Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1750249234576
China, Labarai

Zamu yi wa Amurka lahanin da ba zai gyaru ba idan ta kai mana hari – In Ji Ayatollah

Posted onJune 18, 2025June 18, 2025

Jagoran Addinin Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya yi gargaɗi cewa Iran za ta mayar da mummunan martani idan Amurka ta ɗauki matakin soji kan ƙasar. …

IMG 122328 17625 1750159444832
China, Labarai

Matatar man Isra’ila da ke yankin Haifa ta dakatar da ayyukanta gaba daya bayan harin da Iran ta kai mata.

Posted onJune 17, 2025June 17, 2025

Hukumar gudanarwar matatar man ƙasar Isra’ila da ke yankin Haifa ta sanar cewa matatar ta dakatar da ayyukanta ɗungurungum bayan harin da Iran ta kai …

FB IMG 1750100456996
Bauchi, Labarai

Ibtila’i! Guguwar Iska Ta Lalata Gidaje Sama Da 450 A Kuletu Dake Karamar Hukumar Dass A Jihar Bauchi

Posted onJune 16, 2025June 16, 2025

A yammacin jiya Lahadi da ta gabata iskar guguwa mai karfin gaske ta lalata tare da ruguza gidaje sama da 450 a unguwar Kuletu dake …

Canji
Exchange Rate, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onJune 16, 2025June 16, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 130515 16625 1750075528639
Labarai

Police Recover Vehicles Stolen From Nigeria To Ghana And Niger, Arrest 3 Suspects In Ghana.

Posted onJune 16, 2025June 16, 2025

•As IGP Reaffirms Commitment To improved Global Policing The Nigeria Police Force has achieved yet another significant milestone in its ongoing efforts to combat cross-border …

FB IMG 1750074610912
Kano, Labarai

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa tsohon shugaban karamar hukumar Dala Mamuda Madakin Gini Rasuwa

Posted onJune 16, 2025June 16, 2025

Allah ya yiwa tsohon shugaban karamar hukumar Dala da ke jihar Kano, Mahmoud Sani Madakin Gini, rasuwa sakamakon hadarin mota da ya rutsa dashi. A …

IMG 171929 15625 1750004386333
APC, Labarai

An Baiwa Hammata Iska a Babban taron APC na Arewa Maso Gabas a Gombe

Posted onJune 15, 2025June 15, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Hayaniya ta barke a babban taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC na shiyyar Arewa maso Gabas da aka gudanar …

IMG 20250615 WA0098
Labarai

Honoring for Amb. Sunusi Kofar Naisa after 35years of Service Shaping Nigerian Narritives

Posted onJune 15, 2025June 15, 2025

By Abdulrazak Tanko On Saturday, we celebrate the remarkable career of Ambassador Sunusi Abdullahi Kofar naisa, a towering figure in Nigerian journalism who has devoted …

FB IMG 1743964530023
Gwamnatin Kano, Labarai

Shugaban yan sandan Najeriya ya gayyaci mai magana da yawun gwamnan Kano Sanusi Bature

Posted onJune 15, 2025June 15, 2025

Shelkwatar rundunar ƴan sandan Najeriya dake Abuja ta tura da takardar gayyata ga gwamnatin Kano inda ta buƙaci a miƙa ma ta Sanusi Bature Dawakin …

IMG 20250614 WA0497
Katsina, Labarai

Ku daina kiran mu ‘yan ta’adda don kawo karshen tashin hankali – Ina ji Shugaban ‘yan bindiga da ake nema ruwa a jallo.

Posted onJune 14, 2025June 14, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Wani Kasurgumin shugaban ‘yan bindiga da ake nema ruwa a jallo, Ado Aleiro, ya bayyana cewa matukar hukumomi da al’umma ba …

IMG 182655 14625 1749922050035
Current Affairs, Labarai

Jami’ar Cité Universitaire de Paris ta karrama Farfesa Gwarzo a gaban Wakiliyar UNESCO

Posted onJune 14, 2025June 14, 2025

Jami’ar Cité Universitaire de Parisyy, daya daga cikin fitattun jami’o’i a Faransa da ake darajawa, wacce ke matsayi na 12 a fadin Turai, ta karrama …

IMG 134726 14625 1749905266792
Labarai

Pakistan ta yi alƙawarin ba Iran cikakken goyon baya a yaƙin da take da Isra’ila

Posted onJune 14, 2025June 14, 2025

Pakistan ɗin ta buƙaci ƙasashen Musulmi su haɗe wa Isra’ila kai inda ta ce idan ba su haɗa kansu yanzu ba, dukkansu matsalar za ta …

IMG 105748 14625 1749895087768
Labarai

Iran ta kaddamar da sabon hari da makamai masu linzami a kan Isra’ila, wanda ta sa masa suna “Honest Promise

Posted onJune 14, 2025June 14, 2025

A safiyar ranar Asabar, din yau ne Iran ta kaddamar da wani sabon hari da makamai masu linzami a kan Isra’ila, wanda ta lakaba masa …

Canji
Exchange Rate, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau juma’a

Posted onJune 13, 2025June 13, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 134905 13625 1749818957029
Labarai

Iran ta harba jiragen yaƙi marasa matuki 100 zuwa Isra’ila bayan wani harin da Isra’ila ta kaiwa Jamhuriyar Musulunci

Posted onJune 13, 2025June 13, 2025

Iran ta harba jiragen yaƙi marasa matuki guda 100 a Isra’ila bayan wani harin da Isra’ila ta kaiwa Jamhuriyar Musulunci, a cewar sojojin Isra’ila. Kakakin …

FB IMG 1749803057111
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Jin Kai: Sanata Ndume ya bukaci a dawo da tallafin aikin Hajji a Nijeriya

Posted onJune 13, 2025June 13, 2025

Jagoran ƴan kwamitin majalisar dattijan Najeriya kan harkokin ƙasashen waje a lokacin aikin hajjin 2025, Sanata Ali Ndume ya buƙaci da a mayar da tsarin …

IMG 133706 12625 1749731844449
Labarai, President Tinubu

Ina farin ciki da halin rikici da jam’iyyun adawa da dama ke ciki a ƙasar nan – Ina ji Shugaba Tinubu

Posted onJune 12, 2025June 12, 2025

Shugaban ya bayyana haka ne a lokacin jawabin da ya yi na ranar tunawa da dimokuraɗiyya a zauren majalisar dokokin ƙasar da ke Abuja, yau …

FB IMG 1749718723040
Labarai

Gov, Yusuf Commends Emergency Agencies for Averting Tanker Fire Disaster in Kano

Posted onJune 12, 2025June 12, 2025

The Executive Governor of Kano State, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has lauded the swift and coordinated response of emergency agencies that successfully averted what could …

IMG 20250611 WA0603
Labarai

Ibtila’i! Gini Ya Danne Kan Wani Ba Indiye A Yankin Zaria, Ya Mutu

Posted onJune 11, 2025June 12, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Wani ɗan ƙasar Indiya ya gamu da ajalinsa sakamakon ruftawar katangar kamfanin da yake yi wa aiki a kansa. Ba Indiyen …

IMG 20250611 WA0591
Hadari, Labarai

Sa’insa Akan Budurwa Ta Kaiga Hallaka Wani Saurayi A Jihar Neja.

Posted onJune 11, 2025June 11, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Saurayin mai suna Usman Mohammed da ke zaune a unguwar Barikin-Sale a garin Minna a jihar Neja, ya gamu da ajalinsa …

Posts pagination

‹ 1 … 8 9 10 11 12 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab