January 26, 2023

Alfijr ta rawaito kungiyar masu maganin gargajiya ta Kasa ta National Association Of Nigeria Traditional and Medicine Practitioners, (NANTMP) ta ayyana  Dr Mamman a matsayin …

Labarai

Karancin Fetur Da Sake Fasalin Naira Duk Makirci Ne Akan Takarata-Tinubu

Posted onJanuary 25, 2023January 25, 2023

Alfijr ta rawaito Bola Ahmed Tinubu ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, a ranar Laraba ya yi zargin shirin yin magudi a zaben 2023 …

FRSC, Labarai

Hukumar Kiyaye Hadurra Ta Mayar Da Miliyan 3.2 ga Iyali Wata Da Ta Yi Haɗari

Posted onJanuary 25, 2023January 25, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar Kiyaye Haɗɗura ta Ƙasa, FRSC, reshen jihar Kogi a ranar Talata ta mayarwa iyalin wata da ta yi haɗari a jihar, …

Labarai

Ɗan Sanda Ya Ki Karɓar Cin Hancin Miliyan 1 Domin Sakin Mai Laifi A Kano

Posted onJanuary 25, 2023January 25, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’in ‘yan sanda ya ki karbar cin hancin Naira miliyan 1 domin sakin wanda ake zargi da yin garkuwa da mutane Alfijr …

Labarai

An Sanya Kungiyar Manchester United A Kasuwa

Posted onJanuary 25, 2023January 25, 2023

Alfijr ta rawaito iyalan Glazer za su siyar da daukacin kulob din a wannan shekara, kamar yadda jaridar Daily Mail, ta bayyana. Haka na kunshe …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Talata

Posted onJanuary 24, 2023January 24, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa    1. Dollar zuwa Naira …

CBN, Labarai

Babu Gudu Babu Ja Da Baya! Wa’adin Daina Karɓar Tsoffin Kuɗi – Emefiele

Posted onJanuary 24, 2023January 24, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan Babban Bankin Ƙasa, CBN, Godwin Emefiele, ya ce wa’adin ranar 31 ga watan Janairu na dakatar da karɓar tsoffin kudaden Naira …

Labarai

Wani Mummunan Hadari Yayi Sanadiyyar Konewar Fadawan Shehun Borno Su 3

Posted onJanuary 24, 2023January 24, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) ta tabbatar da afkawar wani hatsarin mota da ya rutsa da wasu fadawan Shehun Borno Alhaji …

Katsina, Labarai

Gwamna Masari Ya Fitar Da Miliyan 500 Domin Tarbar Buhari Da Bola Tinubu

Posted onJanuary 23, 2023January 23, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya amince da cire N499,650,000 daga asusun hadin gwiwa na jihar domin tarbar shugaban kasa Muhammadu …

Labarai

Wasu Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutune Huɗu A Jihar Bauchi

Posted onJanuary 23, 2023January 23, 2023

Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi, ta tabbatar da kashe wasu mutum huɗu da ‘yan bindiga suka yi a anguwar Gambari Sabon-Layi da …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onJanuary 23, 2023January 23, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 730/ Siyarwa = …

Labarai

Wasu Matasa 2 Sun Rasa Ransu Yayin Aiki A Ramin Masai A Kano

Posted onJanuary 22, 2023January 22, 2023

Alfijr ta rawaito wasu matasa daya mai shekaru 17 dayan mai shekaru 27, sun rasu a wani ramin masai a Kasuwar Sabon Garin Kano  Ƙaramar …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Farfesa Gwarzo Ya Lashe Wasu Manyan Kyautukan Ilmi Ta Duniya

Posted onJanuary 22, 2023January 22, 2023

Alfijr ta rawaito Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo Ya lashe kyautar ‘INNOVATIVE LEADER AWARD’ a karo na biyu na ilimi na duniya da kuma EdTech Conclave …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa : Jarumi Abale Dady Hikima Zai Angwance

Posted onJanuary 22, 2023January 22, 2023

Alfijr ta rawaito Fitaccen Jarumin nan na fim din a duniya, da Sanda da kuma Labarina, wato Adam Daddy Hikima, mai Lakanin Abale zai Angwance …

Labarai

Allah Ya Yiwa Farfesa Aminu Usman Rasuwa

Posted onJanuary 22, 2023January 22, 2023

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Allah ya yiwa Kwararrarren Masanin Tattalin Arziki Farfesa Aminu Usman, Wanda Aka Fi Sani Da (Aminu Speaker) na jam’iyyar Kaduna …

CBN, Labarai

Gwamnonin Sun Kafa Kwamitin Da Zai Yi Aiki Da Babban Bankin Kasa CBN

Posted onJanuary 22, 2023January 22, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) ta kafa wani kwamiti mai mambobi shida da za su hada da Babban Bankin Najeriya (CBN) don magance …

Posts pagination

‹ 1 … 190 191 192 193 194 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab