Gwamnan Kano yayi sababbin nade-nade a gwamnatinsa

FB IMG 1719671782992

Gwamnan, Abba Kabir Yusuf ya nada Malam Adamu Yusuf Tofa a matsayin Babban Mai taimaka masa na musamman kan Ilimin Tsangaya, da kuma Hon.Surajo Ahmad Chedi a matsayin mai bashi shawara kan ci gaban alʼummar karkara.

Wannan na cikin wata sanarwa da Babban Darkatn Yaɗa Labaran Gwamnam Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar.

Sanarwar tace Malam Tofa tsohon mataimakin shugaban karamar hukumar Tofa ne, kana kwararre a ilimin addinin Musulunci da tsarin Tsangaya.

haka kuma yace shi kuma Hon.Chedi tsohon kansila ne mai gogewa a harkokin al’umma.

Sanarwar ta Kara dacewa Gwamnan na ganin waɗannan nade-naden na daga cikin matakan kara shigar da kowa a tafiyar gwamnati, musamman jama’ar karkara da masu bukata ta musamman.

Domin bada talla ko shawarwari a iya kiranmu a wannan lambar +2348032077835

For more information about Alfijir labarai/Alfijir news fallow here 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *