Kamfanin H. U. Kura Mining Nig Ltd Na Taya ɗaukacin Musulmin Duniya Murnar Shigowa Sabuwar Shekarar 1447

IMG 122633 26625 1750937307581

Shugaban kamfanin H.U.Kura Mining Nig Ltd dake kan titin gidan Zoo lamba 1. Amina House, Alh Hamza na taya ɗaukacin al’ummar musulmin duniya dana jihar Kano da kuma na ƙaramar hukumar Kura murnar shigowa sabuwar Shekarar 1447 bayan hijira

Yau take ɗaya ga watan Muharram muna miƙa sakon barka da shigowa sabowar shekara ta musulunci 1447H ga daukacin al’ummar Musulmin Duniya baki daya

Allah ya sada mu da alkhairin da suke cikin wannan shekarar, ya kuma ƙaro mana zaman lafiya da kwanciyar hankali baki daya ameen

Sako daga Alh Hamza Kura shugaban kamfanin H.U. Kura Mining Nig Ltd

Domin bada talla ko shawarwari a iya kiranmu a wannan lambar +2348032077835

For more information about Alfijir labarai/Alfijir news fallow here 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *