The Executive Chairman of the Economic and Financial Crimes Commission, EFCC, Mr. Ola Olukoyede, has reiterated that the fight against insecurity and corruption cannot be …
The Executive Chairman of the Economic and Financial Crimes Commission, EFCC, Mr. Ola Olukoyede, has reiterated that the fight against insecurity and corruption cannot be …
Babbar kotun jiha mai lamba 13 wadda ta ke zaman ta a Miller road karkashin jagorancin Mai shari’a Zuwaira Yusif ta sanya ranar 15 ga …
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA), reshen jihar Kano, ta cafke mutum 36 bisa zargin safarar nau’o’in miyagun ƙwayoyi daban-daban …
Daga STANLEY NKWOCHA Alamar da ke nuna ingantacciyar gwamnati a tsarin dimokuraɗiyya ita ce ci gaba da ƙarfafa ginshiƙinta. Tun bayan komawar Nijeriya mulkin dimokuraɗiyya …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
An hana alkalai da lauyoyi shiga kotuna a Abuja yayin da JUSUN ta fara yajin aikin sai baba-ta-gani Alkalan kotu, lauyoyi, ma’aikatan kotu da masu …
Gwamnatin tarayyar Najeriya, ta ayyana ranakun hutun bukukuwan babbar Sallah (Eidul Adha). Ministan harkokin cikin gida na kasar, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya sanar da …
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarni ga dukkan makarantun Firamare da na Sakandare a fadin jihar da su tafi hutun Babbar Sallah daga ranar …
President Bola Tinubu has received with deep sorrow the tragic news of an accident involving members of the Kano State contingent who were returning from …
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana alhininsa da samun labarin rasuwar Yan wasan da suka wakici jihar Kano a Gasar wasanni …
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana alhini kan mummunan hatsarin mota da ya yi sanadin mutuwar matasa 22 daga cikin tawagar ‘yan wasan …
A daidai lokacin da gwamnatin shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ke cika shekara biyu da soma wa’adin mulkinta na farko, hadaddiyar kungiyar kwadagon kasar ta …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Rundunar sojan Nijeriya ta kama fiye da sojoji da ‘yan sanda 20 saboda zargin sayar wa da ‘yan ta’adda makamai da aka sace daga sojojin …
Mai shari’a Oyewumi ya ce Kotun Tarayya ba ta da hurumin sauraron ƙarar da aka shigar dangane da shugabannin hukumar zaɓe ta jihar Kano (KANSIEC). …
Rahotanni daga Karamar Hukumar Mokwa ta Jihar Neja, sun bayyana cewa ambaliyar ruwa mai tsananin karfi ta hallaka mutane da dama tare da lalata gidaje …
Tsohon mataimakin gwamnan Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna, ya karɓi ragamar shugabancin Hukumar Gudanarwar Bankin Lamunin Gidaje na Ƙasa (Federal Mortgage Bank of Nigeria – …
Babu gudu ba ja da baya. Babu tsoron magauta. Zamu ci gaba da aiwatar da ayyukan alheri ga al’umma,” in ji shi cikin kwarin gwiwa. …
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta yankewa jarumar TikTok, Murja Ibrahim Kunya (Yagamen), hukuncin zaman gidan yari na tsawon watanni shida ko kuma zabin …