Na koma, da na isa wurin ban same shi ba, kuma na ci gaba da bincike amma ban iya ganinsa ba. Alfijir Labarai ta rawaito …
Na koma, da na isa wurin ban same shi ba, kuma na ci gaba da bincike amma ban iya ganinsa ba. Alfijir Labarai ta rawaito …
An dakatar da zirga-zirgar jiragen sama tsakanin kasashen biyu a shekarar da ta gabata Alfijir Labarai ta rawaito haɗaɗɗiyar daular larabawa ta musanta ikirari da …
Adebanjo ya ce Obafemi Awolowo ya yaki tsarin da turawan tsarin mulkin mallaka su ka zo da shi. Alfijir Labarai ta rawaito an yi kira …
Ganduje ya bayyana hakan ne a wata ganawa da yayi da shugaban kasa Bola Tinubu Alfijir Labarai ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano, kuma shugaban …
Macron ya shaida wa manema labarai a ranar Juma’a cewa jakadan kasar a yanzu yana dogara ne a kan “abin da sojojin suke ba shi.” …
A kalla bama-bamai 399 ne jami’an hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa suka kwato daga hannun wani mai suna Asana Leke mai shekaru 39 …
Ya kuma nada sabbin mataimakan gwamnoni hudu da suka hada da Emem Nnana Usoro da Muhammad Sani Abdullahi Dattijo da Philip Ikeazor da kuma Bala …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya = …
Kotun koli ta yi watsi da karar da jam’iyyar APC da dan takararta a zaben gwamna da ya gabata a jihar Enugu, Uche Nnaji suka …
An samu mummunar gobara a babbar cibiyar raba hasken wutar lantarki da ke TAL’UDU a Birnin kebbi. Alfijir Labarai ta rawaito an jiyo karar fashewa …
Ƴan Sanda A Katsina Sun Kama Waɗanda Ake Zargi Da Kashe Kwamishinan Ƴan Sanda a Katsina yayin musayar wuta. Alfijir Labarai ta rawaito rundunar yan …
Jami’an Civil Guard ne ke jagorantar binciken da ake yi a Gran Canaria, saboda an ce an shigar da karar ne a Mogan da ke …
Ngelale ya ce bisa ga umarnin na Shugaban Kasa, nadin ya fara aiki nan take. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Kasa Bola Tinubu ya nada …
Muhammadu Buhari ya kwashe shekara takwas yana mulki inda ya rika shan yabo da suka kan yadda ya gudanar da mulkin Nijeriya Alfijir Labarai ta …
Hedikwatar tsaro, DHQ, ta ce dakarun sojin Najeriya, a cikin makonni biyun da suka gabata sun hallaka jimillar ƴan ta’adda 151 tare da kama wasu …
Wani ɓarawo da har yanzu ba a tantance ko wanene ba ya mutu sakamakon jan wutar lantarki a kusa da ginin tsangayar ilimi da ke …
Burkina Faso ta sha alwashin kare Nijar daga katsalandan na kasashen waje. Alfijir Labarai ta rawaito Burkina Faso ta aika wa Nijar manyan motoci 265 …
Wata babbar kotu a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo ta yanke wa dan takarar shugaban kasar Jean-Marc Kabund hukuncin daurin shekara bakwai a gidan yari bisa laifi …
Daga Nazifi Kwankwaso Kotun sauraren korafin zabe dake nan kano tayi watsi da karar da Dan takarar majalisar jiha na jamiyyar APC a karamar hukumar …