Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Tinubu ya umarci dukkan jakadun Nijeriya su koma gida nan-take

Posted onSeptember 3, 2023September 3, 2023

Tinubu ya sha alwashin inganta huldar diflomasiyya tsakanin Nijeriya da kasashen duniya. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya umarci dukkan jakadun kasar …

Labarai

Tinubu ya umarci jami’an tsaro da su kwato bashin Anchor Borrowers daga waɗanda suka karba

Posted onSeptember 3, 2023September 3, 2023

N577bn daga cikin N1.103 793 587 359.70 har yanzu ba a dawo da su ba. Alfijir Labarai ta rawaito a yayin da yake nuna damuwa …

Labarai

Ƴan Bindiga Sun Harbe Mutum 5 A Masallaci 2 kuma Akan Hanya A Jihar Kaduna

Posted onSeptember 2, 2023September 2, 2023

Hakimin kauyen, Malam Abdulrahaman Yusuf ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce shugaban ƴan banga na kauyen na cikin wadanda aka kashe a cikin …

Labarai

Kwankwaso da Atiku Sun Sake Haduwa Don Kulla Kawance Kawo Karshen Mulkin APC

Posted onSeptember 2, 2023September 2, 2023

Yan biyun da suka kasance ‘yan takarar shugaban kasa a zaben da aka yi a ranar 25 ga watan Fabrairu wanda shugaban kasa Bola Ahmed …

ICPC, Labarai

ICPC Ta Shiga Binciken Badaƙalar Sayar Da Guraben Aiki

Posted onSeptember 2, 2023September 2, 2023

Ana zargin mambobin kwamitin da tatsar kuɗi daga shugabannin ma’aikatu. Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Yaƙi da Almundahanr Kuɗaɗe ta Najeriya ICPC ta fara bincike …

DSS, Labarai

Hukumar DSS Ta Kama Shugaban Karamar Hukuma Kan Zargin Badaƙala

Posted onSeptember 2, 2023September 2, 2023

Shugaban karamar hukumar wanda ya zargi gwamnan da karkatar da kudade Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS), reshen jihar Ogun, a …

Jigawa, Labarai

Gwamnan Jigawa Ya Nada Dr Yau Sara Shugaban (SEIMU) Da Mutane 10 A Wasu Hukumomi

Posted onSeptember 2, 2023September 2, 2023

Gwamna Malam Umar Namadi ya amince da nadin shugabannin hukumomi 11. Alfijir Labarai ta rawaito Dr. Ya’u Ahmed Sara malami ne shi a Jami’ar Bayero …

Labarai

Rashin Iya Mulki Ya Janyo Rashin Tsaro A Arewa Maso Yammacin Najeriya – Kashim

Posted onSeptember 2, 2023September 2, 2023

Yana da matukar muhimmanci ga arewa ta fara shirin sake fasalin yankin da kuma sake farfado da shi don sake mayar da shi domin a …

Gwamnatin Kano, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Gwamanan Kano Ya Sake Naɗa Sabbin Mukamai 57

Posted onSeptember 1, 2023September 1, 2023

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa sabbin muƙamai da za su taimaka mar a cikin ƙunshin gwamnatinsa. Alfijir Labarai ta rawaito a wata …

Labarai

Gwamna Ya Kaddamar Da Fara Gine-Ginen Makarantu 62 Da Tituna

Posted onSeptember 1, 2023September 1, 2023

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya kaddamar da fara aikin gina kananun makarantu 62 a fadin jihar.  Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan a lokacin da …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Juma’a

Posted onSeptember 1, 2023September 1, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Siya = 910 / Siyarwa …

Jigawa, Labarai

Ɓarayi Sun Sace Kayan Sama Da Naira Miliyan 20 A Matatar Ruwa

Posted onSeptember 1, 2023September 1, 2023

Wasu ɓarayi ne sun kai hari a matatar ruwa ta Birninkudu da ke karamar hukumar Birninkudu a jihar Jigawa, inda suka lakaɗa wa ma’aikata duka …

Labarai, NLC

NLC Za Ta Gudanar Da Yajin Aikin Gargadi Na Kwanaki 2 Kan Cire Tallafin Fetur

Posted onSeptember 1, 2023September 1, 2023

Ta kuma bukaci a sake duba mafi karancin albashi daga N30,000 zuwa N200,000, Alfijir Labarai ta rawaito kungiyar Kwadago ta Nijeriya NLC, za ta fara …

Labarai

Kamaru Da Ruwanda Sun Kori Janar Na soji Samada 1000 Sakamakon Juyin Mulki A Gabon

Posted onSeptember 1, 2023September 1, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Bayan Kwamitin zaman lafiya da tsaro na Tarayyar Afirka ya dakatar da kasar Gabon kan hambarar da gwamnatin shugaba Ondimba Ali …

ECOWAS, Labarai

Dalilan Da Yasa Har Yanzu Sojojin Ecowas Ba Su Afkawa Nijar Ba – Tuggar

Posted onSeptember 1, 2023September 1, 2023

Ya zuwa yanzu za a iya cewa an kai wani mataki na kiki-kaka a yunƙurin mayar da mulkin demokuraɗiyya a jamhuriyar Nijar. Sojojin da suka …

ECOWAS, Labarai

Atiku Abubakar Ya Magantu Kan Shugabannin ECOWAS

Posted onSeptember 1, 2023September 1, 2023

Ku mayar da hankali kan cutar da ke haifar da juyin mulki Alfijir Labarai ta rawaito Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, …

ECOWAS, Labarai

ECOWAS Ta Karyata Cewa Tana So Sojojin Nijar Su Miƙawa Farar Hula Mulki Nan Da Wata 9

Posted onSeptember 1, 2023September 1, 2023

“Rahoton, wanda aka yi shi da Faransaci… na karya ne, kuma ya kamata a dauke shi a matsayin labarin karya,” in ji ECOWAS.  Alfijir Labarai …

Labarai

Dan Daba Ya Yiwa Dan Jarida Dukan Tsiya A Cikin Gidan Gwamnati

Posted onAugust 31, 2023August 31, 2023

Dogo dai an ce ya yi kaurin suna wajen cin zarafin duk wanda yake ganin makiyi ne ga gwamnan jihar. Alfijir Labarai ta rawaito wani …

APC, Labarai

Jam’iyyar APC Ta Kori Mambobi 84 Bisa Yi Wa Jam’iyyar Zangon Ƙasa

Posted onAugust 31, 2023August 31, 2023

A jiya Laraba ne jam’iyyar, APC, reshen jihar Osun, ta sanar da korar mambobinta 84, bisa aikata laifukan yi wa jam’iyyar zagon-ƙasa. Alfijir Labarai ta …

Faransa, Labarai

Sojojin Nijar Sun Umarci Ƴan Sanda Su Fitar Da Jakadan Faransa Daga Ƙasar

Posted onAugust 31, 2023August 31, 2023

Sojojin sun ce jakadan Nijar ya yi amsa gayyatar da suka yi masa. Alfijir Labarai ta rawaito sojojin Nijar sun kwace kariyar diflomasiyya da jakadan …

Posts pagination

‹ 1 … 123 124 125 126 127 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab