Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

WUF! Wani Matashi Ɗan Shekara 35 yayi Wuf Da Wata Mata Ƴar Shekaru 70

Posted onSeptember 21, 2023September 21, 2023

Wani matashi ɗan ƙasar Pakistan mai shekaru 35 ya angoce da wata dattijuwa ‘yar shekara 70 mutuniyar ƙasar Canada. Alfijir Labarai ta rawaito Na’eem ya …

Kano, Labarai

Alkalai da Shugabanni kuji tsoron Allah kan hukuncin kano – in Ji Young Sheikh Zariya

Posted onSeptember 21, 2023September 21, 2023

Don Allah Gwamnati da Jami’an Tsaro tare da Alkalai Kuji Tsoron Allah ku yiwa Kano da kanawa Adalci. Alfijir Labarai ta rawaito young Sheikh Zariya …

Labarai

Shugaba Tinubu Zai Sanar Da Sabon Mafi Karancin Albashin Ma’aikatan Najeriya

Posted onSeptember 21, 2023September 21, 2023

Shugaba Bola Tinubu  na shirin bayyana sabon mafi karancin albashin ma’aikatan Najeriya nan da mako mai zuwa, kamar yadda Comrade Festus Osifo, shugaban kungiyar ‘yan …

Labarai

Dalilan da kotu ta dogara wajen tabbatar da Gawunan a matsayin wanda ya ci zaɓen gwamnan Kano

Posted onSeptember 21, 2023September 21, 2023

Kotun sauraren kararrakin zaben gwamna da ke Kano ta bayyana dan takarar jam’iyyar APC, Nasiru Gawuna a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Kano. Alfijir …

Ganduje, Labarai

Ganduje ya mayar da martani kan nasarar APC a jihar Kano

Posted onSeptember 20, 2023September 20, 2023

Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya mayar da martani kan nasarar da jam’iyyarsu ta samu a kotun sauraron kararrakin zaben gwamna …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! An sanya dokar hana fita awa 24 a Kano

Posted onSeptember 20, 2023September 20, 2023

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanya dokar hana fita ta tsawon sa’a 24, bayan yanke hukuncin kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaɓen gwamnan jihar. Wata sanarwa …

Labarai

Kotu Ta Tabbatar Da Gawuna A Matsayin Gwamnan Kano

Posted onSeptember 20, 2023September 20, 2023

Kotu ta ayyana Nasiru Gawuna na APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwanan Kano Karin Bayani na nan tafe…

DSS, Labarai

Yan Sanda Sun Cafke Wani Jami’in DSS Na Bogi A Jigawa

Posted onSeptember 20, 2023September 20, 2023

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke wani matashi dan shekara 27 da ke yin sojan gona a matsayin jami’in tsaro na DSS Alfijir Labarai …

Labarai

Kurunkus: Kotu ta yanke hukuncin zaben gwamnan jihar Bauchi

Posted onSeptember 20, 2023September 20, 2023

Kotun sauraron korafe-korafen zaɓen gwamnan jihar Bauchi, a yau ta tabbatar da nasarar da gwamna Bala Mohammed na jam’iyar PDP, ya samu a zaɓen ranar …

Labarai

TAJBank ya lashe lambobin yabo na Bankin Musulunci na Duniya 2023

Posted onSeptember 20, 2023September 20, 2023

Domin karramawa da martaba kwastomominsu saboda ayyukan sa na duniya na gida da waje, TAJBank Limited, mai ba da sabis na banki mafi saurin bunƙasar …

Labarai

Jawabin Shugaba Tinubu Yayin Taron Majalisar Ɗinkin Duniya Na 78 A New York

Posted onSeptember 20, 2023September 20, 2023

Shugaba Bola Tinubu ya bukaci kasashe mambobin Majalisar Dinkin Duniya da su kara nuna himma wajen murkushe ayyukan ta’addanci da zagon kasa ga tattalin arzikin …

Labarai

Kotu Ta Kori Karar APC Kan Haramcin Takarar Abba

Posted onSeptember 20, 2023September 20, 2023

Alkalan suna karanta hukuncin ne daga wani wuri, lauyoyin bangarorin da ke shari’ar kuma suna zaune a cikin kotun suna kallon su ta majigi Kotun …

Labarai

Wata Sabuwa: An fara karanta hukuncin zaɓen gwamnan Kano ta manhajar ‘Zoom’

Posted onSeptember 20, 2023September 20, 2023

Alƙalai sun fara karanto hukuncin kotun sauraron ƙarfin zaɓen gwamnan Kano na 2023, sai dai ana karanto hukuncin ne ta manhajar zoom. Ma’ana alƙalan kotun …

Labarai

Inna lillahi wa Inna ilaihirrajiun Allah ya yiwa mahaifiyar IsaSunusi Bayero (Isa Pilot) Rasuwa

Posted onSeptember 20, 2023September 20, 2023

Allah ya yiwa Hajiya Mariya Sunusi (Ya Delu) Mahaifiyar Malam Isa Sunusi Bayero (Isa pilot) rasuwa a safiyar yau Laraba a jihar Kano. Za a …

Labarai

Murnar Mauludi: Ƙungiyar Muryar Darika Ta tallafawa Mata 141 Da Jarin Sana’a

Posted onSeptember 20, 2023September 20, 2023

Daga Shu’aibu ibrahim Gusau Sakamakon Zagayowar watan maulidi, wata kungiyar Muryar Darikar Tijjaniya ta koyawa Mata 141 sana’ar yi tare da basu tallafin Jarin Naira …

Labarai

Kotun Zabe Ta Tsige Sanatoci 5 Ƴan Majalisar Wakilai 25 Na APC PDP LP da NNPP kwanaki 100

Posted onSeptember 20, 2023September 20, 2023

Yawancin ‘yan Majalisun da suka yi rashin nasara a Kotu na jam’iyyun APC, PDP, LP da NNPP sun lashi takobin ɗaukaka ƙara. Alfijir Labarai ta …

Fire Service, Labarai

Wani matashi ya mutu a kokarinsa na dauko wasu zannuwan da suka fada rijiya a Kano

Posted onSeptember 20, 2023September 20, 2023

Saminu ya ci gaba da cewa, an nemi Ayuba da ya taimaka wajen dauko wasu kaya da suka fada cikin rijiya. Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai

Kotu ta yankewa wani jami’in lafiya ɗaurin rai-da-rai kan yiwa mai larura Fyaɗe

Posted onSeptember 19, 2023September 19, 2023

Hukumar yaƙi da fasa-ƙwaurin bil’adama ta Najeriya (NAPTIP), ta ce ta yi nasarar tabbatar da hukunci a kan wani masanin haɗa magunguna, Abubakar Danraka, wanda …

Labarai

Ƴan sanda sun sake  cafke ƙarin wasu likitocin bogi

Posted onSeptember 19, 2023September 19, 2023

Rundunar yansanda a jihar Plateau a yau Talata ta ce ta kama wasu likitoci biyu da ake kyautata zaton na da alaka da Noah Kekere, …

Electricity, Labarai

Babbar Tashar Samar Da Wutar Lantarki Ta Kasa Ta Sake Lalacewa

Posted onSeptember 19, 2023September 19, 2023

Bayan mako guda da ‘Yan Nijeriya suka kasance cikin duhu, Tashar samar da wutar lantarki ta kasa ta sake lalacewa. Alfijir Labarai ta rawaito an …

Posts pagination

‹ 1 … 119 120 121 122 123 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab