Baya ga hukuncin kisa, alkali ya ba da umarnin a yi masa bulala 150, a kwace babur dinsa a sayar a gyara masallaci da kudin. …
Baya ga hukuncin kisa, alkali ya ba da umarnin a yi masa bulala 150, a kwace babur dinsa a sayar a gyara masallaci da kudin. …
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna ta yanke hukuncin biyan diyyar naira miliyan 900 a kan tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasiru …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Kotu ta yanke wa wani magidanci mai shekara 56 hukuncin ɗaurin rai-da-rai kan laifin yin fyaɗe ga yar matarsa wato agolarsa ’yar shekara 14. Babbar …
’Yan sanda sun tsare wata matar aure kan zargin ta da kashe kishiyarta a Ƙaramar Hukumar Daura da ke Jihar Katsina. Mai magana da yawun …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Wasu masu garkuwa da mutane dauke da makamai sun kai farmaki unguwar Grow Homes da ke cikin yankin Chikakore na Kubwa – wacce ita ce …
Daga Aminu Bala Madobi Dakarun sojojin Najeriya na Operation HADIN KAI sun yi nasarar dakile wani harin ta’addanci da kungiyar ISWAP suka kai wa sansanin …
Sakamakon zaman tattaunawa da aka yi ranar Alhamis 22/05/2025 tsakanin Shugaban Hukumar Tace Finafinai da Dab’i ta Jihar Kano Alhaji Abba Al-Mustapha da wakilan Kungiyar …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Cikin farin ciki muke taya ɗan uwan kuma abokin gwagwarmar rayuwarmu Dr Ali Sherrif Kabara murnar samun ƙarin matsayi na Associate Professor wanda matsalisar koli …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin Amurka karkashin jagorancin Shugaba Donald Trump ta haramtawa jami’ar Harvard baiwa daliban Najeriya da sauran kasashen duniya gurbin karatu a …
Hukumar shari’a ta jihar Kano ta ɗauki matakin ladabtawa akan wani maga takardan kotu, mai suna Salisu Sule bayan samun sa da aikata wasu laifuka. …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin Tarayya Zata Hana Manyan Motoci Dakon Kaya Da Daddare a fadin kasar Ra’ayoyi mabanbanta na cigaba da cin karo da …
Shugaban Kasar Burkina Faso Ibrahim Traore Ya saka dokar biyan tarar miliyan biyu da zaman gidan yari Na dindindin ga duk macen da ta bayyana …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Matatar mai ta Dangote ya sanar da sake sabon ragin farashin man fetur na N15 a gidajen da ke hulɗa da shi. Kamfanin Dangote wanda …
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke hukunci a ranar Laraba cewa rushewar da gwamnatin tsohon Gwamna Abdullahi Ganduje ta yi wa wata katafariyar cibiya mallakin …
Tuni Sojoji Suka Mamaye fadar shugaban ƙasar inda Suka kama Harɓe-Harɓe A yanzu haka Sojojin Kasar Ivory-Coast sun mamaye fadar Shugaban Kasa a wani yankurin …