Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

CBN, Labarai

Babban Bankin Najeriya Ya karyata zancen zai Canja Kuɗaɗen kasar

Posted onSeptember 13, 2023September 13, 2023

Babban bankin Najeriya na jan hankalin al’ummar kasar kan cewa sakon da ke yawo a kafafen sada zumunta da wasu jiridu cewar za a canja …

Labarai

Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un Allah ya yiwa yayan Mataimakin Gwamnan Kano Rasuwa

Posted onSeptember 13, 2023September 13, 2023

Allah ya yiwa Mal Sani Abdussalam rasuwa, marigayin yaya ne ga Mataimakin Gwamnan Jihar Kano Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo Za’ayi Jana’izar a yau Laraba, muna …

Labarai

Ƙungiyoyin Kishin Al’ummar Kano KCSF, Sun Dakatar Da Shugaban Riko Na Ƙungiyar Ibrahim Waiya

Posted onSeptember 13, 2023September 13, 2023

Mambobin gamayyar ƙungiyoyin kishin al’umma na jihar Kano KCSF, sun bayyana dakatar da shugaban ƙungiyar na riƙo Ibrahim Waiya bisa zarginsa da rashin jagoranci na …

Labarai

Aika-Aika: Wani mutum da ake zargi da yin tsafi ya kashe ma’aikata 2 a jihar Bauchi

Posted onSeptember 13, 2023September 13, 2023

Wanda ake zargin wanda ya fito daga kauyen Dankunkuru karamar hukumar Ungogo ta jihar Kano, Alfijir Labarai ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta …

Labarai

Kotun Shari’ar Zabe Ta Sake Soke Zaben ’Yan Majalisar PDP Guda 2

Posted onSeptember 13, 2023September 13, 2023

Hakan na zuwa ne bayan kotun ta kwace kujerar sanata da ta ɗan majalisa daga PDP a jihar Alfijir Labarai ta rawaito Kotun sauraron kararrakin …

Labarai

Gwamna Uba Sani Ya Nada Sabbin Manyan Sakatarori 19 Da Kara Wa’adin Wasu 7

Posted onSeptember 12, 2023September 12, 2023

Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya amince da nadin sabbin sakatarorin dindindin guda 19 tare da tabbatar da 7 daga cikin tsoffin sakatarorin dindindin. …

Katsina, Labarai

Gwamnan Katsina Ya Dauki Malaman Makaranta Sama Da Dubu Bakwai Aiki

Posted onSeptember 12, 2023September 12, 2023

Kan haka ne na amince da a dauki karin malaman makaranta aikin dindindin Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya …

Labarai

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban karamar hukuma

Posted onSeptember 12, 2023September 12, 2023

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban karamar hukumar Gwale Khalid Ishaq Diso na tsawon watanni uku. Alfijir Labarai ta rawaito majalisar ta amince …

Labarai

Aminu Saira ya magantu akan fitowar Raba Gardama a labarina da kuma masu Korafe-korafe

Posted onSeptember 12, 2023September 12, 2023

Jagoran shirin fim din labarina kuma mai bada umarnin shirin Malam Aminu Saira, ya koka akan yadda wasu daga cikin masu kallon fim din basu …

Labarai

Yadda ambaliyar ruwa ta lalata sassan Libya tare da kashe mutane 2000

Posted onSeptember 12, 2023September 12, 2023

Ambaliyar ruwa a ƙasar Libya ta haddasa mutuwar mutane akalla dubu biyu, sannan da dama sun bata bayan wata mahaukaciyar gugguwa dake tafe da ruwan …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Abdussalam Abubakar ya aike da sakon gaggawa ga Tinubu kan halin da ƴan Nijeriya ke ciki

Posted onSeptember 12, 2023September 12, 2023

Tsohon shugaban kasa, Abdulsalami Abubakar, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta kara himma wajen kawo sauyi a kasar, yana mai cewa ƴan Najeriya na son …

Labarai

Darajar Naira ta kara raguwa a kasuwar masu zuba jari da fitar da kayayyaki

Posted onSeptember 12, 2023September 12, 2023

Darajar Naira a jiya Litinin ta rabu da Dala a yayin da ake musayar ta a kan Naira dari 773.50 a fannin masu zuba jari …

Dubai, Labarai

Labari Mai Dadi: Kasar Dubai Ta Cire Dokar Hana Bawa Ƴan Najeriya Bizar Shiga Kasar

Posted onSeptember 12, 2023September 12, 2023

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta cire haramcin biza a kan ‘yan Najeriya, kamar fadar shugaban Najeriya ta bayyana. Alfijir Labarai ta rawaito wata sanarwa daga fadar …

Labarai

Kotu Ta Tabbatar Da Nasarar Sani Wakili Na NNPP Taci Tarar Mai Wake Na APC 600,000

Posted onSeptember 11, 2023September 11, 2023

Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen yan majalisun tarayya karkashin jagoranci mai shari’a Flora Ngozi Azine, ta tabbatar da Hon Sani Adamu Wakili na jam’iyyar NNPP, a …

Labarai

Yadda Kudaden Waje Suka Ƙara Hawa A kasuwar Canji Ta A Yau Litinin

Posted onSeptember 11, 2023September 11, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa   1. Dollar zuwa Naira Siya …

Labarai

Aika-Aika Wata mata ta zane Alkali da bulala a Najeriya

Posted onSeptember 11, 2023September 11, 2023

Wata Kotun Majistare da ke zamanta a  Abakaliki Jihar Ebonyi, ta tasa keyar wata mata mai shayarwa ‘yar shekara 32, Misis Ann Akpa bisa zargin …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Kotu ta sake soke nasarar dan majalisar tarayya na NNPP

Posted onSeptember 11, 2023September 11, 2023

Kotun sauraron ƙarar zaɓe da ke jihar Kano, ta soke nasarar da Hon Idris Dankawu na jam’iyar NNPP ya samu ta ɗan majalisar dokoki tarayya …

Labarai

Ƴan sanda sun kashe masu garkuwa su 4, sun kama wani jami’in tsaro da wasu mutane 13

Posted onSeptember 11, 2023September 11, 2023

Daga cikin wadanda ake zargin akwai wani jami’in tsaro mai zaman kansa, wanda ake zargi da kitsa sace ubangidan nasa daga gidansa a kan naira …

Labarai

An Sake Daka Wawa Kan Motoci 3 Dauke Da Shinkafar Da Za A Raba Tallafi

Posted onSeptember 11, 2023September 11, 2023

Bata-garin sun rika jejjefa wa jama’a shinkafar har sai da motocin suka kare Alfijir Labarai ta rawaito asu bata-gari sun daka wawa a kan wasu …

Labarai

Tsaro! An sami nasarar  kama wasu bama-bamai 399 da tarin miyagun ƙwayoyi a Najeriya

Posted onSeptember 11, 2023September 11, 2023

Mayaƙan waɗanda akasari kan auka wa mutane a kan babura, sun yi ƙaurin suna wajen kashe-kashe da jikkata fararen hula, da satar mutane ciki har …

Posts pagination

‹ 1 … 122 123 124 125 126 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab