Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1746384757898
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta dakatar da tallan maganin Gargajiya a Fina-finai da yawo a tituna

Posted onMay 20, 2025May 20, 2025

A wani mataki na tabbatar da bin ka’idoji tare da inganta sana’ar masu sayar da maganin gargajiya a Kano tare da masana’antar Kannywood, Hukumar Tace …

FB IMG 1747755599057
EFCC, Labarai

EFCC Ta Mika Gidaje 753 da Aka Kwato daga Tsohon Gwamnan CBN

Posted onMay 20, 2025May 20, 2025

Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC), Mista Olanipekun Olukoyede, ya mika kadarori masu yawa da suka hada da gidaje 753 na zamani …

FB IMG 1747755070738
Kano, Labarai

Tufka Da Warwara: Hukumar tace fina-finai ta janye dakatarwar da ta yi na haska wasu finafinai 22 a jihar Kano

Posted onMay 20, 2025May 20, 2025

Hukumar tace finafinai da dab i ta tamince da ci gaba da haska fina-finan da ta dakatar a masana’antar Kannywood domin kada masu samar da …

FB IMG 1747733320831
Katsina, Labarai

Daliba ‘Yar Shekara 15 Ta Zama Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Katsina Na Wucin-Gadi

Posted onMay 20, 2025May 20, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Daliba ‘Yar Shekara 15 Ta Zama Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Katsina Na Wucin-Gadi Na Tsawon Mintuna Biyar Shugaban majalisar dokokin jihar …

FB IMG 1747675769083
Labarai, NNPP

NNPP ta nemi afuwar Tinubu kan kalaman suka da ake zargin Kwankwaso ya yi masa

Posted onMay 19, 2025May 19, 2025

Jam’iyyar NNPP ta nemi afuwar Shugaban kasa Bola Tinubu da kuma jam’iyya mai mulki ta APC dangane da wasu kalaman suka da dan takararta na …

FB IMG 1747674942275
Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya rantsar da AVM Ibrahim Umaru mai ritaya a matsayin kwamishinan tsaron cikin gida.

Posted onMay 19, 2025May 19, 2025

Gwamnan ya umarci sabon kwamishinan da ya gudanar da ayyukansa bisa gaskiya da rikon amana tare da tabbatar da kyakkyawan zaton da ake dashi a …

FB IMG 1747665884023
Kano, Labarai

Kotu ta yankewa matar da ta auri maza biyu hukunci a jihar Kano

Posted onMay 19, 2025May 19, 2025

‎Tun da fari dai an gurfanar da harira Muhammad Tudun Murtala a babbar kotun shari’ar musulunci dake zamanta a First office karkashin jagorancin Munzali Tanko …

IMG 20240111 112459
Exchange Rate, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  Litinin

Posted onMay 19, 2025May 19, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1747492521343
Kannywood, Labarai

Hukumar tace finafinai ta dakatar da haska shirin Labarina, Gidan Sarauta da Dadin Kowa da wasu fina-finai 18

Posted onMay 19, 2025May 19, 2025

A kokarinta na tabbatar da ana bin dokar tace fina-finai sauda kafa tare da kara dora masana’antar kannywood a kan saiti, Hukumar tace fina-finai da …

FB IMG 1747612405146
Labarai, Sokoto

Rundunar Sojin Najeriya: ta tabbatar da Kashe Babban Abokin Bello Turji

Posted onMay 19, 2025May 19, 2025

A wani ci gaba da kokarin karya lagon ayyukan ta’addanci a yankin Arewa maso Yamma, Rundunar Jiragen Sama ta Operation Fasan Yama ta kai mummunan …

FB IMG 1747492521343
Kano, Labarai

Kano Govt Bans “Kauyawa Day” Celebrations at Wedding Ceremonies

Posted onMay 17, 2025May 17, 2025

The Kano State Censorship Board has announced a statewide ban on the celebration of “Kauyawa Day,” a practice commonly observed by women during wedding ceremonies. …

FB IMG 1746368887611
Labarai, President Tinubu

Shugaban Najeriya Ya Amince da Kafa Rundunar Masu Tsaron Daji a Najeriya

Posted onMay 15, 2025May 15, 2025

A wani mataki na tabbatar da tsaro da inganta Zaman Lafiya a Najeriya, gwamnatin Shugaba Tinubu ta amince da kafa rundunar Masu Tsaron Daji (Forest …

IMG 20250515 090311
Bauchi, Labarai

Yadda aka kusa ba hammata iska tsakanin Gwamnan Bauchi da Minista

Posted onMay 15, 2025May 15, 2025

A karon farko cikin makonni da dama, Ministan Harkokin Wajen Najeriya Ambasada Yusuf Maitama Tuggar, ya bayyana wa BBC dalilin rigimar da suka yi tsakaninsa …

IMG 20240111 112459
Exchange Rate, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  Laraba

Posted onMay 14, 2025May 14, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20250512 193124
Kano, Labarai

Matsayar Kungiyar Gauta Club Kan Dakatar Da Shirye shiryen Siyasa Na Kai Tsaye A Jihar Kano

Posted onMay 12, 2025May 12, 2025

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu A matsayinmu na shugabannin kungiyar Gauta Club, mun saurari bayanai na bayan taro da aka gudanar tsakanin jami’an Gwamnatin Jihar Kano …

FB IMG 1741025605991
Kano, Labarai

Karshen Alewa! Dubun ɗan daba mai yin fashi da shigar mata ta cika a Kano

Posted onMay 12, 2025May 12, 2025

Dubun wani ɗan daba da ƙwacen waya da satar babura a cikin shigar mata mata wajen aikata ayyukan laifinsa a unguwar Ɗorayi da ke birnin …

IMG 20250511 190613
Kano, Labarai

Gaskiyar lamari tsakanin Gwamna Kabiru Gaya da Gwamna Rabiu Kwankwaso—Waye ya Kafa Jami’ar Wudil

Posted onMay 11, 2025May 11, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Batun cikin tsaffin Gwamnonin Kano wanene ya Kafa Jami’ar Wudil na cigaba da daukan hankali, inda ya zamo abin tattaunawa da …

FB IMG 1746984305812
Labarai

NDLEA arrests Iran-bound woman with cocaine in private part, stomach, bag at PH Airport

Posted onMay 11, 2025May 11, 2025

. Nabs 22-year-old British ex-convict with large drug shipment at MMIA; intercepts fuel tanker, 3 vehicles with 3, 047kg skunk in Niger, 775 litres of …

FB IMG 1746969493916
EFCC, Labarai

Atiku Abubakar ya soki hukumar EFCC kan tsare Hon Gudaji Kazaure

Posted onMay 11, 2025May 11, 2025

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya soki hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC kan tsare tsohon ɗan majalisar wakilai ta tarayya, …

FB IMG 1746824475989
Labarai, Saudi Arabia

Yadda aka ƙaddamar da tashin sahun farko na maniyyatan Nijeriya zuwa Saudiyya

Posted onMay 9, 2025May 9, 2025

Babban mai taimaka ma shugaban kasa akan harkokin Siyasa Alh.Ibrahim Kabir Masari da shugaban hukumar AUDA-NEPAD Alh. Jabiru Tsauri sun halarci bikin kaddamar da jirgin …

Posts pagination

‹ 1 … 12 13 14 15 16 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab