Alfijr ta rawaito Shahararren dan wasa Cristiano Ronaldo ya lashe kyautar gwarzon dan wasan watan Fabrairu na kungiyar Al-Nassr ta kasar Saudiyya.

Ronaldo ya bayyana haka ne a shafinsa na Facebook a ranar Asabar.

Tauraron dan kwallon Portugal din ya rubuta, “Ina farin cikin lashe kyautar gwarzon dan wasan watan Fabrairu na kungiyar Roshn Saudi League.

Nayi farin ciki da alfahari da kasancewa cikin wannan kungiyar. Al-Nassr.”

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇