Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Tarihin Alƙaliyar da zata yanke hukuncin shari’ar zaɓen gwamnan Kano

Posted onSeptember 19, 2023September 19, 2023

An haifi Mai shari’a Oluyemi Akintan Osadebay, shugaban kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan Kano, a karshen shekarun 1950. Ta yi karatun firamare a Reagan Memorial …

Labarai

Bayan muggan hare-haren ‘Yan bindiga gwamnatin Kebbi ta raba kayan tallafi a Kebbi da Sokoto

Posted onSeptember 19, 2023September 19, 2023

Wadanda suka rasa matsugunansu sun nemi mafaka a kauyen Jarkuka da ke karamar hukumar Arewa ta Kebbi. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar Kebbi, a …

CBN, Labarai

Bayan fara kwato bashin noma yanzu bankin Najeriya ya fara zaftare rancen Covid-19

Posted onSeptember 19, 2023September 19, 2023

Bayanai daga Najeriya na cewa babban bankin kasar CBN ya fara aiwatar da matakin karbo rancen da ya baiwa wasu ‘yan kasar domin saukaka musu …

Labarai

Kotun Zaɓe ta tabbatar da zaben ɗan majalisar dokokin Kano na NNPP

Posted onSeptember 18, 2023September 18, 2023

Kotun sauraron kararrakin zabe ta Majalisar Dokokin Jiha ta kasa, a yau Litinin, ta tabbatar da zaben Mudassir Zawachiki na jam’iyyar New NNPP a matsayin …

Labarai

Shugaba Tinubu ya magantu kan yanke shari’ar kano

Posted onSeptember 18, 2023September 18, 2023

Tinubu ya magantu kan shari’ar kano yayin wani taro daya halatta a Amurka, da yake gabatar da wata muƙala kan siyasar Afirka musamman ta Najeriya. …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa Kotun zaben kano ta fitar da ranar yanke hukunci

Posted onSeptember 18, 2023September 18, 2023

A ƙarshe dai alƙalan kotun saurararon ƙararrakin zabe ta kano ta fitar da ranar da zata yanke hukuncin shari’ar zaben gwamna Abba Kabir Yusuf (ABBA …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onSeptember 18, 2023September 18, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya …

Labarai

Kotu ta yanke hukunci kan zaɓen gwamnan jihar Zamfara

Posted onSeptember 18, 2023September 18, 2023

Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Zamfara ta kori karar da jam’iyyar APC ta shigar, ta kuma tabbatar da nasarar Dauda Lawan, a matsayin halastaccen …

Labarai

Yan sandan sun dakile yunkurin yin garkuwa tare da kama makamai a jihar Jigawa

Posted onSeptember 18, 2023September 18, 2023

An garzaya da wanda aka yi garkuwa da shi da wanda aka jikkata zuwa babban asibitin Babura domin yi musu magani Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai

Majalisar jihar Kano zata saukewa ɗan Adaidaita sahun da ya tsinci Makudan kudade kabakin arziki

Posted onSeptember 18, 2023September 18, 2023

Shugaban majalisar dokokin jihar Kano Rt.Hon.Jibiril Isma’il Falgore yace majalisa zata gayyaci Auwal Salisu domin girmamashi tare da bashi gudun mawa daga cikin albashin kowanne …

Labarai

Bayan Bashi Sabon Adaidaita Da Daukar Nauyin karatunsa An Sake Gwangwaje Ɗan Sahu Da Ya Mayar Da Miliyan 15

Posted onSeptember 18, 2023September 18, 2023

Matashin mai baburin Adaidaita sahun nan da ya tsinci tsabar kudi miliyan goma sha biyar ya kuma dawo dasu ga masu shi,  ya rabauta da   …

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Sake Bayyana Nadin Sabbin Mataimaka Na Musamman

Posted onSeptember 18, 2023September 18, 2023

Shugaba Bola Tinubu ya nada Kingsley Stanley Nkwocha, tsohon Manaja kuma Editan Jaridar Leadership Daily, a matsayin Babban Mataimaki na Musamman (SSA) kan Harkokin Yada …

APC, Labarai

An Gargaɗi Ƴan Jam’iyyar APC A Amurka Kan Yiwa Tinubu Zanga-Zanga

Posted onSeptember 18, 2023September 18, 2023

Jam’iyyar APC ta lashi takobin kama duk wani dan Najeriya mazauna amurka da ya yi zanga-zangar adawa akan Tinubu a amurkan. Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai

Gwamnatin Congo Brazzaville Ta Magantu Kan Zancen Yiwa Shugaban Ƙasar Juyin Mulki

Posted onSeptember 17, 2023September 18, 2023

Gwamnatin Jamhuriyar Congo ta musanta labaran da ta kira na “Ƙanzon kurege” a kafafen sada zumunta wanda suke cewa an yi juyin mulki a ƙasar. …

Labarai

Shugaba Bola Tinubu Ya Naɗa Ministocin Matasa

Posted onSeptember 17, 2023September 17, 2023

Shugaban kasar Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da nadin Dakta Jamila Bio Ibrahim a matsayin ministan kula da harkokin Matasa. Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai

Kungiyar Madrisatul kanzul khairul Limu’allim Sulaiman Ta Naɗa Sabon Shugaba Abdurrahman (ABS)

Posted onSeptember 17, 2023September 17, 2023

Kungiyar Madrisatul kanzul khairul Limu’allim Sulaiman da Maiduguri ƙarƙashin reshenta da ke jihar kano ta naɗa Abdurrahman ABS a matsayin sabon shugaban a ranar Juma’a …

Labarai

Ibtila’i! Jirgin Sama Ya Kama Da Wuta Yayin Da Gwamna da Mukarrabansa Ke Ciki

Posted onSeptember 17, 2023September 17, 2023

Gwamna Adeleke na jihar Osun da mukarrabansa sun tsallake rijiya da baya a wani hatsarin jirgin sama bayan jirgin da suka shiga, ya kama wuta …

Labarai

An Fara shirin tsige Shugaban Majalisar Dattawa kan zargin zama ɗan Amshin Shata

Posted onSeptember 17, 2023September 17, 2023

Manyan ‘yan siyasa da ke adawa da Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio na shirin tsige shi a yayin zaman da majalisar za ta yi, idan …

Labarai

Maganin gargajiya nada tasiri fiye dana zamani – Mal Ibrahim Khalil

Posted onSeptember 16, 2023September 16, 2023

“Akwai masu bayar da magani da su ka san abun da su ke yi, kuma sun iya gano ciwo, sun kuma san maganinsa, amma akwai …

Labarai

Tinubu ya nada shugaban ma’aikata na Lagos da Alh Tanko Yakasai da wasu 14 mukamai

Posted onSeptember 16, 2023September 16, 2023

Rahotanni sun bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada shugaban ma’aikata na Legas, Hakeem Muri-Okunola a matsayin babban sakatare. Alfijir Labarai ta rawaito jaridar …

Posts pagination

‹ 1 … 120 121 122 123 124 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab